Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Giwa Jihar Kaduna Da Jengre Jihar Plateau

IMG 184414 19326 1773942264071

Daga Auwalu Tuhami Zarewa

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa Jihar Kaduna Da Jengre Jihar Plateau  a jiya Lahadi 14/06/2026

Ga yadda farashin kayan amfanin gona ya kasance a yau:

FARIN WAKE

Farin Wake Mai Baƙin Hanci — ₦95,000 zuwa ₦98,000

Farin Wake Dan Misira — ₦93,000 zuwa ₦103,000

Farin Wake Dan Giwa — ₦97,000 zuwa ₦104,000

Farin Wake Kanana Na Alale da Kosai — ₦110,000 zuwa ₦116,000

Farin Wake Na Farashi — ₦85,000 zuwa ₦92,000

Honey Beans — ₦96,000 zuwa ₦110,000

Yambarere — ₦94,000 zuwa ₦100,000

Jan Wake — ₦95,000 zuwa ₦102,000

Waken Suya — ₦69,000 zuwa ₦71,000

GERO DA DAURO

Dauro — ₦53,000 zuwa ₦56,000

Gero — ₦52,000 zuwa ₦54,000

MASARA

Farar Masara — ₦30,000 zuwa ₦32,000

Jar Masara — ₦30,000 zuwa ₦33,000

Masarar Gugguru — ₦60,000 zuwa ₦70,000

DAWA

Farar Dawa Rumus — ₦35,000 zuwa ₦37,000

Dawa Kaura — ₦35,000 zuwa ₦37,000

Farar Dawa Sanbalma — ₦38,000 zuwa ₦41,000

Jar Dawa Janjare — ₦40,000 zuwa ₦42,000

SHINKAFA

Shinkafa Samfarera — ₦34,000 zuwa ₦40,000

Shinkafa Tsaba — ₦100,000 zuwa ₦117,000

Shinkafar Tuwo — ₦100,000 zuwa ₦117,000

BARKONO

Barkono Dan Miyere — ₦28,000 zuwa ₦33,000

Barkono Dan Zagade — ₦23,000 zuwa ₦28,000

Sai  Kasuwar JENGRE:

• Farar Masara — ₦25,500 zuwa ₦26,500

• Hybrid Masara — ₦27,500 zuwa ₦28,500

• Masara Rawaya — ₦30,000 zuwa ₦35,500

• Shinkafa Mai Bawo (Paddy Rice) — ₦36,500 zuwa ₦42,500

• Shinkafa Short Grain — ₦108,000

• Shinkafa Tsaba — ₦115,000

• Shinkafar Tuwo — ₦110,000

• Waken Suya — ₦65,500 zuwa ₦73,500

• Wake Akara — ₦90,000 zuwa ₦92,000

• Farin Wake Ƙanana — ₦92,000 zuwa ₦98,000

• Iron Beans — ₦85,000 zuwa ₦92,000

• Jan Wake — ₦88,000 zuwa ₦95,000

• Honey Beans — ₦95,000

• Jar Dawa — ₦40,500 zuwa ₦42,000

• Dawa Kaura — ₦35,000 zuwa ₦37,000

• Farar Dawa — ₦40,000 zuwa ₦45,000

• Gero/Dauro — ₦50,000 zuwa ₦58,000

Allah Ya ba mu sa’a da rabo mai amfani.

Allah Ya hore wa kowa abin saya.

Allah Ya ƙara ɗaukaka harkar noma a Arewacin Najeriya baki ɗaya.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *