Kotu ta yanke wa wani magidanci mai shekara 56 hukuncin ɗaurin rai-da-rai kan laifin yin fyaɗe ga yar matarsa wato agolarsa ’yar shekara 14. Babbar …
Kotu ta yanke wa wani magidanci mai shekara 56 hukuncin ɗaurin rai-da-rai kan laifin yin fyaɗe ga yar matarsa wato agolarsa ’yar shekara 14. Babbar …
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke hukunci a ranar Laraba cewa rushewar da gwamnatin tsohon Gwamna Abdullahi Ganduje ta yi wa wata katafariyar cibiya mallakin …
Tun da fari dai an gurfanar da harira Muhammad Tudun Murtala a babbar kotun shari’ar musulunci dake zamanta a First office karkashin jagorancin Munzali Tanko …
Matashin ya shaida wa mau Shari’a cewa ya yi yunƙurin soka wa mahaifin nasa makami ne saboda ya hana shi kuɗin kashewa. Kotu ta yanke …
An yanke wa sojoji 24 da suka yi yunkurin juyin mulki a kasar Saliyo hukuncin zaman gidan wakafi ciki har da na daurin shekaru 120, …
Gwamnatin jihar Kano ta shigar da sabuwar kara na tuhumar tsohon Gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da Murtala Sule Garo da wasu mutane biyu. Alfijir …
Babbar Kotun Tarayyar a Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Simon Amobeda, ta bayar da umarnin korar shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da …
Malam Abduljabbar Kabara ya dakatar da lauyan da yake kare shi a Kotun Daukaka Kara. Alfijir labarai ta ruwaito yayin zaman Kotun na yau Laraba …
Kamfanonin Amart Entertainment da kannywood Enterprises LTD da Hajiya Aisha Tijjani sun Maka hukumar tace Fina-Finai da jihar kano da shugaban hukumar Abba El-Mustapha a …
Al’umma a jihar Kano na ci gaba da ce-ce-ku-ce kan rahoton da ke nuna fitacciyar ƴar Tiktok ɗin nan, Murja Ibrahim Kunya – da a …
Shari’ar da ake zargin Hafsat Surajo Chuchu da zargin kashe abokin kasuwancin ta Nafi’u Hafiz, a gaban babbar kotun jahar Kano mai namba 13 karkashin jagorancin mai …
Hukumar da ke kula da harkokin shari’a a jihar Nasarawa ta dakatar da Alkalin Alkalai Vincent W. Gwahemba sakamakon zarge-zargen cin hanci da rashawa. Alfijir …
Wata kotu dake zamanta a garin Kano ta yi umarnin kulle asusun bankunan hukumar Hisba bisa gurfanar da ita da wasu masu Hotel-hotel suka yi …
Kwamitin yaki da shan miyagun kwayoyi da kwacen waya a Jihar Kano ya kafa kotun tafi-da-gidanka domin gaggauta hukunta masu laifi. Alfijir labarai ta rawaito …
Kimanin ‘yan Najeriya miliyan 137 ne ke fuskantar matsanancin talauci a fadin kasar. Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki da Tattalin Arziki …
Lauyan nan mai fafutukar ƴancin ɗan adam, Femi Falana, ya shaidawa Babbar Kotun Tarayya a Kano cewa rigar kariyar da ke jikin tsohon gwamnan Kano, …
Alfijir Labarai ta rawaito Kotu ta sanya ranar 13 ga watan Yuli domin yanke hukunci kan karar da Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya …
Alfijir Labarai ta rawaito Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Kano, a ranar Juma’a, ta amince da rokon da jam’iyyar APC ta Kano shigar, na …
Alfijr ta rawaito Kotun Majistire da ke zamanta a harabar gidan Murtala dake Kano, ta bai wa wani magidanci Isyaku Shu’aibu da ke unguwar Ja’en …