Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Ziyarci Alhazan jihar kano A Kasa Mai Tsarki Domin Duba Halin Da Suke Ciki

IMG 20260610 WA0890

Rahoton Nura Abdullahi Musa Daga  Birnin Makka

Gwamnan Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ziyarci Alhazan jihar kano a kasa mai tsarki domin duba halin da suke ciki.

Yayin ziyarar gwamnan yawa alhazan tabbacin cewa, zasu cigaba da tattaunawa da shuwagabannin kamfanonin jiragin saman da suke jigilar alhazan jihar kano don mai dasu gida akan lokaci .

Hakazalika gwamnan sannan ya shaidawa Alhazan cewa za suyi duk mai yiwuwa wajen Alhazan jihar kowa ya sauka da kayansa akan lokaci.

Akarshe gwamnan ya roki alhazan da sucigaba da yiwa kano da kasa addu a domin ci gaba da samun zama lafiya

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *