
Gwamnatin Najeriya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan Yulin shekarar 2025 a matsayin hutu domin jimamin rasuwar tsohon shugaban ƙasar Muhammadu Buhari. Wannan na …
Gwamnatin Najeriya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan Yulin shekarar 2025 a matsayin hutu domin jimamin rasuwar tsohon shugaban ƙasar Muhammadu Buhari. Wannan na …
Najeriya ta tura sojoji 197 zuwa ƙasar Gambia domin tallafa wa ƙoƙarin tabbatar da tsaro da zaman lafiya a ƙasar. Wannan mataki na daga cikin …
Jagoran ƴan kwamitin majalisar dattijan Najeriya kan harkokin ƙasashen waje a lokacin aikin hajjin 2025, Sanata Ali Ndume ya buƙaci da a mayar da tsarin …
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince da fitar da naira biliyan biyu nan take domin sake gina dukkan gidajen da ambaliyar ruwa ta shafa a …
Gwamnatin tarayyar Najeriya, ta ayyana ranakun hutun bukukuwan babbar Sallah (Eidul Adha). Ministan harkokin cikin gida na kasar, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya sanar da …
A daidai lokacin da gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ke cika shekara biyu da soma wa’adin mulkinta na farko, hadaddiyar kungiyar kwadagon kasar ta …
Daga Aminu Bala Madobi Tsohuwar ministar albarkatun man fetur, Diezani Alison-Madueke, ta nisanta kanta da dala 52. 8m wadanda kwanan nan aka dawo da su …
Hadimin Shugaban kasa kan harkokin kasashen waje, Ademola Oshodi, ya bayyana cewa shugaban Tinubu zai sanar da sunayen sabbin jakadun Najeriya cikin makonni masu zuwa. …
Gwamnatin tarayya ta sanar da karin kudaden karbar Passport din Najeriya daga ranar 1 ga Satumba Alfijir labarai ta ruwaito hakan ya fito ne ta …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurin man fetur a Najeriya, (NMDPRA) ta yi barazanar ƙwace lasisin gidajen mai …
Wata kotu a kasar Faransa ta bada umarnin kwace jiragen fadar shugaban kasa guda 3. Financial Times ta wallaf cewa jiragen da kotun ta bada …
Ma’aikatar ayyuka na musamman da harkokin gwamnatocin tarayya ta janye takardarta mai dauke da kwanan watan Agusta 1, 2024, wadda ta bayyana yadda ake sayar …
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce yana da kyau gwamnatin tarayyata ta fahimci cewa shirye-shirye ko ƙudurorin da take ɓullo da su ba …
Gwamnatin Najeriya ta ce daga mako mai zuwa ne za a fara aiwatar da umarnin da ta bayar na dakatar da karbar haraji a kan …
Gwamnatin Najeriya ta amince cewa kudin tallafin man fetur zai kai Naira Tiriliyan 5.4 a shekarar 2024, duk da ikirarin da aka yi a baya …
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya roki gwamnatin tarayya da ta gaggauta rage farashin man fetur da kudin wutar lantarki. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnan ya …
Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma na kasa, Mohammed Idris, ya ce gwamnatin tarayya ba za ta bayyana wuraren da za a sayar …
A wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na X ranar Juma’a, ma’aikatar ta ce wannan tsari ne da ke ƙarƙashin Asusun Ba da Jari …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta yi barazanar gurfanar da shugabannin kananan hukumomi da kansilolin da aka samu …