Kungiyar Madrisatul kanzul khairul Limu’allim Sulaiman da Maiduguri ƙarƙashin reshenta da ke jihar kano ta naɗa Abdurrahman ABS a matsayin sabon shugaban a ranar Juma’a 15/09/2003, 7/02/1445 Hj
Yayin taron👇

Alfijir Labarai ta rawaito hakan na kunshe ne cikin sanarwar da Gwani Hammadu Malam Uzairu ya sanya wa hannu,

Ya kara da cewa bisa umarnina na ke sanar da daukacin ƴaƴan wannan kungiya mai albarka sabon wannan Naɗin, wanda zai fara aiki nan take
Rushe shugabancin Kungiyar ya biyo bayan jagorancin Gwani Mal Almustaph Koki ne.
Kuma nan take aka maye gurbinsa tsohon shugabancin Gwani Almustapha da sabon shugaban riƙon Kwarya Gwani Abdulrahaman Ismail (ABS)
Wannan shi wanda ya kafa makarantar👇

Naɗin da aka yi zai kai tsawon watanni Shida 6, domin shigo da sababbin manufofin da zasu ciyar da ƙungiyar gaba Tayi daidai da zamani.
Bayan Naɗin Shugaban an kuma yi wasu Naɗe-Naɗe kamar haka:
Sekatare Gwani Tijjani Koki
Ma’aji Alh Mal Sani Girmo
P.R.O Hammadu Mal Uzairu
Sakataran kudi Mal Suleman Datti Arze
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb