Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Gwamnatin Kano Za Ta Biya Diyyar biliyan 3 Ga Wadanda Tayi wa Rusau

Posted onDecember 14, 2023December 14, 2023

Gwamnatin Jihar Kano ta amince ta biya diyyar Naira biliyan uku ga kungiyar masu shagunan Masallacin Idi saboda rusa musu kadarorin da aka yi musu …

IMG 20231214 132134
Labarai

Dubun wani matashi ta cika lokacin da yake lalata da saniya a filin Allah

Posted onDecember 14, 2023December 14, 2023

An kama wani mutum yana lalata da saniya kuma a yanzu an hana shi mallakar dabbobi tsawon shekaru 10. Alfijir labarai ta rawaito an gano …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Alhamis 14/0/12/2023 – 30/05/1445AH

Posted onDecember 14, 2023December 14, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sallami shugabannin hukumomi shida da ke karkashin Ma’aikatar Sufurin Jiragen Sama. Gwamnatin tarayya ta tsaida …

Labarai

Tirka Tirka! Tinubu ya fara tsige wasu shugabanni a gwamnatinsa

Posted onDecember 13, 2023December 13, 2023

A ranar Laraba ne shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da sabbin nade-nade a bangaren tattalin arziki na sufurin jiragen sama da na sararin samaniya. …

📸Facebook
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onDecember 13, 2023December 13, 2023

  Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20231213 191042
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya ta cire jami’o’i da sauran manyan makarantu daga tsarina IPPIS

Posted onDecember 13, 2023December 13, 2023

Gwamnatin tarayya ta amince da cire jami’o’i da sauran manyan makarantun kasar nan daga cikin hadakar ma’aikata da tsarin biyan albashi (IPPS), wanda hakan ya …

Bola Tinubu
Labarai

Tinubu ya rantsar da wasu sabbin nade nade daga Kano da sauran jahohi

Posted onDecember 13, 2023December 13, 2023

A ranar shugaban kasa Bola Tinubu ya jagoranci bikin rantsar da Dakta Musa Aliyu a matsayin babban shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Ranar Laraba 13/12/2023 – 29/05/1445AH

Posted onDecember 13, 2023December 13, 2023

Daga Baba Usman Gama Ministan ma’adanai, Dele Alake, ya yi ikirarin cewa wasu ƴan Najeriya masu haƙo ma’adinai ba bisa ka’ida ba ke ɗaukar nauyin …

Gobara, Labarai

Ibtila I! Gobara ta kone ofisoshi 17 a sakatariyar karamar hukumar Gwale a Kano

Posted onDecember 13, 2023December 13, 2023

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da afkuwar gobarar da ta tashi a safiyar Larabar da ta gabata da ta kone ofisoshi 17 …

Labarai

Hayaniya Ta Tashi A Majalisar Jihar Kano Kan Kudaden Masarautu

Posted onDecember 13, 2023December 13, 2023

An tayar da jijiyoyin wuya a zauren Majalisar Dokokin Kano, kan kudaden da gwamnatin jihar ta ware wa masarautu a karamin kasafinta na 2023. Alfijir …

IMG 20231213 WA0004
Labarai

Zargin Maita: Wani matashi ya kashe mahaifiyarsa.

Posted onDecember 13, 2023December 13, 2023

Wani matashi mai suna da Sadiq Idrissu, ya kashe mahaifiyarsa a Jihar Adamawa, kuma ya bayyana cewa bai yi nadamar kisan gillar da ya yi …

FB IMG 1702452815564
Kano, Labarai

Yan sanda sun tsare Daraktan ma’aikatar Ruwa da wasu mutum 2 kan zargin karkatar da injina a Kano

Posted onDecember 13, 2023December 13, 2023

’Yan sanda sun tsare Daraktan Ma’aikatar Ruwa ta Kano kan zargin karkatar da injinan rarraba ruwan sha a jihar. Alfijir labarai ta rawaito Abubakar Gambo …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Talata 12/12/2023 – 28/05/1445AH

Posted onDecember 12, 2023December 12, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya buƙaci majalisar dattawa ta amince da naɗin sabbin kwamishinonin hukumar kidaya ta ƙasa (NPC). Iyalan wadanda suka rasu …

IMG 20231212 184426
Labarai

Dubun wasu mutane uku da ke tone kabari suna diban sassan jikina kamata ta cika

Posted onDecember 12, 2023December 12, 2023

Rundunar Amotekun ta jihar Osun ta kama wasu mutane da suka kware wajen tono gawarwaki tare da cire sassan jikinsu domin yin tsafi.  A wata …

Labarai, NLC

Wata Sabuwa! Da Yiyuwar Jami’oi Su Sake Shiga Yajin Aiki A Najeriya

Posted onDecember 12, 2023December 12, 2023

Da yuyuwar a sake fuskantar tafiya yajin aikin jami’oi a kasar nan a shekara mai zuwa, sakamakon kason da aka ware masu cikin kunshin kasafin …

IMG 20231212 WA0003
Labarai

Jajircewa da zage damtse shi zai kawo karshen cin zarafin bil adama – Barr Bilkisu

Posted onDecember 12, 2023December 12, 2023

Daga Rukaiyya Umar G/Kaya Taron ya duba irin wahalar da ake sha wajen hukunta wadanda ake samu da aikata laifin cin zarafin, tsayawa tsayin daka …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Talata 12/12/2023 – 28/05/1445AH

Posted onDecember 12, 2023December 12, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya jaddada bukatar murkushe ta’addanci a Arewa maso Gabas da ma Najeriya baki daya. Ya bayyana haka ne a …

FB IMG 1702359002916
Labarai

Juyin Mulki Nijar! Babban abin da ya sa muka ƙi sakin Mohammed Bazoum – Tchiani

Posted onDecember 12, 2023December 12, 2023

Jagoran sojojin da suka hambarar da gwamnatin dimokradiyya a Jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya ce akwai dalilan da suka sanya su ƙin sakin hamɓararren …

BEST SELLER
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano da Abuja Nigeria yau Talata 12/12/2023, 28/05/1445 AH

Posted onDecember 12, 2023December 12, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”.  (An-Nisaa 103).  Kano  K Alfijir – 5:21 Am H. Rana – 6.37 Am Zuhur …

IMG 20231211 WA0016
Fetur & Gas, Labarai

AROGMA Ta Bukaci Majalisar Dattijai Ta Bincika Yadda NIPCO Ta Murkushe Hannun Jarin Dillalan Man Fetur

Posted onDecember 11, 2023December 11, 2023

Shugaban kungiyar dillalan man fetur da iskar Gas ta Arewa (AROGMA), Bashir Ahmad Danmalam, ya bukaci majalisar dattawan Najeriya da ta binciki kamfanin mai na …

Posts pagination

‹ 1 … 86 87 88 89 90 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab