Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Kotu

FB IMG 1784207348062
Alamuran Yau Da Kullum, Labarai

Da Dumi Duminsa: Kotu ta kwace kadarori da Motoci 11 da kuɗin su ya kai Biliyan 8.94 dake da alaƙa da Aisha Achimugu

Posted onJuly 16, 2026July 16, 2026

Babbar kotun tarayya da ke Apo a Abuja ta ba da umarnin kwace kadarori da darajarsu ta kai kusan naira biliyan 8.94 da ake dangantawa …

FB IMG 1760790928482
Labarai, Yan Sanda

Kotu ta tsare wani shugaban makaranta da malaminsa kan zargin lalata da ɗaliba

Posted onJuly 14, 2026July 14, 2026

Kotun Majistare mai lamba 16, da ke Gombe ta bayar da umarnin tsare shugaban makarantar Destiny Treasure International School, Nasiru Barau Manu, da wani malamin …

FB IMG 1783785689573
Kano, Labarai

Bincike: Lalacewar Wasu Kotunan Shari’ar Musulunci A Kano Ya Jawo Cece-kuce, An Bukaci Gwamnati Da tayi Gaggawar Kawo Dauki.

Posted onJuly 11, 2026July 11, 2026

Alfijir Labarai Media Service Kotun Tsaure dake karamar hukumar Shanono yadda ta lalace na rantse da girman Allah da a ajiye mutum a cikinta gwanda …

FB IMG 1783437393407
EFCC, Labarai

Kotu ta ba da umarnin ƙwace kadarorin tsohon Ministan wutar lantarki, Saleh Mamman tare da  umartarsa  da ya mayar da biliyan 22

Posted onJuly 7, 2026July 7, 2026

Babbar kotun tarayya da ke Maitama a Abuja ta ba da umarnin ƙwace wasu kadarori biyar mallakin tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, wanda ke …

FB IMG 1752685346814
Kano, Labarai

An gurfanar da wani matashi a gaban kotu bisa zargin dukan mahaifinsa da kuma barazanar kashe shi.

Posted onJuly 2, 2026July 2, 2026

An gurfanar da Ali Hayatu Hotoro a gaban Kotun Shari’ar Musulunci mai lamba ta ɗaya da ke Kofar Kudu, ƙarƙashin jagorancin Alƙali Shamsuddin Ado Abdullahi …

IMG 194654 21626 1782067635188
Kano, Labarai

PRP ta zargi Kwankwaso da saye fom ɗin takarar jam’iyyarta domin hana waɗanda suka cancanta tsayawa takara

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026

Masu Ruwa da Tsaki na Jam’iyyar PRP na shiyyar Arewa maso Yamma ya zargi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ƙoƙarin mallake tikitin takarar jam’iyyun siyasa …

IMG 20260616 WA0737
Current Affairs, Labarai

Hukuncin Da Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Zartas  Kan ADC da Wasu Jam’iyyu Huɗu

Posted onJune 16, 2026June 16, 2026

Editor: Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta bayar da umarnin dakatar da aiwatar da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke, …

FB IMG 1752685346814
Kano, Labarai

Kotu Ta Daure Wasu Matasa Bisa Samunsu Da Laifin Hadin Kai Wajen Haura Gidajen Mutane

Posted onJuly 29, 2025July 29, 2025

Babbar Kotun Majistare me lamba 24 wadda take zaman ta a Harabar Filin Jirgin Saman Mallam Aminu Kano ta daure Matasan nan biyu Umar Tijjani …

FB IMG 1753361349889
EFCC, Labarai

EFCC ta gurfanar da Mawaki Hamisu Breaker a gaban kotun Tarayya a kano

Posted onJuly 24, 2025July 24, 2025

Hukumar EFCC ta gurfanar da Mawakin nan wato Hamisu Saidu Breaker a gaban kotun Tarayya karkashin jagorancin mai shari’a Sale Musa Shuaibu bisa zargin cin …

FB IMG 1753357409548
Kano, Labarai

Kotu ta daure jarumin Tiktok G Fresh wata biyar a Kano

Posted onJuly 24, 2025July 24, 2025

An gurfanar da Abubakar Ibrahim G. Fresh a gaban Babbar kotun Tarayya mai lamba daya dake nan Kano, bisa zarginsa da cin mutuncin kudi. Bayan …

