Alfijr ta rawaito Hukumar Civil Defence wato NSCDC Nigeria, hukuma ce ta gwamnatin tarayyar Najeriya da aka ba wa alhakin samar da matakan yaki da barazana da duk wani nau’i na hari ko bala’i ga kasa.
Hukumar ta sanar da fara daukar ma’aikata na Civil Defence 2022/2023 a yau Litinin 12th December 2022.
Hukumar zata dauki yan Nijeriya masu matakin karatu na SSCE – NCE – OND – BA/BSC/HND
Domin neman karin bayani sai a ziyarci shafinsa na yanar gizo a duk inda kuke ko a wajen masu harkar yanar gizon.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
Allah ya taimaka mana
Thanks you
Yes sir
Ameen ameen
Bayan basa daukan yayan talakawa se dai in zakabada Rashawa, nikuwa da inbada Cin hanci a daukeni aiki gara namutu ina dinkin kwarya ko wankin takalmi, Allah katsaremana Imaninmu Ameen🤲
Kar a gaji a jarraba
Masha ALLAHU ALLAH y datar damu
Am applying for civil defense service
Good luck
aabbaabdullah180@gmail.com
I want to enter
Allh kare faruwahaka anangaba
Aliyu Umar
Bagaskiya ba ne sasu Bude ba haryanzu a rufe yake
Sai dai network, amma an bude Ranka ya dade
Muna jinjina
Masha Allah
No comment
Hahahaha, say
Shafin baya budewa. ‘Coming soon’ yake nunawa
Ok done
Muna godiya da kulawa
My God bless Nigeria and people of Nigeria all
Masha Allah Allah Kabaiwa Mairabo Sa’a Amin
Ameen ameen
Thank you very good
I will be happy if my request be considered
I am NCE holder
Allahu subuhanahu yabamu sa’a
Ameen ameen
Excellent
Excellent
Oh lord bless and protect Nigeria
Allah ya kiyaye
Ameen ameen sir
Im here to apply the civil defense for the purpose of contributing my country with all my efforts, education, skills that I have, and I hope my comment will be considered
Thank you sir
ABUBAKAR YUSUF UMAR