Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1750795503936
Adamawa, Labarai

Gwamnan Adamawa ya tube Atiku Abubakar daga mukaminsa na Wazirin Adamawa.

Posted onJune 24, 2025June 24, 2025

Wannan na zuwa bayan da gwamnatin jihar Adamawa, karkashin jagorancin gwamna Umaru  Pintiri ta sauya tsarin masarautun jihar. Idan za a tuna ko a makon …

Canji
Canjin Kuɗaɗe, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Talata

Posted onJune 24, 2025June 24, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1750764128109
Gov Abba, Labarai

Gov. Condoles with Daily Trust Editor-in-Chief Over Mother’s Death

Posted onJune 24, 2025June 24, 2025

The Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf has extended deepest condolences to the Daily Trust’s Editor-in-chief, Alhaji Hamza Idris over the death of his …

IMG 122010 24625 1750764027629
AKTH, Labarai

Wasu Iyali na zargin rashin kulawar jami’an asibitin Aminu Kano ya janyo mutuwar yar’uwarsu bayan ta haihu.

Posted onJune 24, 2025June 24, 2025

Iyalan wata mata da ta rasu bayan ta haihu a asibitin koyarwa na Aminu Kano (AKTH) sun zargi cibiyar da sakaci da rashin kayan aikin …

best seller i
China, Labarai

Iran ta yi wa sansanonin sojojin Amurka da ke Qatar da Iraqi luguden makamai masu linzami

Posted onJune 23, 2025June 23, 2025

Iran ta harba makamai masu linzami kan sansanonin Amurka da ke Qatar da Iraki, kamar yadda gidan talabijin na Iran ya ruwaito, a daidai lokacin …

FB IMG 1750678968423
China, Labarai

IRAN Ta Kakkabo Jirgin HERMES-900 Mara Matuki

Posted onJune 23, 2025June 23, 2025

Iran ta wallafa ragowar jirgin Hermes-900 na Isra’ila wanda ya kakkabo lokacin da yake shawagin leken asiri a birnin Tehran…. KARIN BAYANI AKAN JIRGIN HERMES-900 …

FB IMG 1717108061650
Labarai

‘Yan sanda sun kama mutum 22 da ake zargi da kashe matafiya a Mangu jihar Filato

Posted onJune 22, 2025June 22, 2025

‘Yan sandan Nijeriya a ranar Lahadi sun kama wasu mutum 22 da ake zargi da kai harin da ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum goma …

FB IMG 1750580366543
Gwamna Yusuf, Labarai

Kungiyar Yan Jaridu Ta Kasa  (NUJ) Ta Karrama Gwamnan Kano A Bikin Cikarta Shekaru 70

Posted onJune 22, 2025June 22, 2025

Ƙungiyar Ƴan Jaridun kasa (NUJ) ta karrama Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, da lambar yabo ta musamman bisa goyon bayan da yake bai …

IMG 144712 21625 1750513649933
Kano, Labarai

Iftila’i: Bam ya fashe a Kano ya hallaka wasu ya kuma jikkata wasu

Posted onJune 21, 2025June 21, 2025

Aƙalla mutum biyar ne aka tabbatar da rasuwarsu, yayin da wasu 15 suka jikkata sakamakon fashewar wani bam a Jihar Kano. Daily trust ta gano …

FB IMG 1750501778025
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Najeriya ta tura sojoji 197 Gambia domin aikin tsaro da tabbatar da zaman lafiya a ƙasar

Posted onJune 21, 2025June 21, 2025

Najeriya ta tura sojoji 197 zuwa ƙasar Gambia domin tallafa wa ƙoƙarin tabbatar da tsaro da zaman lafiya a ƙasar. Wannan mataki na daga cikin …

IMG 112634 21625 1750501608313
Labarai, Nigerian Army

Ta’adanci! Harin Kunar Bakin Wake Ya Halaka Mutum 24 A Borno

Posted onJune 21, 2025June 21, 2025

Rahotanni sun bayyana akalla mutane 24 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka jikkata, a wani harin kunar bakin wake da wata …

FB IMG 1750501511658
Labarai

Wata sabuwar! Manyan jami’an sojin Najeriya 542 sun ajiye aikin su

Posted onJune 21, 2025June 21, 2025

A ranar Alhamis data gabata ne manyan jami’an sojin ƙasa su 542 suka yi ritaya daga rundunar sojojin Najeriya bayan kammala shekaru 35 suna bauta …

FB IMG 1750496858316
China, Labarai

Iran ta lalata cibiyar kimiyya mafi muhimmanci a Isra’ila

Posted onJune 21, 2025June 21, 2025

Iran ta lalata cibiyar binciken kimiyya mafi muhimmanci a Isra’ila, wato cibiyar kimiyya ta Weizmann Institute of Science da ke birnin Tel Aviv. Cibiyar, wadda …

FB IMG 1750454568776
Kano, Labarai

Alfijir Labarai na gayyatar ɗaukacin Zuri’ar Kutumbawa  taron sada zumunci da ta saba yi a duk shekara

Posted onJune 20, 2025June 20, 2025

Zuri’ar Kutumbawa na gayyatar ɗaukacin  ya’yanta taron sada zumunci da ta saba yi a duk shekara Za a gabatar da wannan ranar lahadi 22 ga …

Canji
Canjin Kuɗaɗe, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onJune 20, 2025June 20, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1750349367386
Kano, Labarai

Kotu ta aike da wani matashi mai saka rigar Mama gidan gyaran hali a Kano

Posted onJune 19, 2025June 19, 2025

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin mai shari’a Hadiza Muhammad Hassan, ta tura wani matashi mai suna Umar Hisham Fagge, wanda aka …

IMG 110533 19625 1750327631876
Fetur & Gas, Labarai

Sayar da man fetur da matatar Dangote za ta fara a Nijeriya zai saukaka farashin sa – Ina ji Dan-Malam

Posted onJune 19, 2025June 19, 2025

Shugaban kungiyar dillalan man fetur ta ƙasa, AROGMA, Alhaji Bashir Dan-Malam ya ce matakin da matatar mai ta Dangote ta dauka na fara rarraba man …

1000255237
Gwamna Yusuf, Labarai

Hotunan yadda al’umma suka tarbi Alh Abba Kabir Gwamnan Kano yayin dawowarsa daga aikin Hajji

Posted onJune 18, 2025June 18, 2025

Hotunan yadda al’ummar jihar Kano suka yi dafifi yayin tarbi Alh Abba Kabir Gwamnan Kano yayin dawowarsa daga aikin Hajji bana Domin bada talla ko …

Canji
Canjin Kuɗaɗe, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onJune 18, 2025June 18, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1750250791782
Labarai

Substance use prevention in focus as NDLEA, UNODC unveil 2025 world drug day activities- Marwa

Posted onJune 18, 2025June 18, 2025

Substance use prevention in focus as NDLEA, UNODC unveil 2025 world drug day activities- Marwa, Toure call for public , states’ active participation in fight …

Posts pagination

‹ 1 … 7 8 9 10 11 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab