Dubun wani matashi ta cika lokacin da yake lalata da saniya a filin Allah

IMG 20231214 132134


An kama wani mutum yana lalata da saniya kuma a yanzu an hana shi mallakar dabbobi tsawon shekaru 10.

Alfijir labarai ta rawaito an gano Liam Brown a cikin wani yanayi maras kyau, “yana yin lalata da saniya a fili,”inda yanzu haka wata kotu ta saurari karar a wannan makon.

Sai dai matashin dan shekaru 25 bai samu tsira ba, ayin da ya yi kokarin tserewa daga hannun mai gonar da ya fusata ta hanyar tsallakewa zuwa wani bangare na gonar, sai dai wasu shanun suka tattake shi.

 Daga nan aka same shi kwance a kasa yana kururuwa: 

 Daga baya an tuhumi Brown da yin lalata da dabba mai rai da kuma haifar da wahala da ba dole ba ga dabbar saboda abin da ya faru a gona a Burton, Dorset.

 Haƙiƙa an kama Brown a kamaran CCTV ne, wanda aka kafa yayin da masu gonaki ke zargin ana lalata da shanunsu. Kuma an tabbatar da zargin a farkon sa’o’in 12 ga Yuni, 2022.

 An dauki  samfurin DNA kuma an tabbatar da cewa Brown ya yi lalata, “saduwa” da dabbar.

 A taƙaice, alkali Keith Cutler ya ce: “Wannan lamari ne mai ban tsoro, ban mamaki da damuwa.  Mutumin da ke cikin shekarun ka yana shiga cikin wannan hali – Na tabbata za ka waiwaya baya da kunya.

Daga karshe kotu ta haramta masa mallakar dabbobi har tsawon shekaru 10.

An ba shi umarnin yi wa al’umma hidima na tsawon watanni 36, kuma an ce ya yi aikin sa’o’i 15 na rashin biya.  An kuma umarce shi da ya biya fam 600 a matsayin diyya.

Isyaku. com

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *