Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Wani Dagaci Ya Shiga Hannu, Bayan Ya Haɗa Kai Da ƴan Ta’adda

Posted onNovember 19, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina ta kama dagacin kauyen Gobirau da ke Ƙaramar Hukumar Faskari bisa zargin hada baki da ƴan …

Labarai

TikTok Ta Haramtawa Wani Shiga Shafinta Kan Ƴar Osinbajo

Posted onNovember 19, 2022November 19, 2022

Alfijr ta rawaito Wani dan kasar Laberiya mai suna @Realcharley22, dandalin sada zumunta na Tiktok ya dakatar da shi, saboda yada labaran karya kan da …

EFCC, Labarai

“Ta Leko Ta Koma: EFCC Za Ta Daukaka Ƙara Kan Shari’ar Babachir”

Posted onNovember 19, 2022November 19, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar EFCC ta ce za ta daukaka kara kan hukuncin ranar Juma’a da mai shari’a Charles Agbaza na babbar kotun tarayya da …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Buhari Ya Amince Da Ƙarin Albashin Alkalai

Posted onNovember 19, 2022November 19, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kuma ba da umarnin a dauki matakin gaggawa wajen aiwatar da shirin inganta albashi da …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Juma’a

Posted onNovember 18, 2022

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai 1. Dollar …

Labarai

Jihohin Arewa 4, Da Ke Kan Gaba Da Ke Fama Da Matsanancin Talauci

Posted onNovember 18, 2022

Alfijr ta rawaito Jihohin Arewa shida ne ke da ‘yan Najeriya miliyan 42.75 da ke fama da talauci, kamar yadda bayanai suka tabbatar. Jihohin-Kano, Kaduna, …

Labarai

Rundunar Ƴan Sandan Najeriya Ta kashe Ƴan Bindiga 7, Tare Da Cafke Bata Gari 18,

Posted onNovember 18, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta kashe ‘yan bindiga 7 a kauyen Kumbashi da ke karamar hukumar Mariga ta jihar. Kwamishinan ‘yan …

FRSC, Labarai

FRSC! Mutane 47 Suka Mutu, 180 Kuma Sun Raunata A Hatsari 52

Posted onNovember 18, 2022

Alfijr ta rawaito a kalla mutane 47 ne suka mutu, 180 suka samu raunuka a hadarurrukan mota 52 daban-daban da suka faru daga watan Mayu …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Wata Sabuwa: Buhari Ya Tumbuke Shugaban Hukumar NYSC, Wata 6 Da Naɗa Shi

Posted onNovember 17, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da cire Birgediya-Janar Muhammad Kakuh Fadah, wanda shine babban Darakta Janar na masu yi wa kasa …

Labarai

Rashin tsaro: Gwamnatin Tarayya Ta Rage Kasafin Kuɗin DSS, NIA Da Naira biliyan 26

Posted onNovember 17, 2022November 18, 2022

Alfijr ta rawaito hukumomin leken asiri da dama kamar Sashen Tsaro, Hukumar leken asiri ta Kasa, da hukumar leken asiri ta Defence sun ga an …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Bayyana Karin Gwamnonin Da Ta Ƙara Sanyawa Ido Kan Badakala

Posted onNovember 17, 2022November 17, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar EFCC a ranar Alhamis sun bayyana cewa an sanya karin wasu gwamnonin da ke ci gaba da sa ido a kan …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onNovember 17, 2022

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Alhamis a Kasuwar Wapa   Alfijr Labarai 1. Dollar …

Labarai

Wasu Ƴan bindiga Sun Kashe Ƴan’uwa 9, Da Sauran Mutane 12

Posted onNovember 17, 2022November 17, 2022

Alfijr ta rawaito Wasu ‘yan bindiga, da suka kai hari kan al’ummar Maikatako, a karamar hukumar Bokkos ta Jihar Filato, sun kashe mutum tara na …

Labarai

Dubun Wani Ɗan Ƙungiyar Asiri Kuma Ɗan Fashi Da Makami Ta Cika.

Posted onNovember 17, 2022November 17, 2022

Alfijr ta rawaito Wata sanarwa da mai magana da yawun So-Safe Corps, Moruf Yusuf ya fitar, ta bayyana wanda ake zargin Ojo Fagbenro mai shekaru …

Labarai

Kotu Ta Raba Auren Shekara 8, Na Samira Da Muhammad, Bayan Tafka Gumurzu

Posted onNovember 17, 2022November 17, 2022

Alfijr ta rawaito Wata kotun yankin Jos ta tsakiya da ke zamanta a Kasuwan Nama 1 a ranar Alhamis, ta raba auren shekara 8 da …

Labarai

An Haramtawa Siyar Da Fina-finai Fassarar Indiya A Najeriya

Posted onNovember 17, 2022November 17, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Tace Finafinai Da Bidiyo ta Ƙasa (NFVCB) ta haramta bugawa da fassarawa da kuma sayar da finafinan da ake fassaro su …

Cristiano Ronaldo, Labarai

Hira Da Ɗan Jarida! An Cire Hotunan Ronaldo Daga Old Trafford

Posted onNovember 17, 2022

Alfijr ta rawaito an cire hotunan Ronaldo daga jikin bangon filin wasa na Manchester United, Old Trafford ranar Laraba, bayan wata tattaunawa da dan wasan ya …

Labarai

Wani Kurtun Soja Ya Hallaka Babban Janar Har Lahira A Lagos

Posted onNovember 16, 2022

Alfijr ta rawaito wani ƙaramin soji ya hallaka wani babban janar na sojojin Najeriya da mota. Lamarin ya faru ne a barikin sojojin Najeriya da …

Labarai

Maihifiyar Ummita Ta Musanta Kashewa Ƴar Ta Miliyan 170

Posted onNovember 16, 2022November 16, 2022

Alfijr ta rawaito a zaman babbar kotun na yau Laraba, Mai Shari’a Sanusi Ado Ma’aji ya ci gaba da sauraren tuhumar da ake yi wa …

Labarai

Wani Ya Bada Tallafin Motatocin Ɗaukar Gawa, Da Babura A Kano

Posted onNovember 16, 2022November 16, 2022

Alfijr ta rawaito wani ɗan kasuwa mai suna Alhaji Jamilu Kabiru ya saya wa al’ummar Karamar Hukumar Bichi dake Jihar Kano motocin ɗaukar gawa guda …

Posts pagination

‹ 1 … 203 204 205 206 207 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab