
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da ware kimanin naira biliyan 15.6 domin biyan hakkokin tsofaffin kansiloli da suka yi aiki tsakanin shekarar 2014 zuwa 2024, …
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da ware kimanin naira biliyan 15.6 domin biyan hakkokin tsofaffin kansiloli da suka yi aiki tsakanin shekarar 2014 zuwa 2024, …
Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin da yake kaddamar da tsarin tattara kudaden haraji da aiwatar da asusun bai daya ajihar Kano …
Gwamna Kano ya musanta labarin zargin da Dan Bello ya yi na kwangilar da aka ce an bayar a kwanan nan domin samar da magunguna …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya rantsar da Major General Muhammad Inuwa Idris mai ritaya a matsayin sabon kwamishinan ma’aikatar tsaron cikin gida da ayyuka …
Gwamnan Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin taron masu ruwa da tsaki domin lalubo hanyoyin da za’a maganance matsalolin da al’umar jihar Kano …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Kano Alh. Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da kwamitin ba da shawara kan sabon albashin ma’aikata na kasa, sa’o’i …
In light of the recent expiration and subsequent dissolution of the previous management board of Kano Pillars Football Club, the Kano State Governor, Alhaji Abba …
Gwamnatin jihar Kano ta mayar da martani kan korafe-korafen da wasu masu kadarorin da ke kan hanyar BUK suka yi kan sanya musu gine-gine da …
A yammacin ranar Talata gwamnan ya sa hannu kan dokar, sa’o’i kadan bayan majalisar dokokin jihar ta amince da dokar masarautun. Alfijir labarai ta ruwaito …
Gwamnatin Kano a ranar Talata ta shigar da sabon kara kan tsohon gwamnan jihar, Dr Abdullahi Ganduje. A cikin takardar karar mai lamba K/143c/24, gwamnatin …
Gwamnatin jihar Kano ta maka Murtala Sule Garo da wasu mutane shida a gaban kotu bisa zargin su da almundahanar miliyan dubu ashirin da hudu. …
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bai wa hukumar Hisbah umarnin daukar mataki kan wasu kungiyoyi da ake zargi da koyar da Luwadi da …
Gwamnatin Kano ta yi watsi da batun ɗaga tutar masarauta da aka yi a gidan sarki na Nassarawa, wurin da Sarkin Kano na 15, Aminu …
Muna janyo hankalin al’ummar wannan Jiha da suyi watsi da wannan farfaganda ta rinton aiki da jami’an gwamnatin Nnpp suka fitar akan samar da wannan …
Babban Sakataren Yaɗa Labarai na Gwamna Abba Kabir Yusuf Sanusi Bature ya bayyana cewa Aminu Ado Bayero bai taba zama Sarkin Kano ba. Alfijir labarai …
Bayan umarnin da gwamnatin jihar ta bayar na fitar da Sarki Aminu Ado Bayero daga gidan Sarauta na Nasarawa ga kwamishinan ƴan sanda na jihar, …
Kungiyar wakilan kafafen yada labarai ta kasa, ta ce ta kauracewa dukkanin wasu harkoki na gwamnatin Jihar Kano ba Tare da Wani bata Lokaci ba. …
Gwamnatin Kano ta ayyana dokar ta-ɓaci kan ilimi a faɗin jihar a wani mataki na farfaɗo da ɓangaren ilimin jihar. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamna …
Mataimakin gwamnan jihar Kano Kwamaret Aminu Abdussalam Gwarzo ta ba wa Mashawarcin Shugaban Kasa kan sha’anin Tsaro Nuhu Ribadu hakuri kan zargin sa hannunsa a …