Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Wakilan Gwamnatin Kano Sun Ziyarci Ma’aikatun Tsaro da na Harkokin Cikin Gida na Tarayya Domin Kawowa Jihar Ɗauki

Posted onJuly 12, 2025July 12, 2025

A wani yunƙuri na ƙarfafa haɗin gwiwa da gwamnatin tarayya don inganta tsaro da samar da guraben aiki ga matasa, wani babban kwamiti daga Gwamnatin …

IMG 115444 12725 1752317751387
Labarai

NIMC ta magantu akan matsalar Suwafin din layika da ake cikinsu a yanzu

Posted onJuly 12, 2025July 12, 2025

Hukumar Kula da Shaidar Dan Kasa (NIMC) a ranar Juma’a 11 ga Yuli, ta bayyana cewa, shafinta na tantancewa da tabbatar da Lambar Shaidar Dan …

IMG 20240111 112459
Canjin Kuɗaɗe, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onJuly 11, 2025July 11, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1752243124105
Kano, Labarai

Yan Sanda Sun Bayyana Dalilin Da ya sa Suka Gayyaci Lawal Triumph

Posted onJuly 11, 2025July 11, 2025

Rundunar Yan sandan jihar Kano ta ce tana sane da taƙaddamar da ke tattare da irin salon wa’azin Lawal Triumph wanda ya janyo sa-in-sa a …

FB IMG 1715254046724
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamna Abba Ya Hori Jami’an SSR Da SR Da Suyi Amfani Da Ilimin Da Suka Samu Wajen Gabatar Da Ayyukansu Cikin Aminci

Posted onJuly 11, 2025July 11, 2025

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ta bakin sakataren gwamnatin jihar ya hori Jami’an SSR sa SR suyi amfani da Ilimin da suka samu, wajen gabatar …

IMG 20250703 WA0433
Gwamnatin Kano, Labarai

Majalisar Zartaswa Ta Amince Da Ware Biliyan 69,da Miliyan 57, Domin Gudanar Da Ayyuka Daban Daban A Jihar Kano.

Posted onJuly 10, 2025July 10, 2025

Wannan na kunshe ne cikin wata tattaunawa da Kwamishinan yaɗa labarai da ayyukan cikin gida Kwamaret Ibrahim Abdullahi Waiya ya bayyanawa yan jarida a safiyar …

FB IMG 1752157467023
Labarai

Nigerian Army foils bandit attack in Kebbi

Posted onJuly 10, 2025July 10, 2025

The Nigerian Army’s 223 Light Battalion, Zuru, successfully repelled a large-scale attack by over 400 armed bandits on Ribah town in the Danko Wasagu Local …

IMG 20240111 112459
Canjin Kuɗaɗe, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onJuly 9, 2025July 9, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20250709 WA0025
Alamuran Yau Da Kullum, Labarai

Yakasai Zumunta Na Jajantawa Wadanda Suka Haɗu Da Ibtila’i Lokacin Da Yan Fashi Da Makamai Suka Shiga Gidajen Mutane A Unguwar

Posted onJuly 9, 2025July 9, 2025

Inalillahi waina ilaihir rajiun !!! Kwamittin Amintatu, Kwamittin Dattijai da Kwamitin riko na YAKASAI ZUMUNTA na mika jaje da alhini ga wadanda suka sami raunika …

IMG 184318 07725 1751910207234
Labarai, Waiya

Ma’aikatar Yaɗa Labarai Da Harkokin Cikin Gida Da Hadin Guiwar Cibiyar horas Da Yan Jarida Sun Fara Horas Da SSR Da SR Na Kwana 4

Posted onJuly 7, 2025July 7, 2025

Ma’aikatar Yaɗa Labarai Da Harkokin Cikin Gida Da Hadin Guiwar Cibiyar horas Da Yan Jarida ta kasa sun fara Horas da jami’an watsa labaran gwamnatin …

IMG 20240111 112459
Canjin Kuɗaɗe, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onJuly 7, 2025July 7, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1751881587688
Amurka, Labarai

