Daga Baba Usman Gama Atiku na neman kotun ƙoli ta ba shi damar shigar da sabuwar shaida kan Tinubu. Mai fashin bakin siyasa, Farfesa Farooq …
Daga Baba Usman Gama Atiku na neman kotun ƙoli ta ba shi damar shigar da sabuwar shaida kan Tinubu. Mai fashin bakin siyasa, Farfesa Farooq …
K. Alfijr: 5.05. Am H. Rana: 6.15. Am Zuhur: 12.13. Pm Asar: 3.34. Pm Magrib: 6.12. Pm Isha: 7.22. Pm Daga cikin amfanin salati ga …
NNPP ba ta je kotu domin kalubalantar nasarar Tinubu, don haka ba za ta yi shisshigi ba. Alfijir Labarai ta rawaito Jam’iyyar NNPP ta yi …
Shaidu sun ce matashin ya kuma yi wa mahafiyar tasa mai shekaru 65 mummunan sara a kanta, sannan ya yayyanke ta a kafarta da wasu …
Mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasar da ta faru a yammacin Afghanistan sun zarta 2,000 sannan fiye da 10,000 sun jikkata a yayin da …
Daga Nasiru Hassan Yalwa Yayin da illahirin kasashen Turai da kuma kungiyarsu ta Tarayyar Turai (European Union) suka ce harin ramuwar gayyar da yau Asabar …
Daga Baba Usman Gama Gwamnatin Tarayya ta sanar da dakatar da shirin N-Power har sai abin da hali ya yi.. Kotun Daukaka Kara ta dawo …
Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta musanta rahotanni cewa ta yi watsi da ɗaukaka ƙarar da aka yi game da zaɓen gwamnan Kano na 2023. Alfijir …
Daga Baba Usman Gama Gwamnatin jihar Katsina za ta tura ɗaliban makarantun gwamnati karatu waje. Wani mutu tabin hankali ya kashe mutum 8 sannan ya …
Daga Rabiu Usman Kotun Daukaka ƙara dake zaman ta a birnin tarayya Abuja, ta tabbatar wa da ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Tarauni …
Wannan shi ne Brigadier general Nimrod Aloni, Janar din sojin isra’ila wanda mayakan gwagwarmayar Falasdinawa na Hamas suka kama a harin ramuwar gayya da suka …
Da misalin karfe 10 na safiyar Asabar 7/10/2023 , aka gabatar da sallar jana’izar mutum hudu wanda Mahara (kidnappers) suka kashe nan take a daren …
TAKAITACCEN TARIHIN HIJRA A MUSULUNCI Farkon faruwar tarihin shekarar Musulunci (Hijra) wani abu ne mai fadi da kuma dogon tarihi. Amma dai ta samu asalinta …
An samar da wannan nusabin ne domin kula da hakkin Allah ga yan uwa musulmi. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar Shari ah ta jihar Kano …
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta janye wasikar ta ta farko da ke nuna daukaka kara kan hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben …
Rundunar yan sandan jahar Kano ta cafke wasu yan Daba 29 a lokacin bukukuwan Takutaha a jahar, inda aka samu wukake 19, Almakashi guda 2, …
A Najeriya, ƙungiyar dillalan mai da iskar gas ta arewacin ƙasar, wato Arewa Oil and Gas Marketers Association, ta ce wasu manyan matsaloli ne suke …
Atiku Abubakar ya bayyana wasu zarge-zargen da suka shafe shi da Bola Tinubu, da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a 2007. Alfijir Labarai ta rawaito …
Gwamnatin Kano ta haramta amfani da wasu litattafai a Daukacin Makarantu Masu Zaman Kansu dana Sakai a Fa’din Jihar. Alfijir Labarai ta rawaito hakan ya …