FB IMG 1753107424455
Kano, Labarai

Babbar Kotun Tarayya ta kori karar da APC ta shigar kan hana biyan kuɗaɗen kananan hukumomin jihar Kano

Posted onJuly 21, 2025July 21, 2025

Babbar Kotun Tarayya mai lamba 3 da ke Kano ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Simon Amobeda ta kori karar da jam’iyyar APC tare da Hon. Abdullahi …

FB IMG 1752685346814
Kano, Labarai

Kotu ta tusa keyar wasu matasa 2 zuwa gidan gyaran hali bisa laifin haura gidajen mutane a Kano

Posted onJuly 16, 2025July 16, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq Babbar Kotun Majistare me lamba 24 dake Zamanta a Harabar Filin saukar Jiragen Sama na Aminu Kano ta aike da wasu …

FB IMG 1750349367386
Kano, Labarai

Kotu ta aike da wani matashi mai saka rigar Mama gidan gyaran hali a Kano

Posted onJune 19, 2025June 19, 2025

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin mai shari’a Hadiza Muhammad Hassan, ta tura wani matashi mai suna Umar Hisham Fagge, wanda aka …

FB IMG 1749057146066
Labarai, Supreme Court

Kotun Koli ta tabbatar da sauke Jokolo a matsayin Sarkin Gwandu

Posted onJune 4, 2025June 4, 2025

Kotun Koli a yau Laraba ta kawo ƙarshen kusan shekaru goma sha tara na  shari’a kan kujerar sarautar Gwandu, inda ta soke hukuncin da ya …

FB IMG 1723959647845
Kano, Labarai

Kotu ta sanya 15 ga wata don fara shari’ar da Faisal ya shigar da gwamnatin Kano kan rushe masa gidaje guda 10

Posted onJune 3, 2025June 3, 2025

Babbar kotun jiha mai lamba 13 wadda ta ke zaman ta a Miller road karkashin jagorancin Mai shari’a  Zuwaira Yusif ta sanya ranar 15 ga …

FB IMG 1747665884023
Abuja, Labarai

An hana alkalai da lauyoyi shiga kotuna a Abuja

Posted onJune 2, 2025June 2, 2025

An hana alkalai da lauyoyi shiga kotuna a Abuja yayin da JUSUN ta fara yajin aikin sai baba-ta-gani Alkalan kotu, lauyoyi, ma’aikatan kotu da masu …

FB IMG 1748465563488
Kano, Labarai

Kotu Ta Yankewa shaharariyar yar Tiktok Murja Kunya Hukuncin Daurin Watanni Shida a Kano

Posted onMay 28, 2025May 28, 2025

Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta yankewa jarumar TikTok, Murja Ibrahim Kunya (Yagamen), hukuncin zaman gidan yari na tsawon watanni shida ko kuma zabin …

IMG 20240111 234351
English

Kotu ta daure wasu yan Tiktok 4 a Kano biyo bayan rashin mutunci da suke yi a Kano

Posted onMay 28, 2025May 28, 2025

Kotu  a Kano ta aike da wasu matasa hudu ‘yan TikTok gidan gyaran hali bisa zargin yada rashin tarbiyya a kafafen sada zumunta biyo bayan …

FB IMG 1748416956404
Kano, Labarai

Kotu ta yanke wa wanda ya kona mutane a cikin masallaci hukuncin rataya a Kano

Posted onMay 28, 2025May 28, 2025

Baya ga hukuncin kisa, alkali ya ba da umarnin a yi masa bulala 150, a kwace babur dinsa a sayar a gyara masallaci da kudin. …

FB IMG 1748414134353
Kaduna, Labarai

Kotu ta ci tarar tsohon gwamnan Kaduna El Rufa’i miliyan 900, sakamakon take hakki

Posted onMay 28, 2025May 28, 2025

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna ta yanke hukuncin biyan diyyar naira miliyan 900 a kan tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasiru …

Posts pagination

1 2 3 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab