Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

EFCC, Labarai

EFCC Ta Yi Gwanjon Motoci Sama Da 190 A Abuja, Kano Da Sauran Jahohi

Posted onDecember 14, 2022December 14, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati, EFCC, a ranar Talata ta gudanar da gwanjon motoci sama da 190 da na’urorin …

Labarai

An Gano Wasu Buhunhunan Makudan Kudade Da Aka Boye

Posted onDecember 14, 2022December 14, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’an ‘yan sanda sun mayar da martani yayin da mazauna garin suka gano buhunan rubabbun takardun naira a ofishin ‘yan sandan jihar …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Gargadi Masu Talla Da Barkwancin Yanar Gizo Su Nemi Lasisi Ko Su Sa Kafar Wando Daya.

Posted onDecember 14, 2022December 14, 2022

Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta hannun hukumar tantance tallace tallace ta ja hankalin marubuta, Masu talla da Barkwanci a yanar gizo, dasu gwggauta yin …

Labarai

An ƙwaƙulewa Wani Almajiri Ido Dan Kano A Jihar Bauchi

Posted onDecember 14, 2022December 14, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’an ƴan sandan  jihar Bauchi sun ce suna gudanar da bincike game da wani hari mai tayar da hankali a kan wani …

Labarai

Online dating a European Female

Posted onDecember 14, 2022May 2, 2023

Dating a European girl is a fantastic way to fulfill a beautiful female who is likewise educated and family-oriented. They are wonderful conversation associates and …

Labarai

Yadda Kasuwar Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Talata

Posted onDecember 13, 2022December 13, 2022

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa Siya = 730 / Siyarwa …

Labarai

Wani Mummunan Hadari Mutane 40 Sun Jikkata, Mutane 14 Da Shanu 22, Sun Mutu A Kebbi

Posted onDecember 13, 2022December 13, 2022

Alfijr ta rawaito Mutane 14 da shanu 22 sun mutu a wani hatsarin da ya faru a hanyar Jega/Koko a jihar Kebbi. Hatsarin dai ya …

Labarai

Tsohuwa ‘Yar Shekara 90 Ta Kammala Digirin Da Ta Fara A 1951 Zuwa 2022

Posted onDecember 13, 2022December 13, 2022

Alfijr ta rawaito Wata babbar mata mai shekaru 90, Joyce DeFauw, ta kammala karatun digiri a Jami’ar Arewacin Illinois ranar Lahadi 11/12/2022. DeFauw ta sami …

Labarai

Mabiya Kungiyar Shi’a Sun Yi Shiru Kan Rahotannin Mutuwar El-Zakzaky

Posted onDecember 13, 2022December 13, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar kare hakkin bil’adama ta Musulunci (IHRC) ta yi watsi da rahotannin da ke cewa shugaban kungiyar Shi a, a Najeriya, Malam …

Labarai

Likitoci 477 Ne Suka Faɗi Jarrabawar Gwaji, Bayan Samun Horo A Kasashen Waje

Posted onDecember 13, 2022December 13, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar kula da aikin likita ta kasa, ta ce likitocin da su ka samu horo daga kasashen waje akalla 439 ne su …

IPMAN, Labarai

Karancin Man Fetur: DSS Ta Fafata Da Dillalan Man Fetur, NUPRC A Kano

Posted onDecember 13, 2022December 13, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar DSS, ta Gayyaci Masu Kasuwar Man Fetur Na Nijeriya (IPMAN) , Nigeria Upstream wato hukumar kula da harkokin man fetur da …

Labarai

Civil Defence Ta Buɗe Potal Dinta Don Daukar Ma’aikata A Yau Litinin

Posted onDecember 12, 2022December 12, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Civil Defence wato NSCDC Nigeria, hukuma ce ta gwamnatin tarayyar Najeriya da aka ba wa alhakin samar da matakan yaki da …

Labarai

Mummunar Gobara Ta Tashi A Hedikwatar Tsaro Da Ke Abuja.

Posted onDecember 12, 2022December 12, 2022

Alfijr ta rawaito Gobara ta kone hedkwatar tsaro a Abuja Hedikwatar tsaro da ke Abuja,lamarin dai ya shafi hawa na biyu na ginin. Har yanzu …

Labarai

Takaita Cirar kudi, ‘Yan Siyasa Zaifi shafa ba Talakawa Ba. Sanusi ll

Posted onDecember 12, 2022December 12, 2022

Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito Tsohon Sarkin Kano na 14, Kuma masanin tattalin arziki, Khalifa Muhammad Sanusi ll ya ce matakin da babban …

Labarai

Gwamna Wike Ya Bayyana Matsayin sa kan takarar Tinubu da Atiku

Posted onDecember 12, 2022December 12, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnan Ribas Nyesom Wike, ya bayyana ra’ayin sa game da makomar Jam’iyyar APC da PDP gabanin zaben 2023. Wike Yayin ibadar musamman …

Labarai

Wani Ɗalibi Dan Shekaru 19, Ya Ɗirkawa Malamarsa Ciki! Ƴar Shekara 28

Posted onDecember 12, 2022December 12, 2022

Alfijr ta rawaito Wani yaro dan shekara 19 ya dirka wa malamar sa mai shekaru 28 ciki, inda malamar take rokon shi ya taimaka ya …

Labarai

Tired of texting? Google tests robot to chat with friends for you Google

Posted onDecember 12, 2022May 15, 2023

Here’s how to build a chatbot with team chat apps like Discord, Microsoft Teams, and more. Microsoft last month shut down an experimental chatbot , …

Labarai

Sarkin Kwallo Pele Ya Mayar Da Martani Ga Cristiano Ronaldo

Posted onDecember 11, 2022December 11, 2022

Alfijr ta rawaito Shahararren dan wasan Brazil, Pele, ya gode wa kyaftin din Portugal Cristiano Ronaldo da ya yi masa kyawawan kalamai da fatan alheri. …

INEC, Labarai

An Gano Tarin Katin Masu Zabe A Cikin Wata Katuwar Kwata A Jihar Lagos

Posted onDecember 11, 2022December 12, 2022

Alfijr ta rawaito an gano katinan zabe na dindindin (PVCs) a cikin wata karuwar kwata, da ke unguwar Oko Afo a jihar Lagos. A cikin …

Kwallon Kafa, Labarai

SERAP Ta Baiwa Wike, Okowa, Kwanaki 7 Don Bayyana Yadda Aka Kashe N625bn

Posted onDecember 11, 2022December 11, 2022

Alfijr ta rawaito ƙungiyar kare Hakkokin Tattalin Arziki da Tattalin Arziki (SERAP) ta yi kira ga jihohi tara da ke hako man fetur a kasar …

Posts pagination

‹ 1 … 200 201 202 203 204 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab