Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

IMG 20240111 112459
Canjin Kuɗaɗe, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onJuly 31, 2025July 31, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20250729 WA0038
Kano, Labarai

UNICEF Ta Yabawa Gwamnatin Kano Bisa Yin Fice Kan Tallafin Abincin Yara Na Miliyoyin Naira

Posted onJuly 29, 2025July 29, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya yabawa gwamnatin jihar Kano bisa kasancewarta ta farko a Najeriya …

IMG 20240111 112459
Canjin Kuɗaɗe, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Talata

Posted onJuly 29, 2025July 29, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1752685346814
Kano, Labarai

Kotu Ta Daure Wasu Matasa Bisa Samunsu Da Laifin Hadin Kai Wajen Haura Gidajen Mutane

Posted onJuly 29, 2025July 29, 2025

Babbar Kotun Majistare me lamba 24 wadda take zaman ta a Harabar Filin Jirgin Saman Mallam Aminu Kano ta daure Matasan nan biyu Umar Tijjani …

FB IMG 1753701972249
Labarai, NYSC

Kotu ta umarci NYSC da ta bar ƴan bautar ƙasa mata su riƙa sanya siket

Posted onJuly 28, 2025July 28, 2025

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke haramcin sanya siket ga ƴan bautar ƙasa mata da NYSC ta yi. A hukuncin da ta …

IMG 115215 28725 1753699949271
Kano, Labarai

Da Dumi Duminsa: An kwashe namun dajin gidan tsohon Akanta na Ƙasa

Posted onJuly 28, 2025July 28, 2025

Shugaban gidan adana namun daji na Kano, Sadik Kura Muhammad, ya tabbatar da cewa an kama babban maciji nau’in python da ya tsere daga gidan …

FB IMG 1753539510022
Labarai

Kano Gov Procures Vehicles for Anti-Illicit Drugs and Phone Snatching Task Force

Posted onJuly 26, 2025July 26, 2025

In a renewed effort to tackle street crimes and drug abuse in the state, the Kano State Government, under the leadership of Governor Abba Kabir …

FB IMG 1752844205624
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya kafa kwamatin binciken kwamishinansa da ake zargi ya karbi belin dilan kwayoyi

Posted onJuly 26, 2025July 26, 2025

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan zargin da ake yi wa Kwamishinan Sufuri na jihar, …

FB IMG 1753453958041
Kano, Labarai

Kwamishinan da ya tsayawa dilan ƙwaya aka bada belinsa a kotu a Kano ya magantu

Posted onJuly 25, 2025July 25, 2025

Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano, Ibrahim Namadi, ya baiyana cewa ba shi da alaƙa ta kusa ko ta nesa da Sulaiman Danwawu, shahararren dillalin miyagun …

B6
Kano, Labarai

Alfijir Labarai Da Shugaban Asibitin Best Choice Na Gayyatarku Daurin Auren Ya’yan Alh Sa’ad Muhammad Yaro Gadon Kaya

Posted onJuly 25, 2025July 25, 2025

Iyalan Alhaji Sa’ad Muhammad Yaro dana Marigayi Alh Muhammad Lawal Bani MBAKA na gayyatar yan’uwa da abokan arziki zuwa daurin auren ya’yansu Aure na farko …

FB IMG 1753361349889
EFCC, Labarai

EFCC ta gurfanar da Mawaki Hamisu Breaker a gaban kotun Tarayya a kano

Posted onJuly 24, 2025July 24, 2025

Hukumar EFCC ta gurfanar da Mawakin nan wato Hamisu Saidu Breaker a gaban kotun Tarayya karkashin jagorancin mai shari’a Sale Musa Shuaibu bisa zargin cin …

FB IMG 1753357409548
Kano, Labarai

Kotu ta daure jarumin Tiktok G Fresh wata biyar a Kano

Posted onJuly 24, 2025July 24, 2025

An gurfanar da Abubakar Ibrahim G. Fresh a gaban Babbar kotun Tarayya mai lamba daya dake nan Kano, bisa zarginsa da cin mutuncin kudi. Bayan …

FB IMG 1753355955332
EFCC, Labarai

EFCC ta kama ɗaliban jami’ar BUK su 24 bisa zargin damfara ta Internet

Posted onJuly 24, 2025July 24, 2025

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC) ta kama wasu mutane 24 da ake zargi da aikata zamba ta yanar gizo a …

IMG 20240111 112459
Canjin Kuɗaɗe, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onJuly 23, 2025July 23, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 165215 23725 1753285990505
Kano, Labarai

Kungiyar Masu Ɗaukar Hoto Ta Kano KAVAASS Na Mika Ta’aziyyarta Kan Kisan Gillar Da Aka Yiwa Mambanta TK Photo

Posted onJuly 23, 2025July 23, 2025

Kungiyar Masu Ɗaukar Hoto Ta Kano KAVAASS Na Mika Ta’aziyyarta Kan Kisan Gillar Da Aka Yiwa Mambanta Muhammad Sulaiman TK Photo A jiya Talata Allah …

IMG 20250722 WA0061
Kano, Labarai

Gwamna Yusuf ya nada Aminu Gidado A Matsayin Sabon kodinetan Shirin ACRESAL Projects.

Posted onJuly 23, 2025July 23, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin Aminu Gidado Yusha’u a matsayin babban mai kula da ayyukan raya …

FB IMG 1753131445893
IGP, Labarai

Bani da Hurumin Cire Tsaffin ‘Yan Sanda Daga tsarin Pencom – Inji Egbetokun

Posted onJuly 22, 2025July 22, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Sufeto Janar na Ƴansandan Najeriya Kayode Egbetokun ya ce ba shi da hurumin cire jami’ansa daga ckin shirin fanshon da suke …

IMG 20240111 112459
Canjin Kuɗaɗe, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onJuly 21, 2025July 21, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1753107424455
Kano, Labarai

Babbar Kotun Tarayya ta kori karar da APC ta shigar kan hana biyan kuɗaɗen kananan hukumomin jihar Kano

Posted onJuly 21, 2025July 21, 2025

Babbar Kotun Tarayya mai lamba 3 da ke Kano ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Simon Amobeda ta kori karar da jam’iyyar APC tare da Hon. Abdullahi …

FB IMG 1753095626453
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Ƙasata! Ƴan sanda sun fara gudanar da zanga-zangar neman ƙarin albashi na masu aiki da masu ritaya.

Posted onJuly 21, 2025July 21, 2025

Ƴan sanda sun fara gudanar da zanga-zangar neman ƙarin albashi na masu aiki da waɗanda su ka yi ritaya. An hangi Omoloye Sowore, ɗan gwagwarmaya …

Posts pagination

‹ 1 … 3 4 5 6 7 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab