Alfijr ta rawaito babban bankin Najeriya, CBN, ya bi Umarnin kotun koli inda ya ce za a ci gaba da kashe tsoffin takardun Naira na …
Alfijr ta rawaito babban bankin Najeriya, CBN, ya bi Umarnin kotun koli inda ya ce za a ci gaba da kashe tsoffin takardun Naira na …
Alfijr ta rawaito Frank Geng Quangrong ɗan China mai shekaru 47 a yau Alhamis ya sake fadawa wata babbar kotun Kano cewa bai taba niyyar …
Alfijr ta rawaito Hukumar kare hakkin ɗan’adam ta ƙasa NHRC, ta ce ta samu akalla korafe-korafe 246 na take hakkin dan’adam daga watan Janairu zuwa …
Alfijr ta rawaito wani ma’aikacin tsafta, Samson Daniel, an yanke masa hukuncin daurin watanni 10 a gidan yari bisa samunsa da laifin satar naira 900,000 …
Alfijr ta rawaito Alkalan kotun daukaka kara ya mutu a cikin kotun lokacin shari’ar rana. Mai shari’a Lokulo-Sodipe har zuwa rasuwarsa yana daya daga cikin …
Alfijr ta rawaito Kotun koli ta dage sauraren karar da wasu gwamnatocin jihohi suka shigar kan manufar musanya Naira na babban bankin Najeriya. Kotun kolin …
Alfijr ta rawaito Kotu ta kwace wasu kadarori 14 da ke da alaka da Gwamnan Najeriya. A kalla kadarori 14 da ake zargin Gwamnan Jihar …
Alfijr ta rawaito Kotun kolin Najeriya ta dage ci gaba da sauraren karar kan shirin musanya naira na babban bankin Najeriya (CBN) har zuwa ranar …
Alfijr ta rawaito wata amarya mai suna Fatima Bashir Khalil wadda aka fi sani da ‘Yar Albarka ta bayyana a gaban wata shari’ar shari’ar jihar …
Alfijr ta rawaito EFCC ta ce ta gurfanar da wasu makusantan gwamnan jihar Kogi a gaban kotu, ciki har da matarsa, Rashida Bello. Hukumar tana …
Alfijr ta rawaito Kotun Koli ta dakatar da matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na hana amfani da tsohuwar takardar Naira daga ranar 10 ga …
Alfijr ta rawaito wata babbar kotu a babban birnin tarayya Abuja ta tilastawa babban bankin Najeriya CBN da ya ci gaba da aiwatar da shirin …
Alfijr ta rawaito Babbar Kotun jihar Kogi ta ba da umarnin aikewa da Abdulrasheed Bawa Shugaban EFCC gidan gyaran hali saboda kin bin umarnin kotu. …
Alfijr ta rawaito Kotun Majistare mai lamba 14 ta aike da wani alkali da ma’aikatan Hukumar Shari’a gidan gyaran hali saboda zarginsu da wawure Naira …
Alfijr ta rawaito Faezeh Hashemi, ƴar Akbar Hashemi Rafsanjani, tsohon shugaban kasar Iran, mai shari’a ya aike da ita gidan gyaran hali da Tarbiyya na …
Alfijr ta rawaito Babban kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a Post office, karkashin mai shari’ah, Salisu Ibrahim Koki, ta kara jaddada umarnin ta …
Alfijr ta rawaito Babbar kotun mai zaman ta a sakatariyar Audu Bako a Jihar Kano, ƙarƙashin Mai Shari’a Aisha Mahmud, ta yanke wa wani matashi, …
Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya a jihar Kano ta yanke hukuncin cewa Muhammad Abacha ne ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin jam’iyyar PDP. Mai …
Alfijr ta rawaito wata mace ‘yar ƙasar Sudan da aka tuhuma da yin zina ta tsallake rijiya da baya daga hukuncin kisa, amma duk da …