By Tijjani Sarki Recent calls for the reappointment of Hon. Muhammad Garba as Commissioner for Information and Internal Affairs has sparked debate in Kano State. …
By Tijjani Sarki Recent calls for the reappointment of Hon. Muhammad Garba as Commissioner for Information and Internal Affairs has sparked debate in Kano State. …
Masu Ruwa da Tsaki na Jam’iyyar PRP na shiyyar Arewa maso Yamma ya zargi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ƙoƙarin mallake tikitin takarar jam’iyyun siyasa …
Kotun majistiri mai lamba 6 karkashin mai sharia Umma Kurawa, kotun kuma duba da rashin ladabi da wanda ake kara yayi mata saboda yana daure …
Hukumar hisba ta jihar Kano ta gudanar da wani gagarumin sumame a titin NNDC daura da Yahya Gusau da ke Sharada na Hotel din Kanem …
A yau Talata, muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya sanya wannan sabuwar shekara ta zama shekara mai albarka, cike da rahama, zaman lafiya da yalwar …
Sanarwar ta fito daga ofishin shugabar ma’aikatan jihar wacce a madadin gwamna Abba Kabir Yusuf. Takardar ta bayyana cewa gwamna ya amince da ayyana hutun …
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu masu girma shuwagabanninmu Cikin girmamawa da takaici tare da bakin ciki nake sanar daku irin asarar rayuka da raunuka tare da …
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da sakataren gwamnatin jihar Alhaji Umar Faruk Ibrahim, ya bayyana lokacin da ya ke kaddamar da wani kwamiti …
The Kano State Deputy Governor, Alhaji Murtala Sule Garo, has reaffirmed the commitment of the state government to ensuring that every child enjoys equal access …
Wata mummunar gobara da ta tashi a kasuwar kayayyakin amfanin gida da ofis akan titin Murtala Mohammed a jihar Kano ta ƙone ɗaukacin kasuwar ƙurmus. …
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhuYa mai girma gwamna Kano mai adalci Alh Abba Kabir Yusuf da shugaban alkalan kotunan shari’ar Musulunci ta jihar kano Dr Tijjani …
Rahoton Nura Abdullahi Musa Daga Birnin Makka Gwamnan Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ziyarci Alhazan jihar kano a kasa mai tsarki domin duba halin da …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
KANO, NIGERIA – The Kano State Government has called for deeper collaboration with the European Union in urban infrastructure, education, healthcare, agriculture, climate action, digital …
Hukumar Tsaftar Muhalli da Kwashe Shara ta Jihar Kano (REMASAB), ƙarƙashin jagorancin Manajan Darakta, Dakta Muhammad S. Khalil, ta kaddamar da Asibitin AKY domin kula …
The Kano State Head of Civil Service, Hajiya Bilkisu Shehu Mai Mota, says the administration of Governor Abba Kabir Yusuf has placed workers’ welfare and …
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da sare bishiyoyi a harabar Abubakar Rimi Television (ARTV), bayan rahoton da The Historica Nigeria ta wallafa …
Ƙungiyar Ma’aikatan Rediyo, Talabijin, Wasan Kwaikwayo da Fasaha (RATTAWU) reshen Jihar Kano ta yabawa Darakta Janar na Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama’a na Gwamnan …
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gargadi matasa masu yin roller skating, wato amfani da talalmin taya a manyan tituna, gadoji, tana mai cewa duk …