Shugaban Amurka Trump ya caccaki Musk kan yunƙurin kafa sabuwar jam’iyya a Amurka

Posted onJuly 7, 2025July 7, 2025

Shugaban Amurka Donald Trump ya caccaki tsohon mashawarcinsa, Elon Musk, kwana guda bayan hamshaƙin attajirin ya sanar da cewa zai kafa sabuwar jam’iyyar siyasa a …

FB IMG 1751876410655
Labarai

Yadda Aka Baje Kolin Shawarwarin Yadda Za a Ƙara Haɓaka Harshenmu A Taron Zauren Hausa Da Ya Gudana A Kano

Posted onJuly 7, 2025July 7, 2025

Shugaban Kungiyar Zauren Hausa, Farfesa Ibrahim Garba Satatima, ya gabatar da doguwar mukala akan kalubalen da koyon harshen Hausa ke fuskanta a makarantu da kuma …

IMG 212113 06725 1751833294326
Alamuran Yau Da Kullum, Labarai

An bukaci al’umma su fara sanin kan su kafin su yi kokarin sanin wani abu, a ruyuwar  su wanda ta haka ne, za su sami cigaban da ya dace.

Posted onJuly 6, 2025July 6, 2025

Bayanin hakan ya fito ne ta bakin Turakin Kano hakimin Gwale Alhaji Mahmud Ado Bayero a wajan taron GA FILI GA MAI DOKI, wanda sashin …

FB IMG 1750084754178
Labarai

83% of Nigerians don’t trust Tinubu’s govt, NASS, Judiciary — Survey

Posted onJuly 6, 2025July 6, 2025

Tinubu upgrade 8800 primary healthcentres, Tinubu sign tax bills, Tinubu on Benue Tinubu to declare open legislative dialogu,Day of Democracy Tinubu’s Democracy Day address, NANS …

1000532531
Kano, Labarai

Za’a dade ana tunawa da irin gudunmawar da Alh Aminu Dantata ya bayar a duniya – In Ji Sarkin Kano na 15

Posted onJuly 6, 2025July 6, 2025

Bayan dawowarsa daga garin Madina dake Kasar Saudia Arabia domin jagorantar jana’izar Marigayi Alhaji Aminu Dantata Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya …

FB IMG 1751797455467
Kano, Labarai

Ba zan iya riƙe shugabancin gamayyar ƙungiyoyin ƴan kasuwa ta Kano ba – In ji Alh Sani SKY

Posted onJuly 6, 2025July 6, 2025

Shugaban kamfanin SKY Alhaji Kabiru Sani Kwangila Yakasai (SKY) ya ce ba zai iya rike mukamin Uban Gammayya kungiyoyin yan kasuwa na jihar Kano ba, …

IMG 20250705 WA0560
Labarai

Shafin Yanar Gizon ADC Ya Tsaya Cak yayin da ‘yan Najeriya Ke Yunkurin Shiga Jam’iyyar

Posted onJuly 5, 2025July 5, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Sashin Yanar Gizon Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ya lalace sakamakon cikowa yayin da ‘yan Najeriya da dama suka mamaye dandalin …

FB IMG 1751717995763
Alamuran Yau Da Kullum, Labarai

KASIDAR EUROPEAN CHAMPIONS LEAGUE  (RUWAYA TA BIYU) Wallafar Professor Salisu Shehu

Posted onJuly 5, 2025July 5, 2025

Da sunan Allah Shi DayaZan fara bayani bai daya. Rabbu Kai Tilo ne Kai DayaBa kama a gareKa gaba daya. Duk halittun kas da samaniyaKai …

IMG 205735 04725 1751659071909
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya nada Ahmad Musa shugaban ƙungiyar Kano Pillars

Posted onJuly 4, 2025July 4, 2025

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa Ahmed Musa a matsayin sabon janar manajan ƙungiyar ƙwallon kafa ta Kano Pillars. Sanarwar na kunshe ne ta …

Posts pagination

‹ 1 … 5 6 7 8 9 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab