Alfijr ta rawaito Kasar Maroko ta Maroko ta kafa tarihi a wasan World Cup a kasar Qatar.
Atlas ita ce kasa ta farko a Afirka da Larabawa da ta kai wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya!
Sun ci Portugal 1-0
Bayan da suka Ragargaza ƙasar spin kafin yau.
[07/12, 11:35 pm] Musa Best Seller: Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