Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu na kan hanyar zuwa jihar Borno domin halartar taron shekara shekara na rundunar sojoji. DSS ta kama babban basarake …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu na kan hanyar zuwa jihar Borno domin halartar taron shekara shekara na rundunar sojoji. DSS ta kama babban basarake …
A yau Litinin ne shugaban kasa, Bola Tinubu a Maiduguri ya kaddamar da motocin haya guda 107, ciki har da motocin haya masu amfani da …
Wani dalibin makarantar Sheikh Kamaldeen Arabic School, Ilọrin, mai shekaru 22, mai suna Alfa Musa, ya kashe kansa. Alfijir labarai ta rawaito marigayin an same …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = …
Jerin kwararrun Lauyoyi sama da 300, su ka yi alkawarin tsayawa Musulmin da Jirgin Sojin Nijeriya ya jefa wa Bom su na tsaka da gudanar …
Daga Baba Usman Gama Hedikwatar tsaron Najeriya DHQ ta bayyana cewa dakarun Najeriya sun kama ‘yan ta’adda 304, sun kama barayin mai 152 sannan sun …
Allah ya yiwa Kwararriya kuma shaharriyar yar Jarida mai Karanta labarun kasa a tashar yalabijin din NTA, Hajia Aisha Bello Mustapha rasuwa a daren Lahadi. …
Hukumar NDLEA ta tarwatsa wani bikin daurin aure a Katsina inda aka gudanar da gasar shan miyagun kwayoyi a wata unguwa Shola Quarters, an kama matasa …
Daga Baba Usman Gama Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa kungiyar Sahel Alliance da wasu kasashen Yammacin Afirka suka yi ba zai karkatar …
Sanatocin Najeriya gaba dayansu sun sadaukar da albashinsu na watan Disamba ga mutanen da harin bom da jirgin soji ya samu a wurin taron Mauludi …
Daga Baba Usman Gama ‘Yan bindiga sun bukaci karin babura guda biyu bayan karbar kudin fansa har naira miliyan 10 bayan sun sace mutane 23 …
Wanda ake zargi da yunkurin kashe matarsa saboda sayar da talabijin a Jihar Bauchi Alfijir labarai ta rawaito an cafke wani dan kasuwa kan yunkurin …
Daga Baba Usman Gama An kama ƴan sandan da suka roƙi baturiya kuɗi a jihar Oyo. Gwamnan Katsina ya ba da umarnin dakatar da shugaban …
An yi kira ga ‘yan siyasar jihar Kano da su rika la’akari da maslahar jihar a duk wani abu da za su yi, domin cigabanta …
Gwamnan Kaduna ya nuna rashin jin daɗinsa da kalaman hedkwatar tsaro cewa ‘yan bindiga ne suka saje da mutane a kauyen Tudun Biri. Alfijir labarai …
Daga Baba Usman Gama Hukumar Shari’a ta Kasa (NJC) ta dakatar da Mai Shari’a S.O Falola na Babbar Kotun Jihar Osun tare da neman a …
Gwamna Raɗɗa ya umarci a binciki Malamin da yayi lalata da ɗalibarsa a Dandume Alfijir labarai ta rawaito gwamnatin jihar Katsina ta bada umarnin yin …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = …
Yan sanda a jihar Adamawa sun kama wani matashi dan shekara 17 mai suna Lawali Mori, mazaunin Viniklang a karamar hukumar Girei, bisa laifin yin lalata …