Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Fetur & Gas

FB IMG 1781537494873
Fetur & Gas, Labarai

Fata Na Gari: Ana hasashen farashin fetur zai sauka zuwa N900 idan sulhun Amurka da Iran ya kammala

Posted onJune 15, 2026June 15, 2026

Masu harkar man fetur a Najeriya sun bayyana cewa farashin fetur na iya sauka zuwa kusan N900 kan kowace lita idan yarjejeniyar sulhu tsakanin Amurka …

IMG 110533 19625 1750327631876
Fetur & Gas, Labarai

Sayar da man fetur da matatar Dangote za ta fara a Nijeriya zai saukaka farashin sa – Ina ji Dan-Malam

Posted onJune 19, 2025June 19, 2025

Shugaban kungiyar dillalan man fetur ta ƙasa, AROGMA, Alhaji Bashir Dan-Malam ya ce matakin da matatar mai ta Dangote ta dauka na fara rarraba man …

Screenshot 20240819 123738 Facebook
English, Fetur & Gas

Breaking ! Tinubu approves payment of fuel subsidy – Report

Posted onAugust 19, 2024August 19, 2024

President Bola Tinubu has approved the request of the Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL) to use the 2023 dividends due to the federation to… …

FB IMG 1722615628158
Fetur & Gas, Labarai

Sharhi! Mahangar Masana Kan Sayar Wa Matatar Dangote Danyen Mai Da Naira

Posted onAugust 2, 2024August 2, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Masana a bangaren mai da iskar gas sun ce, umarnin da Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayar a baya-bayan nan da …

Fetur
Fetur & Gas, Labarai

Ana Wata! Dillalan mai sun yi barazanar rufe gidajen mai dubu 30 a Nijeriya

Posted onMay 1, 2024May 1, 2024

Dillalan mai a karkashin kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya, IPMAN a jiya Talata, sun bayyana cewa za su rufe gidajen mai …

IMG 20231119 140840
Fetur & Gas, Labarai

Kamfanin NNPC Ya Ce An Gano Tare Da Shawo Kan Matsalar Da Ta Haddasa Karancin Man Fetur

Posted onApril 26, 2024April 26, 2024

Kamfanin mai na kasa (NNPC) ya ce an shawo kan matsalolin da suka haifar da karancin man da ake fama da shi a  sassan Najeriya. …

Screenshot 20240326 221203 com.facebook.katana edit 7070931255689
Fetur & Gas, Labarai

An Gano Haramtattun Matatu Da Litar Ɗanyen Mai 500,000 A Ribas

Posted onMarch 26, 2024March 26, 2024

Mun gano haramtattun matatun mai akalla 10 da ke dauke da kimanin danyen mai lita dubu dari biyar. Alfijir labarai ta rawaito runduna ta musamman …

Screenshot 20240315 152657 com.facebook.katana edit 1448753443528
Fetur & Gas, Labarai

Labari Mai Dadi! An Saka Ranar Fara Aikin Matatar Man Fatakwal A Najeriya

Posted onMarch 15, 2024March 15, 2024

Alfijir labarai ta rawaito Kyari ya yi wannan bayani ne a gaban kwamitin wucin gadi na Majalisar Dattawa da ke sa ido kan ayyukan da …

IMG 20240217 124906
Fetur & Gas, Labarai

Direbobin Dakon Man Fetur A Najeriya Sun Tsayar Da Ranar Fara Yajin Aiki A Fadin Kasar

Posted onFebruary 17, 2024February 17, 2024

Daga Nasiba Nalado A Najeriya, ana iya sake fuskantar karancin man fetur, sakamakon alwashin da kungiyar masu motocin haya ta sha na dakatar da dakon …

IMG 20231211 WA0016
Fetur & Gas, Labarai

Yakamata IPMAN ta matsawa NIPCO Ta Mayar Da Ma’ajiyar Man Fetur Ga Yan Kasuwar Mai Ba NNPC Ba – In Ji Shugaban AROGMA.

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Shugaban kungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa (AROGMA) Bashir Ahmad Danmalam, ya bukaci shugabannin kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN da …

IMG 20231211 WA0016
Fetur & Gas, Labarai

Kungiyar ‘Yan Kasuwar Mai Da Iskar Ta AROGMA Ta Ce Babu Shirin Kara Farashin Litar Fetur.

Posted onJanuary 4, 2024January 4, 2024

Kungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa (AROGMA) ta tabbatar da matsayin kamfanin mai na Najeriya NNPC cewa babu wani shiri na kara …

IMG 20231221 124430
Fetur & Gas, Labarai

Labari Mai Dadi! Matatar Man Fatakwal Ta Fara Aikin Gwaji

Posted onDecember 21, 2023December 21, 2023

Matatar Man Fatakwal ta dade ba ta aiki kamar sauran matatun mai da gwamantin Najeriya ta jima tana kashe kudin domin farfaɗo da shi Alfijir …

IMG 20231119 140840
Fetur & Gas, Labarai

AROGMA ta yabawa NNPC na Dakile Layukan Mai a Watan Disamba

Posted onDecember 19, 2023December 19, 2023

Kungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa (AROGMA) ta yabawa mahukuntan kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL bisa yadda suka samar da man …

IMG 20231211 WA0016
Fetur & Gas, Labarai

AROGMA Ta Bukaci Majalisar Dattijai Ta Bincika Yadda NIPCO Ta Murkushe Hannun Jarin Dillalan Man Fetur

Posted onDecember 11, 2023December 11, 2023

Shugaban kungiyar dillalan man fetur da iskar Gas ta Arewa (AROGMA), Bashir Ahmad Danmalam, ya bukaci majalisar dattawan Najeriya da ta binciki kamfanin mai na …

Fetur
Fetur & Gas, Labarai

Farashin man fetur zai koma Naira 800 kan kowace lita – In Ji Dillalai

Posted onOctober 30, 2023October 30, 2023

‘Yan kasuwar Man fetur sun bayyana cewa, Farashin man zai iya komawa Naira 700 zuwa 800 kan kowace lita. Alfijir Labarai ta rawaito ƴan kasuwar …

📸RCN Hausa
Fetur & Gas, Labarai

Labari Mai Dadi! An bayyana lokacin fara aikin tatar Mai a Kaduna Najeriya

Posted onOctober 29, 2023October 29, 2023

Karamin minista a ma’aikatar man fetur na tarayyar Najeriya Sanator Heineken Lok-pobiri ya ce, an fara daukar matakan farfado da ayyukan matatar man Kaduna, kuma …

Fetur & Gas, Labarai

Matsalolin da ke janyo rufe gidajen mai a Najeriya da hanyoyin magance su – Danmalam

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

A Najeriya, ƙungiyar dillalan mai da iskar gas ta arewacin ƙasar, wato Arewa Oil and Gas Marketers Association, ta ce wasu manyan matsaloli ne suke …

Fetur & Gas, Labarai

An Gargaɗi Mambobin Kungiyar Dillalan Fetur Da Iskar Gas Na Arewa Kan Cika Ka’idojin CAC

Posted onAugust 6, 2023August 6, 2023

Kungiyar Dillalan Man Fetur Da Iskar Gas Ta Arewa ta bukaci daukacin mambobinta da su gaggauta mika bayanansu na shekara ga hukumar CAC. Alfijir Labarai …

© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab