Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Allahu Akbar! Wani Ɗan Wasan Argentina Ya Musulunta-Qatar

Posted onDecember 11, 2022December 11, 2022

Alfijr ta rawaito bayan nasarar da ƙasar Argentina suka samu a kan ƙasar Netherland, wani dan wasan ƙasar Argentina ya karbi kalmar shahada a kasar …

Labarai

Wani Alkali Ya Rataye Kansa Bayan Ya Kashe Matarsa ​​Tare Da Yiwa Gawar Fyade A Gaban ‘Ya’yansu

Posted onDecember 10, 2022December 10, 2022

. Alfijr ta rawaito ƴan sanda a Ƙasar Zimbabwe na neman wani alkali ruwa a jallo bisa zargin kisan matarsa ​​kuma ya kashe kansa a …

Labarai

Dubun Wani Likita Ta Cika, Bayan Da Aka Kama Shi Yana Tono Gawarwaki A Makabarta

Posted onDecember 10, 2022December 10, 2022

Alfijr ta rawaito an kama wani likita da ya tono sassan jikin mutane daga kaburbura a cikin makabartar Katolika da ke Ajaba Mmaku, a karamar …

Labarai

Kasar Marroco Ta Ragargaje Portugal Ta kuma Kafa Tahiri A Afirka

Posted onDecember 10, 2022December 10, 2022

Alfijr ta rawaito Kasar Maroko ta Maroko ta kafa tarihi a wasan World Cup a kasar Qatar. Atlas ita ce kasa ta farko a Afirka …

Labarai

Wasu Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan’uwan Fitaccen Jarumin Nan Osita Iheme

Posted onDecember 10, 2022December 10, 2022

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga da suka tilasta aiwatar da dokar zama a gida a jihar Imo sun kashe Yarima Iheme, kane ga Osita Iheme, …

Labarai

Hukumar Kwastam Ta Kama Kaya Masu ‘Darajar Naira Biliyan ɗaya’

Posted onDecember 10, 2022December 10, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar kwastam a Najeriya ta ce ta kama fatar dabbar pangolin da tabar wiwi da wasu ƙwayoyi da suka kai darajar naira …

Labarai

An Ceto Shugaban Jam’iyyar APC Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

Posted onDecember 10, 2022December 10, 2022

Alfijr ta rawaito rundunar ƴan Sandan jahar Kogi sun ceto Shugaban Jam’iyyar APC daga hannun wadanda ake zargin masu garkuwa da mutane ne, an kuma …

APC, Labarai

Matasa Sun Yiwa Wani Jigo A, APC Tsirara Da Lakada Masa Duka

Posted onDecember 10, 2022December 10, 2022

Alfijr ta rawaito Matasa sun yiwa wani Jigo a Jam’iyyar APC Reshen Jihar Nasarawa tsirara bayan sun lakada mishi duka a bainar jama’a. Matasan da …

Labarai, WAEC

Hukumar WAEC Ta Rufe Cibiyoyin Jarabawa A Makarantu 61

Posted onDecember 10, 2022December 10, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Shirya Jarabawa ta Yammacin Afirka (WAEC) ta rufe cibiyoyin jarabawanta a makarantu 61 a Jihar Kogi kan laifin magudin jarabawa. Hakan …

Labarai

An Rushe Gini 5,000 Da Aka Yi A Ƙarƙashin Manyan Layukan Lantarki A Najeriya

Posted onDecember 9, 2022December 9, 2022

Alfijr ta rawaito shugaban hukumar kula da harkokin wutar lantarki a Najeriya ta, wato Nigerian Electricity Management Service Agency (NEMSA) ya ce sun rusa gine-gine …

Labarai

Croatia Ta Ragargaje Brazil A Gasar Kofin Duniya

Posted onDecember 9, 2022December 9, 2022

Alfijr ta rawaito tawagar ƙwallon ƙafar Croatia ta doke ta kungiyar Brazil a bugun finareti a wasan zagayen kwata fayinal da suka fafata na Gasar …

Labarai

NBC Tayi Gargadi Da Sanya Ido Ga Gidajen Rediyon 30 A Kano

Posted onDecember 9, 2022December 9, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Watsa Labarai ta Najeriya, NBC, ta ce ta sanya gidajen rediyo kusan 30 a Jihar Kano a kan sa ido “bakar …

Labarai

Yadda Nisabin Zakka Da Sadaki Da Diyyar Rai, Zai Kasance A Shekarar, 1444/45 Ah 2023

Posted onDecember 9, 2022December 9, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar Shari ah ta jihar Kano ta wallafa yadda nusabin zakka, sadaki da diyyar rai yake ta bana 1444 Ah 2023, kamar …

Labarai

Yadda Za Ku Kulle Bankinku, Yayin Da Aka Sace Wayar, Kota Fadi Nan Take

Posted onDecember 8, 2022December 8, 2022

Alfijr ta rawaito yadda zaku magance satar kudadenku a cikin asusun bankunanku nan take. Da ga cikin abin muka fada ya faru, wato sata ko …

DSS, Labarai

DSS Ta Baiwa NNPC Da Ƴan Kasuwar Fetur Sa’o’i 48 Don Kawo Karshen Karancin Mai

Posted onDecember 8, 2022December 8, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar tsaro ta DSS ta bayar da wa’adin sa’o’i 48 ga Kamfanin Man Fetur na Najeriya NNPC da ‘yan kasuwar man fetur …

Labarai

Yadda Nisabin Zakka Da Sadaki Da Diyyar Rai, Zai Kasance A Shekarar, 1444/45 Ah 2023

Posted onDecember 8, 2022December 9, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar Shari ah ta jihar Kano ta wallafa yadda nusabin zakka, sadaki da diyyar rai yake ta bana 1444 Ah 2023, kamar …

Labarai

Al’ajabi: Bafaranshe Yayi Tattaki Har Ƙasar Ivory Coast Dan Nemo Wadda Ta Raine Shi Tsawon Shekaru 38.

Posted onDecember 8, 2022December 8, 2022

Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito wani Bafaranshe ya yi tattaki daga kasar Faransa zuwa kasar Ivory Coast dake nahiyar yammacin Afirka don neman …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Majalisar Wakilai Tayi Sammacin Gwamnan Bankin CBN

Posted onDecember 8, 2022December 8, 2022

Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito Majalisar wakilai ta bukaci babban bankin Najeriya da ya dakatar da shirin aiwatar da sabuwar manufar cire kudaden …

Labarai

Bayan Ragargaje Wata Kasuwa Da Sansanin Ƴan Ta’adda, Sun Kuɓutar Da Wasu Mutane – Sojoji

Posted onDecember 8, 2022December 8, 2022

Alfijr ta rawaito Dakarun rundunar hadin gwiwa ta shiyyar Arewa maso Gabas Operation Hadin Kai, OPHK sun lalata wata haramtacciyar kasuwa da ‘yan ta’addar Boko …

Labarai

Kwankwasiyya Ta Nada Muhuyi Magaji Daraktan Leken Asiri Da Dabaru Na NNPP

Posted onDecember 8, 2022December 8, 2022

Alfijr ta rawaito majalisar yakin neman zaben Kwankwasiyya ta amince da nadin tsohon shugaban hukumar korafe-korafen al’umma da yaki da cin hanci da rashawa ta …

Posts pagination

‹ 1 … 201 202 203 204 205 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab