Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu ta ci gaba da sauraren karar da wani magidanci da ke zargin matarsa da mahaifinta da …
Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu ta ci gaba da sauraren karar da wani magidanci da ke zargin matarsa da mahaifinta da …
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Muhammad Usaini Gumel, ya ce sun samu rahoton wasu bata gari na shirin kona gidan gwamnatin jihar Kano. Alfijir …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya rage wa matafiya rabin kuɗin shiga motar haya samfurin bas-bas, kuma kyauta fasinjoji za su shiga jirgin ƙasa. …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = …
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu Ya Tura Sunayen Mutum 11, Wanda Yake So Majalisar Dattawan Najeriya Ta Sahale Masa Ya Nada su A Matsayin Sabbin …
Barasta Abba Hikima Fagge, ya bukaci Gwamnatin Kano da ta duba Allah ta tsayar da aikin gadojin da ta kuduri aniyar yi a Kano ta …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya karbi bakuncin shugaban kamfanin Total Energies, Mista Patrick Pouyanne, a fadarsa da ke Abuja. INEC tace za’a gudanar …
A birnin Yamai, babbar ma’aikatar ’yan sanda DPJ ta bankado wasu gaggan gungun barayi guda hudu da suka yi karin suna wajen fashi da makami, …
Wata Kotun Shari’ah ta Kano da ke zamanta a Gama PRP ta bayar da umarnin tsare wasu mutane hudu da ake zargi da yin ludo …
Daga Ali Kakaki Magatakardan Hukumar Lura Da Aikin jinya da Unguwanzoma na Nigeriya Dr Faruq ya yi wannan furucin ne a yayin da yake zantawa …
Wani mutum da aka kaiwa takardar sammaci ya soka wa ma’aikacin kotun wuka ya kashe shi. Alfijir labarai ta rawaito Mutumin ya yi wa akawun …
Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya ta ce ta fahimci girman ƙalubalen tsaron da ke gabanta tare da alƙawalin kawo ƙarshen matsalar zuwa karshen 2024. …
Wani dan sanda mai mukamin Sufeto ya kashe abokin aikinsa sannan ya harbe kansa har lahira Alfijir labarai ta rawaito lamarin ya faru ne ranar …
Biki bidiri burede! Abu namu maganin a kwabemu. Iyalan Marigayi General Sani Abacha Na gayyarku Daurin Auren Dansu. Mustapha Sani Abacha Da Santaleliyar Amaryarsa Sofa …
Dakta Zubair ya samu digirin sa na likitanci a Jami’ar ABU da ke Zariya a Najeriya da kuma digirinsa na uku wato Ph.D. An haife …
Kungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa (AROGMA) ta yabawa mahukuntan kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL bisa yadda suka samar da man …
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya dauki matakai don dakatar da yunkurin Shoprite daya daga cikin fitattun manyan kantunan Najeriya daga rufe …
Daga Baba Usman Gama Kotun Ƙoli ta sanya ranar Alhamis, 21 ga watan Disamba domin sauraron ƙarar da aka shigar kan zaɓen gwamnan jihar Kano. …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = …