Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Canji
Exchange Rate, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau juma’a

Posted onJune 13, 2025June 13, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 134905 13625 1749818957029
Labarai

Iran ta harba jiragen yaƙi marasa matuki 100 zuwa Isra’ila bayan wani harin da Isra’ila ta kaiwa Jamhuriyar Musulunci

Posted onJune 13, 2025June 13, 2025

Iran ta harba jiragen yaƙi marasa matuki guda 100 a Isra’ila bayan wani harin da Isra’ila ta kaiwa Jamhuriyar Musulunci, a cewar sojojin Isra’ila. Kakakin …

FB IMG 1749803057111
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Jin Kai: Sanata Ndume ya bukaci a dawo da tallafin aikin Hajji a Nijeriya

Posted onJune 13, 2025June 13, 2025

Jagoran ƴan kwamitin majalisar dattijan Najeriya kan harkokin ƙasashen waje a lokacin aikin hajjin 2025, Sanata Ali Ndume ya buƙaci da a mayar da tsarin …

IMG 133706 12625 1749731844449
Labarai, President Tinubu

Ina farin ciki da halin rikici da jam’iyyun adawa da dama ke ciki a ƙasar nan – Ina ji Shugaba Tinubu

Posted onJune 12, 2025June 12, 2025

Shugaban ya bayyana haka ne a lokacin jawabin da ya yi na ranar tunawa da dimokuraɗiyya a zauren majalisar dokokin ƙasar da ke Abuja, yau …

FB IMG 1749718723040
Labarai

Gov, Yusuf Commends Emergency Agencies for Averting Tanker Fire Disaster in Kano

Posted onJune 12, 2025June 12, 2025

The Executive Governor of Kano State, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has lauded the swift and coordinated response of emergency agencies that successfully averted what could …

IMG 20250611 WA0603
Labarai

Ibtila’i! Gini Ya Danne Kan Wani Ba Indiye A Yankin Zaria, Ya Mutu

Posted onJune 11, 2025June 12, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Wani ɗan ƙasar Indiya ya gamu da ajalinsa sakamakon ruftawar katangar kamfanin da yake yi wa aiki a kansa. Ba Indiyen …

IMG 20250611 WA0591
Hadari, Labarai

Sa’insa Akan Budurwa Ta Kaiga Hallaka Wani Saurayi A Jihar Neja.

Posted onJune 11, 2025June 11, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Saurayin mai suna Usman Mohammed da ke zaune a unguwar Barikin-Sale a garin Minna a jihar Neja, ya gamu da ajalinsa …

FB IMG 1717108061650
Labarai

Kwamishinan yan sanda Ya garkame yan sanda 3, bisa zargin karbar na goro

Posted onJune 11, 2025June 11, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Kwamishinan ‘yan sandan jihar Anambra, Ikioye Orutugu, ya bayar da umarnin tsare wasu ‘yan sanda uku masu mukamin sufeta bisa zargin …

FB IMG 1747674988609
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Kafa Kwamitin Bincike Kan Gobarar Kasuwar Waya Ta Farm Centre

Posted onJune 11, 2025June 11, 2025

Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da wani kwamitin bincike na musamman da zai duba gobarar da ta tashi a kasuwar wayoyi ta Farm Centre. Sakataren …

IMG 20250609 WA0396
Kano, Labarai

Gobarar Kasuwar Waya Ta Farm Centre Babban Ibtila’i Ne – Sarki Aminu Ado Bayero.

Posted onJune 9, 2025June 9, 2025

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya aike da sakon jajantawa Yan kasuwar waya ta Firm Centre dake Kano. Alhaji Aminu Ado Bayero …

IMG 20250609 WA0173
Labarai

Ana Zargin Gwamnatin Tinubu Da Naɗa Membobin Jam’iyyar APC A Matsayin Kwamishinonin Zaɓe.

Posted onJune 9, 2025June 9, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar kare haƙƙin ɗan Adam da ɗorewar tattalin arziki, wato SERAP, ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da naɗa wasu …

FB IMG 1749474221680
Boko Haram, Labarai

Buratai ya sha da kyar a harin da ake zargi ƴan Boko Haram sun kai masa a Borno

Posted onJune 9, 2025June 9, 2025

Tsohon Babban Hafsan Sojin Kasa, Laftanar Janar Tukur Buratai (mai ritaya), ya tsallake rijiya da baya a ranar Juma’a bayan da mayakan Boko Haram suka …

FB IMG 1749467902892
Kaduna, Labarai

Wata Sabuwar! Ɗan ƙwacen waya ya kashe soja a jihar Kaduna

Posted onJune 9, 2025June 9, 2025

Wani ɗan ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan da ya nemi ya miƙa masa wayar da ke hannunsa. Alfijir labarai ta rawaito cewa a …

FB IMG 1749457644038
Kannywood, Labarai

Jarumi Adam A. Zango Yayi Haɗarin Mota Akan Hanyar Kaduna Zuwa Kano

Posted onJune 9, 2025June 9, 2025

Fitaccen Jarumin Masana’antar shirya Fina-finai ta Kannywood Adam A. Zango, ya gamu da haɗarin mota akan hanyarsu daga Kaduna Zuwa Kano, wanda hakan ya tada …

FB IMG 1749374643790
Labarai, Madina

Ibtila’i: Gobara ta tashi a otal mai ɗauke da alhazan Nijeriya 484

Posted onJune 8, 2025June 8, 2025

Hukumar Alhazai ta Ƙasa,  NAHCON, ta tabbatar da gobara a wani otal mai ɗauke da alhazan Nijeriya 484 da ke titin Shari Mansur a birnin …

FB IMG 1749307566148
Labarai

Ibtila’i: Sarki Sanusi ya baiwa ƴan kasuwar ‘Farm Centre’ tallafin Naira miliyan 10

Posted onJune 7, 2025June 7, 2025

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll ya baiwa ƴan kasuwar waya ta Farm Centre tallafin Naira miliyan 10 sakamakon gobara da ta ƙone shaguna da rumfuna …

IMG 20250508 WA0089
Kano, Labarai

Kuyi amfani da wannan lokaci na bikin sallah wajen yiwa Shugabanni addu’o’in inganta rayuwar al’ummar. – Waiya

Posted onJune 7, 2025June 7, 2025

Kwamishina Waiya ya taya Gwamna Abba, Kwankwaso da al’ummar Kano Barka da Sallah Kwamishinan ma’aikatar yada labarai da harkokin cikin gida, ta jihar Kano Com. …

IMG 20250607 WA0019
Current Affairs, Labarai

Yadda Matashi Dan Shekara 22 Ya fado Daga Benan Kamfanin Cocoa Mai Hawa 26

Posted onJune 7, 2025June 7, 2025

Daga Aminu Bala Madobi An yi jana’izar wani matashiya Mai shekara 22 mai suna Feranmi Akin-Akinye wanda ya fado daga bene me hawa 26 na …

IMG 152803 06625 1749220099005
Labarai

Breaking: Dove deodorant, soap harmful to users’ reproductive system – NAFDAC

Posted onJune 6, 2025June 6, 2025

The National Agency for Food and Drug Administration and Control has alerted Nigerians about the health risks associated with some Dove-branded cosmetic products recently banned …

Canji
Exchange Rate, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onJune 5, 2025June 5, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

Posts pagination

1 2 3 … 248 ‹
© 2025 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab