Kotu ta daure jarumin Tiktok G Fresh wata biyar a Kano

FB IMG 1753357409548

An gurfanar da Abubakar Ibrahim G. Fresh a gaban Babbar kotun Tarayya mai lamba daya dake nan Kano, bisa zarginsa da cin mutuncin kudi.

Bayan Karanta masa nan take ya amsa laifinsa.

Kotun kuma ta aike dashi gidan gyaran hali na tsawan wata biyar ko yabiya tarar Naira dubu dari biyu.

An dai same shi da watsa  takardun Naira dubu dubu a shagon Rahama Sa’idu dake Tarauni yayin da suke nishadi a junansu.

Freedom Radio

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan ๐Ÿ‘‡

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *