Masanin harkar aljanu da ruhainai kuma tsohon mataimakin kwamadan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Dakta Maigida Kachako ya bayyana cewa har da aljanu sun shiga …
Masanin harkar aljanu da ruhainai kuma tsohon mataimakin kwamadan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Dakta Maigida Kachako ya bayyana cewa har da aljanu sun shiga …
Daga Aminu Bala Madobi Akalla mutane 25 ne suka mutu a wasu hadurran kwale-kwale a jihohin Jigawa da Bayelsa. Rahotanni daga karamar hukumar Taura ta …
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya musanta ikirarin shugaban kasa Bola Tinubu na cewa gwamnatin tarayya ta bai wa jihohi 36 Naira Biliyan 570 inda …
Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta rahotan cewa jami’anta sun kai sumame shelkwatar kungiyar kwadago ta kasa NLC. Alfijir labarai ta ruwaito bayanan …
Gwamnatin Najeriya ta ce daga mako mai zuwa ne za a fara aiwatar da umarnin da ta bayar na dakatar da karbar haraji a kan …
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) ya nisanta kansa daga wani rubutu da ya wallafa a shafin X (Twitter a baya) …
Daga Aminu Bala Madobi Masana a bangaren mai da iskar gas sun ce, umarnin da Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayar a baya-bayan nan da …
Mako guda bayan gwamnatin Najeriya ta ci tarar kamfanin Meta, wadanda su ka kirkiri WhatsApp ta Dalar Amurka Miliyan 200 kan karya dokar bin bayanan …
Majalisar jagororin addinai ta Najeriya ƙarƙashin jagorancin Mai Alrfama Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar ƙoli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’adu …
Majalisar dattawa ta bukaci masu shirya zanga-zangar a fadin kasar da su dakatar da shirye-shiryensu su kara bawa Gwamanti lokaci domin warware matsalolin ƙasar Alfijir …
Fadar shugaban kasa a ranar Lahadin da ta gabata ta ce ‘yan Najeriya suna da ‘yancin gudanar da zanga-zangar lumana. Alfijir labarai ta ruwaito mai …
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International ta yi gargaɗin cewa yin barazana ga masu shirin gudanar da zanga-zanga ba tsari ba ne na dimokuraɗiyya. …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta yi barazanar gurfanar da shugabannin kananan hukumomi da kansilolin da aka samu …
Majalisar Wakilai ta bukaci a gaggauta dakatar da Shugaban Hukumar Albarkatun Mai Na Kasa (NMDPRA), Farouk Ahmed, kan dambarwar hukumar da Matatar Man Dangote. Alfijir …
Mambobin Majalisar Wakilai sun amince su rage kashi 50 cikin 100 na albashinsu na tsawon watanni shida a matsayin hadin kai da sadaukarwar da suke …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu, ya bukaci majalisar dattawa da ta yi wa dokar kasafi ta 2024 da kuma dokar kudi ta 2023 gyaran fuska ta …
Majalisar wakilai ta tuhumi ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohaneye da zargin kashe wasu makudan kudade ba gaura ba dalili, wadanda suka hada da Naira miliyan …
Kamfanin man fetur na gwamnatin Najeriya NNPCL ya ce ambaliyar ruwa da kuma rashin kyawun yanayi ne suka jawo tsaiko wajen jigilar man a Abuja …
Majalisar Dokokin Najeriya ta Kafa Kwamitin da zai bawa Sarakuna Matsuguni Acikin Kundun tsarin Mulkin Kasa. Za a yiwa Sarakunan Najeriya Matsuguni a cikin kundin …