Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya fito ya bayyana dalilin da yasa satifiket ɗin sa na jarabawar kammala sakandare (SSCE) ke dauke da suna …
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya fito ya bayyana dalilin da yasa satifiket ɗin sa na jarabawar kammala sakandare (SSCE) ke dauke da suna …
Mai Shari’a Zuwaira Yusuf ta bayar da belin wanda ake zargi kan Naira 500,000 da mutum biyu da za su tsaya masa wadanda wajibi ne …
Daga Baba Usman Gama EFCC ta na binciken tsofaffin gwamnoni, wasu tsofaffin ministoci da jami’an gwamnati da ake zargin sun sace biliyoyi. Rundunar sojojin saman …
Babu wata hujja da ke nuna cewa takardun karatun digiri da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa hukumar zaɓen ƙasar na bogi ne, …
K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana:.. 6.15. Am Zuhur:……12.12. Pm Asar……… 3.33. Pm Magrib….. 6.09. Pm Isha……… 7.20. Pm Watannin Musulunci Goma Sha Biyu :- …
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya sake amincewa da nada wasu mutane 6 a matsayin wadanda zasu Shugabanci hukumomin dake karkashin ma’aikatan sadarwa, kirkira da …
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta sanar da kama wasu mutane uku da ake zargi da kashe wakilin VON, Hamisu Dan Jibgan tare da wadanda …
Jaruma Sayyada Raihan Imam (Ƙamshi) na Gayyatarku bikin Mauludin Manzon Allah (S.A.W.) a ranar Alhamis, wato 27 ga Rabi’ul Awwal, wanda ya yi daidai da …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Siya = 1033 / Siyarwa = …
Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya ta ce ta na tunanin kafa kotu ta musamman da za ta saurari shari’ar rashin gaskiya da almundahana. Rundunar …
Iyalan Marigayi Alh Yusuf Dandada Durumin Iya Dana Alh Abubakar Iya Sambo na Gayyatarku Ɗaurin Auren Yayansu Ka fatanin Iyalan na Gayyatar yan uwa da …
Prof. Adamu Abubakar Gwarzo, president of the Maryam Abacha American University Group of Universities, has emphasized the need for career development in the banking sector …
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Isa-Sabon Birni, a karkashin jam’iyyar APC, Abdulkadir Jelani Danbuga, ya rasu. Wani mamba mai wakiltar mazabar Sabon Birni ta …
K. Alfijir…. 5.06. Am H. Rana:.. 6.15. Am Zuhur:……12.13. Pm Asar……… 3.33. Pm Magrib….. 6.10. Pm Isha……… 7.20. Pm Watannin Musulunci Goma Sha Biyu :- …
Daga Baba Usman Gama Wike ya bayyana wa jami’an tarayyar Turai cewa su taimaki tattalin arzikin Najeriya su daina shiga harkokin siyasar Najeriya An kama …
An gurfanar da Mohammed ne a kan tuhume-tuhume 18 da suka hada da jabun takardu, karkatar da kudade, da kuma hada baki da sauransu. Alfijir …
Gwamnatin Kano ta sanar cewa a ranar Juma’ar makon nan, 13 ga Oktoba za a daura auren zawara a karkashin shirinta na auren gata. Alfijir …
Majalisar shirya jarabawar ta kasa ta fitar da sakamakon shaidar kammala sakandare na shekarar 2023. Jinkirin da aka samu wajen fitar da sakamakon da ake …
’Yan Najeriya na kokawa kan tashin gwauron zabon gas din girki inda farashin kilo ke kaiwa N1,000 zuwa N1,200. Wakilinmu a Kano ya ziyarci wasu …