Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

IMG 20231218 102403
Labarai

Jawabin mai ɗakin shugaban kasa yayin miƙa ɗaliban da aka sace a jamiar Dutsin-Ma ga iyayensu

Posted onDecember 18, 2023December 18, 2023

Matar shugaban ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu ta mika ɗalibai mata na Jami’ar tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA) da aka sace kwanakin baya hannun iyayensu. Alfijir labarai …

FB IMG 1702885190749
APC, Labarai

Shugaban APC Ya Magantu Kan Batun Sulhu Tsakaninsu Da NNPP A Kano

Posted onDecember 18, 2023December 18, 2023

Jam’iyyar APC a Kano ta ce babu wata maganar sulhu da aka cimma dangane da hukuncin kotu tsakaninta da jam’iyyar NNPP. Alfijir labarai ta rawaito …

IMG 20231217 WA0136
Labarai

Shugaban Hukumar kula Da Asibitocin Jihar Kano Ya Kori Wasu Ma aikata Da Dakatar Da wasu

Posted onDecember 17, 2023December 17, 2023

Sakataren zartarwa na hukumar kula da asibitocin jihar Kano Dakta Mansur Mudi Nagoda ya amince da dakatar da jami’an tsaron asibitin haihuwa na Imamu Wali …

FB IMG 1702828536857
Labarai, NLC

Kungiyar Ƙwadago ta karyata batun sanarwar fara yajin aikin a Nigeria

Posted onDecember 17, 2023December 17, 2023

Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta yi watsi da wata sanarwar shiga yajin aikin da ake zargin ta shirya yi a ranar Litinin. Alfijir labarai …

ALFIJIR 4
Labarai

Labari Mai Dadi! Gwamna Ya Amince Da Kyautar Albashi, Kashi 50 ga Ma’aikatan Jihar

Posted onDecember 17, 2023December 17, 2023

Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya amince da biyan albashin ma’aikata da kashi 50 na albashi a matsayin alawus na watan Disamba ga daukacin ma’aikatan …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Lahadi 17/12/2023 – 04/06/1445AH

Posted onDecember 17, 2023December 17, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya aike da ta’aziyyarsa kan rasuwar sarkin Kuwait. Hukumar NCDC mai yaki da cututtuka ta tabbatar da bullar zazzabin …

📸 Kano House
Labarai

Majalisar Dokokin Kano Ta Sauya Sunan Karamar Hukumar Kunci

Posted onDecember 17, 2023December 17, 2023

Hakan na kunshe ne cikin wata takardar da  majlisar dokokin jahar Kano ta  aikewa ma’aikatar Kananan Hukumomi ta Kano ranar 14 Ga Watan Disamba. Alfijir …

IMG 20231216 234417
APC, Labarai

Tsohon shugaban APC Abdullahi Adamu ya sanar da yin murabus daga harkokin siyasa, ya kuma bayar da dalilai

Posted onDecember 16, 2023December 16, 2023

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa ya yi murabus daga harkokin siyasa, inda ya bayyana rashin jin dadinsa ga harkokin …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Asabar 16/12/2023 – 03/06/1445AH

Posted onDecember 16, 2023December 16, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu yayi ta’aziyar rasuwar tsohon ma’aikacin muryar Amurka Kabiru Fagge. Sojoji sun ta tabbatar da kashe shahararren dan bindiga Ali …

IMG 20231216 193848
Labarai

MAAUN to collaborate with NMCN for the production of highly qualified nurses

Posted onDecember 16, 2023December 16, 2023

MAAUN Group of Universities has expressed readiness to collaborate with the Nursing and Midwifery Council of Nigeria (NMCN) to produce highly qualified nurses in the …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Asabar 16/12/2023 – 03/06/1445AH

Posted onDecember 16, 2023December 16, 2023

Daga Baba Usman Gama Sowore ya kalubalanci Tinubu ya halarci gasar tseren duniya ta ECOWAS da za a yi a Abuja. Babban Hafsaon Tsaron Najeriya, …

IMG 20231216 110038
Labarai

Sojoji sun kashe Kachalla tare da wasu manyan kwamandojin ƴan ta’adda

Posted onDecember 16, 2023December 16, 2023

Shelkwatar tsaro ta ƙasa ta tabbatar da kashe wasu fitattun kwamandojin ‘yan ta’adda hudu a hare-haren da aka kai ta sama cikin mako guda. Alfijir …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Juma’a 15/12/2023 – 01/06/1445AH

Posted onDecember 15, 2023December 15, 2023

Daga Baba Usman Gama Sojoji sun samu nasarar lalata mafakar yan bindiga da dama tare kashe yan bindiga 5 tare da kwato makamai jihar Zamfara …

FB IMG 1702659131176
Labarai

Kotun Koli Ta Tabbatar Da Tuhumar Ta’addanci Kan Nnamdi Kanu

Posted onDecember 15, 2023December 15, 2023

Kotun koli ta tabbatar da tuhumar ta’addanci da cin amanar kasa da ake yi wa Shugaban Kungiyar IPOB da ke neman ballewa da Najeriya, Nnamdi …

Screenshot 20231011 175007 com.whatsapp edit 3881248723885
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Juma a

Posted onDecember 15, 2023December 15, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   Dollar zuwa Naira Siya = 1230 …

BEST SELLER
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano da Abuja Nigeria yau Juma a 15/12/2023, 2/06/1445 AH

Posted onDecember 15, 2023December 15, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”.  (An-Nisaa 103).  Kano  K Alfijir – 5:23 Am H. Rana – 6.39 Am Zuhur …

IMG 20231215 WA0016
Kano, Labarai

Yan sanda sun cafke wani kasurgumin dan daba Janare da tarin yaransa a Kano

Posted onDecember 15, 2023December 15, 2023

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta samu nasarar cafke wani kasurgumin dan Daba , Ibrahim Rabi’u wanda akafi sani da Janare, da yaransa guda 7 …

FB IMG 1702593546086
ECOWAS, Labarai

Tirkashi! Ecowas ta tabbatar da dakatar da Nijar daga ƙungiyar

Posted onDecember 14, 2023December 14, 2023

Ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afirka ta Yamma, Ecowas ta ce ta dakatar da Jamhuriyar Nijar daga dukkan harkokin ƙungiyar ƙasashen har sai ta mayar …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran Na Yammacin Alhamis 14/12/2023 – 30/05/1445AH

Posted onDecember 14, 2023December 14, 2023

Daga Baba Usman Gama Hukumar ‘yan sanda ta ce ‘yan ƙasa da damar ɗauar bidiyo da hotunan ‘yan sanda a lokacin da suke bakin aiki. …

IMG 20231214 200529
Labarai

Ta Faru Ta Kare: Shoprite zai rufe katafaren kantinsu a Kano

Posted onDecember 14, 2023December 14, 2023

Shoprite, daya daga cikin manyan kantunan a Najeriya zai rufe reshensa dake jihar Kano, wanda ke a shahararren kantin sayar da kayayyaki na Ado Bayero …

Posts pagination

‹ 1 … 85 86 87 88 89 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab