An Sami Nasarar Kubutar Da Matar Marigayi Manjo Janar Rabe Abubakar Daga Hannun ’Yan Bindiga.

FB IMG 1781557792989

Dakarun Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto matar marigayi Janar Rabe Abubakar mai ritaya daga hannun masu garkuwa da mutane yayin wani samame da suka kai kan maboyar masu aikata laifuka.

Majiyoyin soji sun bayyana cewa an samu nasarar ceton ne a yayin ci gaba da gudanar da bincike da share yankunan da ake zargin masu garkuwa da mutane da sauran miyagun laifuka ke amfani da su.

Marigayi Janar Rabe Abubakar ya rasu ne yayin da matarsa ke tsare a hannun masu garkuwa, lamarin da ya jawo alhini da kira ga hukumomin tsaro su kara kaimi wajen ceto sauran wadanda ke hannun masu garkuwa a fadin kasar nan.

Allah ya kawo mana sauki da rangwame ameen summa ameen

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *