Editor: Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta bayar da umarnin dakatar da aiwatar da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke, …
Editor: Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta bayar da umarnin dakatar da aiwatar da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke, …
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da ɗaukar matakan da suka dace domin kawo ƙarshen matsalar rashin tsaro a …
Daya daga cikin dattijan ƙasa, Umar Ajiya, ya nuna damuwa kan karuwar matsalolin rashin tsaro, garkuwa da mutane, satar shanu da fashi da makami a …
Aƙalla tsofaffin ‘yan majalisar dokoki ta ƙasa 17 sun nesanta kansu daga wani taron da aka ce tsofaffin ‘yan majalisa sun shirya domin amincewa da …
Saudiyya ta sake bai wa Nijeriya gurbin kujeru 95,000, kamar yadda ta samu a bara. Hukumar NAHCON mai kula da sha’anin aikin Hajji ta Nijeriya, …
NAFDAC ta kwace kayayyaki haram, wadanda suka kare, da wadanda ba a yi musu rajista ba, da kudinsu ya haura Naira biliyan 1.5 a Legas …
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke haramcin sanya siket ga ƴan bautar ƙasa mata da NYSC ta yi. A hukuncin da ta …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin Aminu Gidado Yusha’u a matsayin babban mai kula da ayyukan raya …
Daga Aminu Bala Madobi Sufeto Janar na Ƴansandan Najeriya Kayode Egbetokun ya ce ba shi da hurumin cire jami’ansa daga ckin shirin fanshon da suke …
Ƴan sanda sun fara gudanar da zanga-zangar neman ƙarin albashi na masu aiki da waɗanda su ka yi ritaya. An hangi Omoloye Sowore, ɗan gwagwarmaya …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban ƙasar Jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tiani, ya sanya hannu kan wata doka, da ta yi wa dokar kasafin kudin 2025 …
Gwamnatin Najeriya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan Yulin shekarar 2025 a matsayin hutu domin jimamin rasuwar tsohon shugaban ƙasar Muhammadu Buhari. Wannan na …
…Dukannin su tsaffin Shugabannin Najeriya ne ‘Yan Asalin Jihar Katsina. Daga Aminu Bala Madobi. Shugaba Alh Umar Yar Adua, Shugaban Kasar Najeriya ne na 13, …
Wani jirgin sama mallakin kamfanin Air Peace Airlines ya fuskanci tangarda inda ya kauce daga hanyar tashi (runway) a Filin Jirgin Sama na Ƙasa da …
Ƙungiyar Tsoffin Jami’an Ƴan Sanda a Jihar Kaduna ta bayyana shirinta na gudanar da zanga-zangar lumana ta ƙasa baki ɗaya, wadda suka lakaba wa suna …
Wani tsohon babban jami’in kudi, CFO na kamfanin Samar da man fetur na Najeriya, NNPCL, Umar Isa-Ajiya, ya musanta zargin cewa ta karfin tsiya jami’an …
Daya daga cikin manyan ’yan bindigar da suka addabi Najeriya, Bello Turji ya kashe ’yan sa-kai sama da 40 a wani harin kwanton bauna da …
Daga Aminu Bala Madobi Kwamishinan ‘yan sandan jihar Anambra, Ikioye Orutugu, ya bayar da umarnin tsare wasu ‘yan sanda uku masu mukamin sufeta bisa zargin …
Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar kare haƙƙin ɗan Adam da ɗorewar tattalin arziki, wato SERAP, ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da naɗa wasu …