Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Tsohon Akanta Janar Ya Mayar Da Tsabar Kuɗi Kimanin Dala $900,000

Posted onNovember 24, 2022

Alfijr ta rawaito babbar kotun birnin tarayya da ke Maitama a ranar Talatar da ta gabata ta bayyana cewar tsohon Akanta-Janar na Nijeriya (AG-F), Ahmed …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Laraba

Posted onNovember 23, 2022

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa …

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Kwato Dala biliyan 1 da aka Wawashe Tun A Shekarar 2015,

Posted onNovember 23, 2022

Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta ce gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta kwato dala biliyan 1 na kudaden da aka wawashe zuwa yanzu. Abubakar Malami, …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Shugaba Buhari Ya Ƙaddamar Da Sababbin Kuɗi

Posted onNovember 23, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar da sababbin takardun Naira da suka haɗa da 200 da 500 da kuma Naira 1,000. Shugaban …

International, Labarai

Manchester United Ta Soke Kwantiraginta Da Cristiano Ronaldo

Posted onNovember 22, 2022

Alfijr ta rawaito Manchester United ta tabbatar da cewa ta soke yarjejeniyar ta da Cristiano Ronaldo. An bayyana hakan ne a wata sanarwa da suka …

INEC, Labarai

Kotu Ta Umurci INEC Da Ta Ci Gaba Da Rijistar Masu Kada Kuri’a

Posted onNovember 22, 2022

Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya dake Abuja, ranar Talata, ta umurci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa da ta gaggauta dawo da …

Labarai

Gobara Ta Kashe Mutune Uku Kurmus Kabuga Kano

Posted onNovember 22, 2022November 22, 2022

Alfijr ta rawaito Wata gobara ta da tashi cikin daren Litinin a unguwar kofar Kabuga da ke birnin Kano, ta yi sanadiyyar hallaka mutu uku. …

Labarai

Gwamna Ganduje Ya Kalubalanci Sen Kwankwaso Kan Taro A Kano

Posted onNovember 22, 2022November 22, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, a ranar Litinin, ya kalubalanci dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Sanata Rabiu …

Labarai

An Sake Sheke Shugaban Faransa, Macron, Da Mari

Posted onNovember 21, 2022

Alfijr ta rawaito an sake sheke Shugaban Ƙasar Faransa, Emmanuel Macron, mari a Bainar nasi. Al amarin ya faru ne a ranar Lahadin da ta …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onNovember 21, 2022

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai 1. Dollar …

Labarai

Son Banza! Wani Magidanci Ya Ragargaza Matarsa, A Karshe Ya Kasheta.

Posted onNovember 21, 2022November 21, 2022

Alfijr ta rawaito wani magidanci mai suna Segun Omotosho Ebenezer, ya lakadawa matarsa ​​Bukola duka, wanda dalilin wannan dukan ya kashe ta har lahira. Wani …

Labarai

Ibtila’i! Aisha Buhari Ta Karye A Kafarta, An Garzaya Da Ita Asibiti

Posted onNovember 20, 2022November 20, 2022

Alfijr ta rawaito Mai dakin shugaban ƙasar Najeriya Aisha Buhari ta yanke jiki ta fadi ta karye a kafar ta, angarzaya da ita wani Asibiti …

Labarai

Biki! Halima Atete Zata Amarce Da Santalelen Angonta

Posted onNovember 20, 2022November 20, 2022

Alfijr ta rawaito Fitacciyar Jarumar Finafinan Hausa wadda aka fi sani da Halima Yusuf Atete, wato Sarauniyar Kannywood na dab da zama Amarya nan da …

Labarai

Malamai 11,629 Ne Suka Shiga Jarrabawar Hukumar TRCN

Posted onNovember 20, 2022

Alfijr ta rawaito Majalisar Malamai Kasa da 11,629 ne suka shiga karo na biyu na jarrabawar cancantar malamai ta shekarar 2022, PQE, wadda Majalisar Rajistar …

Labarai

Kishi! Wata Sabuwa, Wani Ɗalibi Ya Kashe Kansa

Posted onNovember 20, 2022

Alfijr ta rawaito Wani ɗailibin ajin ƙarshe a kwalejin fasaha ta tarayya ta Oko da ke jihar Anambra ya kashe kansa saboda budurwarsa ta juya …

Fire Service, Labarai

Mutane 9 Sun Mutu, 6 Sun Jikkata, Yayin Da Wata Mota Ta Faɗa Cikin Dam A Jihar Kano

Posted onNovember 20, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar fasinjoji 9 a lokacin da motar su ta shiga Ƙwace ta fada …

Labarai

Yan Sanda Sun Cafke Wata Da Ta Kashe Ɗan Kishiyarta A Rijiya

Posted onNovember 20, 2022November 20, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar Yansandan jihar Katsina tayi nasarar cafke wata mata mai shekaru sha 18 da ake zargin ta da kashe dan kishiyarta ta …

Labarai

Jami’an Tsaron jamhuriyar Nijar Sun Cafke Mawaƙi Mista 442 Ola Of Kano

Posted onNovember 20, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’an tsaron Jamhuriyar Nijar sun damke Mawaki Mr 442 da Ola, har an Aike dasu gidan Kaso Fitaccen mawakin Hipop dinnan wanda …

Labarai

Aminu Dantata da BUA Da Sauran Jama’a Sun Bada Biliyan 1 Ga Wadanda Ambaliya Ta Shafa

Posted onNovember 19, 2022

Alfijr ta rawaito fitattun ƴan Kasuwa ‘Dan Kasuwa Kuma masu Tallafawa Al’umma, Alhaji Aminu Dantata, da Abdulsamad Rabiu, wanda ya kafa kungiyar BUA, a ranar …

Labarai

Buhari Da Tinubu Abokai Ne, Zaben 2023 Ba Lokacin Biya Ba Ne – Adesina

Posted onNovember 19, 2022

Alfijr ta rawaito Yayin da ake shirin fara zaben 2023 cikin kasa da kwanaki dari, fitaccen dan jarida kuma mai magana da yawun shugaban kasa, …

Posts pagination

‹ 1 … 202 203 204 205 206 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab