Rahotanni sun bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada shugaban ma’aikata na Legas, Hakeem Muri-Okunola a matsayin babban sakatare.
Alfijir Labarai ta rawaito jaridar Intelregion ta wallafa shugaba ya naɗa Muri-Okunola wanda har yanzu ba a bayyana shi a hukumance ba, an yi shi ne tare da wasu mutane 15 da aka nada da suka hada da:-

Alh Tanko Yakasai,
Adejoke Orelope-Adefulire,
Moremi Ojudu.
Muri-Okunola lauya ne mai shekaru 51, wanda ya shiga aikin a ma’aikatan Legas a shekarar 2001 a matsayin mataimaki na musamman ga Gwamna Tinubu a lokacin.
Daga baya ya yi aiki a matsayin Babban Sakatare na Kwamitin Amfani da Filaye a 2005.
Bayan shekaru shida, an kara masa girma zuwa sakatare na dindindin kuma aka nada shi shugaban ma’aikata a watan Disamba na 2018.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb