Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 20260826 WA0178
English

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026
IMG 20260826 WA0755
English

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026
FB IMG 1765017840902
English

MAAUN: The shinning light among Private Universities in North-West

Posted onAugust 26, 2026

LATEST POSTS

IMG 20260826 WA0178

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026 English
IMG 20260826 WA0755

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026 English
FB IMG 1765017840902

MAAUN: The shinning light among Private Universities in North-West

Posted onAugust 26, 2026 English
FB IMG 1787759387097

EFCC Chair Olukoyede Seeks Whistleblowers on Stolen Assets Abroad

Posted onAugust 26, 2026 English
best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Asabar 14/10/2023 – 29/03/1445AH

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya ce Olukoyede ya cika duk wasu sharuda a doka na zama shugaban hukumar EFCC. Shugaba Tinubu ya cire …

By Alfijir News
Posted onOctober 14, 2023October 14, 2023
Labarai

Tirka-Tirka! Ɓarayi sun sace hula da sandar sarauta a fadar Sarkin Ogun

Posted onOctober 14, 2023October 14, 2023

Wasu barayi sun kai farmaki fadar Olu na garin Ogunmakin da ke karamar hukumar Obafemi-Owode a jihar Ogun, Oba James Sodiya, inda suka yi awon …

FB IMG 1697283257123
Labarai

Amurka ta gargadi Kotun Kolin Najeriya kan tabbatar da Tinubu a matsayin Shugaban kasar

Posted onOctober 14, 2023October 14, 2023

Shugaban Hukumar Leken Asiri ta Amurka a Global Information System (GIS) kuma Daraktan Cibiyar Nazarin Sarautar Gargajiya ta ISSA Mista Gregory Copley ya gargadi Kotun …

FB IMG 1697262631167
Exchange Rate, Labarai

Ɗage haramcin shigo da shinkafa Najeriya barazana ce garemu — In Ji Manoma

Posted onOctober 14, 2023October 14, 2023

Kungiyar masu sarrafa shinkafa ta Nigeria, wato RIMAN, ta bayyana damuwa game da matakin gwamnatin kasar na dage haramcin shigar da wasu kayayyaki daga kasashen …

FB IMG 1697261629987
International, Labarai

Kotu ta yankewa Ɗan Wasa Cristiano Ronaldo hukuncin bulala 99, a bai nannasi

Posted onOctober 14, 2023October 14, 2023

Akwai yiwuwar a yi wa kyaftin din Portugal, Cristiano kuma dan wasan gaban Al-Nassr Cristiano Ronaldo za ayi masa bulala 99 idan ya koma Iran. …

IMG 20231009 WA0752
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Asabar 14/10/2023, 29/03/1445 AH

Posted onOctober 14, 2023October 14, 2023

K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana:.. 6.16. Am Zuhur:……12.12. Pm Asar……… 3.33. Pm Magrib….. 6.08. Pm Isha……… 7.19. Pm Watannin Musulunci Goma Sha Biyu :- …

Screenshot 20231006 133605 com.facebook.katana edit 3114434061501
Labarai

Ƴan sanda sun kama yan ta’adda da makamai a cikin wasu motoci 10 yayin wani sintiri a Abuja

Posted onOctober 14, 2023October 14, 2023

Sabbin motocin da rundunar ‘yan sandan ta kirkiro ‘Anti-One Chance Squad’ ne suka damke motocin domin dakile duk wata barazana da ke faruwa a babban …

FB IMG 1697237741177
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamna Abba Kabir ya rattaba hannu kan kasafin kudi na 2023, kusan Biliyan 59

Posted onOctober 14, 2023October 14, 2023

“Wannan karin kasafin kudin an yi shi ne domin a kula da ci gaban ababen more rayuwa na shekarar 2023, domin biyan bukatun al’ummar jihar …

FB IMG 1696883339680
Abuja, Labarai

Shugaba Tinubu ya cire Abuja daga tsarin Asusun Ajiya na Bai-ɗaya

Posted onOctober 13, 2023October 13, 2023

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya cire birnin tarayyar ƙasar Abuja daga tsarin Asusun Ajiya na Bai-ɗaya (TSA) Alfijir Labarai ta rawaito an ɗauki matakin ne …

Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Juma’a 13/10/2023, 28/03/1445 AH

Posted onOctober 13, 2023October 13, 2023

K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana:.. 6.15. Am Zuhur:……12.12. Pm Asar……… 3.33. Pm Magrib….. 6.09. Pm Isha……… 7.19. Pm Watannin Musulunci Goma Sha Biyu :- …

IMG 20231013 WA0356
Labarai

Dubun Wani Ɓarawon Babura A Bankin Union Dake Kano

Posted onOctober 13, 2023October 13, 2023

Jama’ar unguwar Sharada sun cafke wani matashi mai suna Jibrin Rimin kebe a Kano, a lokacin da yake kokarin satar Babur a bankin Union Bank …

FB IMG 1697218100005
Gwamnatin Kano, Labarai

Kwankwaso Da Abba Sun Jagoranci Auren Gatan Mutum 1,800 A Kano

Posted onOctober 13, 2023October 13, 2023

Gwamnatin Jihar Kano Karkashin jagorancin, Abba Kabir Yusif ta kaddamar da auren zawarawa 1,800 wanda aka gudanar a Babban Masallacin Juma’a na Gidan Sarkin Kano. …

FB IMG 1697216379982
Labarai

Gayyatar Muhammadawa Maulidin Shugaba Annabi Sallahu Alaihi Wasallim

Posted onOctober 13, 2023October 13, 2023

Abduljalal Isa na Gayyatar yan uwa masoya Manzon Allah Sallahu Alaihi Wasallim maulidin da aka saba yi a duk shekera. Za a gabatar da Maulidin …

FB IMG 1696883339680
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Sake Sabbin Naɗin Shugabannin Wasu Hukumomi A Najeriya

Posted onOctober 13, 2023October 13, 2023

Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin sabbin shugabannin hukumomi da ma’aikatu da dama a karkashin ma’aikatar masana’antu, kasuwanci da zuba jari ta tarayya, …

best seller i
Labarai

Takaitattun labaran duniya na Alhamis 12/10/2023CE – 27/03/1445AH

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Ola Olukoyede a matsayin sabon shugaban hukumar EFCC. Saidai Jigo a jam’iyyar APC Daniel Bwala ya …

FB IMG 1696923226032
Gwamnatin Kano, Labarai

An Bayyana kuɗin da maniyata zasu ajiye a Hajjin 2024 a Kano

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta kaddamar da shirye-shiryen aikin Hajjin shekarar 2024 a hukumance. Alfijir Labarai ta rawaito Darakta Janar na hukumar …

FB IMG 1697127697278 edit 3959534304081
IRAN, Labarai

Atiku Da Obi sun yi martani kan rahoton BBC kan rashin samun hujjar zargin takardun Tinubu

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Tsagin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da takwaran sa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, sun nuna rashin amincewarsu da rahoton BBC …

Screenshot 20231011 175007 com.whatsapp edit 3881248723885
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kara Tsefewa A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

Labarai, NCC

Shugaba Tinubu Naɗa Sabon Shugaban Hukumar NCC

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Tinubu Ya Naɗa Ɗan Asalin Jihar Katsina, Shugaban Hukumar Kula Da Sadarwa Ta Ƙasa (NCC) Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, Ya …

FB IMG 1693849912844
EFCC, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Tinubu ya Nada Sabon Shugaban Hukumar EFCC

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Shugaban Nigeria Bola Tinubu ya nada Mista Ola Olukoyede a matsayin shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC. …

Posts pagination

‹ 1 … 221 222 223 224 225 … 375 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab