Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Najeriya

IMG 202446 121026 1791833097969
English

KAƊAN DAGA CIKIN MANYAN LABARAN KANO, JIHOHIN NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI NA YAMMA

Posted onOctober 12, 2026

1. LABARAN KANO ’Yan sanda sun kama mutum huɗu, sun ƙwato motoci uku da aka sace Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da kama …

IMG 115052 081026 1791456670338
Labarai

NAF TA BAYYANA DALILIN SAUKAR HELIKWAF A WANI GONA A BENUE

Posted onOctober 8, 2026

NAF Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta tabbatar da cewa ɗaya daga cikin helikwaftanta ya yi saukar kariya a wani gona da ke Makurdi, …

IMG 142223 26926 1790428956445
Labarai

KAƊAN DAGA CIKIN LABARAN KANO, NAJERIYA, ƘASASHEN WAJE DA WASANNI — SAFE Alhamis, 8 Oktoba 2026

Posted onOctober 8, 2026October 8, 2026

KANO 1. KANO: SARKIN KANO AMINU BAYER0 YA DAKATAR DA HAWAN DOKI ZUWA YAKASAI Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya dakatar da …

IMG 110832 19926 1789812523079
English

NAJERIYA TA SAMU ƘARIN RARAR MU’AMALAR ƘASASHEN WAJE, TA KAI DALA BILIYAN 7.54

Posted onSeptember 19, 2026

Binciken Alfijir Labarai kan Sabbin Bayanai na Asusun Mu’amalar Ƙasashen Waje Daga Alfijir Labarai Najeriya ta samu gagarumar ƙaruwa a rarar asusun hada-hadar waje, inda …

FB IMG 1784207348062
Alamuran Yau Da Kullum, Labarai

Da Dumi Duminsa: Kotu ta kwace kadarori da Motoci 11 da kuɗin su ya kai Biliyan 8.94 dake da alaƙa da Aisha Achimugu

Posted onJuly 16, 2026July 16, 2026

Babbar kotun tarayya da ke Apo a Abuja ta ba da umarnin kwace kadarori da darajarsu ta kai kusan naira biliyan 8.94 da ake dangantawa …

FB IMG 1784117370705
Labarai, Najeriya

Sarkin Musulmi ya ayyana ranar Alhamis a matsayin 1 ga watan Safar 1448AH

Posted onJuly 15, 2026July 15, 2026

Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar koli ta harkokin addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ayyana ranar Alhamis 16 ga Yulin …

IMG 182653 14726 1784050033955
Labarai, Najeriya

Jami’an tsaro sun kama Adeniyi Adeyemi wanda ake zargi da kirkirar hukumar bogi

Posted onJuly 14, 2026July 14, 2026

Bayan umarnin babbar kotun tarayya da ke Abuja, tuni jami’an tsaro su ka kama Darakta Janar na hukumar Presidential Foreign Intervention Promotion Council (PFIPC), Adeniyi …

IMG 225542 11726 1783806954207
Labarai, NECO

Yaya Makomar Ilimin Talakawan Najeriya? Bayan Gwamnatin Tarayya Ta Ƙara Kuɗin NECO Zuwa Dubu 50.

Posted onJuly 11, 2026July 11, 2026

A wani sabon mataki da ka iya jawo muhawara a fannin ilimi, Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta amince da ƙarin kuɗin rajistar jarabawar NECO zuwa …

IMG 145816 08726 1783519107794
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Rikici Ya Barke A Majalisar Wakilai Kan Buƙatar Lalle Sai An Gayyaci Shugaba Tinubu

Posted onJuly 8, 2026July 8, 2026

An samu wata taƙaddama da cece-kuce a Majalisar Wakilan Tarayya a yau ranar Laraba bayan wasu ‘yan majalisar sun yi sabani kan wani ƙuduri da …

IMG 145836 08726 1783519131732
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Hukumar ’yan sanda ta sallami manyan jami’ai 4 daga aiki, ta hukunta wasu 31 kan rashin ɗa’a

Posted onJuly 8, 2026July 8, 2026

Hukumar Kula da Ayyukan ‘Yan Sanda (PSC) ta sallami manyan jami’an ‘yan sanda hudu daga aiki, tare da ɗaukar matakan ladabtarwa kan wasu jami’ai 31 …

FB IMG 1783437393407
EFCC, Labarai

Kotu ta ba da umarnin ƙwace kadarorin tsohon Ministan wutar lantarki, Saleh Mamman tare da  umartarsa  da ya mayar da biliyan 22

Posted onJuly 7, 2026July 7, 2026

Babbar kotun tarayya da ke Maitama a Abuja ta ba da umarnin ƙwace wasu kadarori biyar mallakin tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, wanda ke …

FB IMG 1723115651747
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya za ta binciki kamfanonin sada zumunta na Meta, X da AI

Posted onJuly 7, 2026July 7, 2026

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta gudanar da bincike kan manyan kamfanonin fasaha na duniya da suka haɗa da Meta, X (Twitter), Alphabet da kuma …

FB IMG 1783272453513
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya ta musanta zargin kashe Naira tiriliyan 8 ba tare da kasafin kuɗi ba

Posted onJuly 5, 2026July 5, 2026

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta musanta zargin cewa ta kashe sama da Naira tiriliyan 8 a wajen kasafin kuɗin shekarar 2026, tana mai cewa babu wata …

FB IMG 1783265022646
Labarai, NDLEA

NDLEA ta kama wata tsohuwa ‘yar Najeriya mazauniyar Kasar Birtaniya da hodar iblis

Posted onJuly 5, 2026July 5, 2026

Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wata tsohuwa ‘yar Najeriya mazauniyar Birtaniya mai shekara 67, Mary Yetunde Barek, …

IMG 234654 01726 1782946020354
DSS, Labarai

Jami’an hukumar DSS sun kama tsohon Minista Uche Nnaji

Posted onJuly 1, 2026July 1, 2026

Jami’an Hukumar Tsaro ta Ƙasa (DSS) sun kama tsohon Ministan Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji, a safiyar yau Laraba a filin jirgin sama na Akanu …

IMG 20260701 WA1179
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Bankada! Asirin mutumin da ake zargi da ƙirƙirar hukumar gwamnati ta bogi, tare da karɓar fiye da biliyan 1.3 a matsayin kasafin kuɗi ya tonu

Posted onJuly 1, 2026July 1, 2026

Aminu Bala Madobi. Rahotannin da Jaridar Alfijir Labarai ta bankado sun bayyana cewa wani mutum mai suna Prince Adeniyi Matthew ana zarginsa da ƙirƙirar wata …

Screenshot 20240302 154602 com.android.chrome edit 2469728761081
Kano, Labarai

Jami’ar Bayero Kano ta shiga jerin manyan jami’o’in duniya na shekarar 2026.

Posted onJune 29, 2026June 29, 2026

Wannan na zuwa ne bayan da kasar ta kafa wani tarihi a fannin ilimin  jami’o’i in da 24 suka samu gurbi a jerin manyan jami’o’in …

FB IMG 1782564682358
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Katin ɗan ƙasa ya tona asirin kwamandojin Boko Haram 7 da suka dawo daga aikin Hajji – in Ji Minista

Posted onJune 27, 2026June 27, 2026

Ministan harkokin cikin gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa tsarin tantance bayanan ’yan ƙasa na Hukumar NIMC ya taimaka wajen cafke wasu mutane bakwai …

FB IMG 1782325828518
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Tsaro: Majalisar dattawa ta amince da kudirin kafa ƴansandan jihohi

Posted onJune 24, 2026June 24, 2026

Majalisar dattawan Najeriya ta amince da kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kafa rundunar ‘yansandan jihohi a fadin ƙasar. Sanatoci sun amince da …

FB IMG 1781964953358
Labarai, Nigerian Army

Labari Mai Dadi: Sojojin Najeriya sun ceto mutane 22 da aka sace a Sokoto

Posted onJune 20, 2026June 20, 2026

Dakarun rundunar Operation FANSAN YAMMA sun ceto mutane 22 da aka sace tare da dakile wasu yunkurin garkuwa da mutane a kananan hukumomin Sabon Birni …

Posts pagination

1 2 3 … 5 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab