Allahu Akbar! Wani Ɗan Wasan Argentina Ya Musulunta-Qatar

Alfijr ta rawaito bayan nasarar da ƙasar Argentina suka samu a kan ƙasar Netherland, wani dan wasan ƙasar Argentina ya karbi kalmar shahada a kasar Qatar.

Allahu akbar, Allahu akbar, Allahu akbar.

4 Replies to “Allahu Akbar! Wani Ɗan Wasan Argentina Ya Musulunta-Qatar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *