Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Juyin Mulki Ya Tabbata A Jamhuriyar Nijar

Posted onJuly 27, 2023July 27, 2023

A dazu-dazun nan wasu sojojin Nijar sun karanta sanarwa a kafar Talabijin din kasa RTN, tare da tattabar da kifar da gwamnatin Bazum A sanarwar …

Labarai

Ibtila’i! Wata Sabuwar Amarya Ta Yankewa Angonta Mazakuta (Al Aurarsa)

Posted onJuly 26, 2023July 26, 2023

Rundunar ƴansanda a jihar Katsina, ta tabbatar da cafke wata amarya mai suna Tinene Isa, bisa zargin yanke mazakutar angonta. Alfijir Labarai ta rawaito Jami’in …

Labarai, NLC

Ƙungiyar Ƙwadago A Nijeriya Zata Fara Gangamin Yajin Aiki Ranar Laraba

Posted onJuly 26, 2023July 26, 2023

Ƙungiyar kwadago ta ƙasa (NLC) ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin kwana 7 ta sauya tsare-tsaren da suka jefa talakawa cikin halin ƙaƙanikayi. Alfijir Labarai …

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Magantu Kan Yunƙurin Juyin Mulki A Jamhuriyar Nijar

Posted onJuly 26, 2023July 26, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya bayyana a matsayin abin da ba za a amince da shi ba, yunkurin juyin mulkin da aka yi a jamhuriyar Nijar …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Cafke Matasa 3 da Zargin Yi Wa ‘Yar Shekara 15 Fyade

Posted onJuly 26, 2023July 26, 2023

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wasu matasa uku da ake zargi da yi wa wata yarinya ‘yar shekara 15 fyade a jihar Adamawa. Alfijir …

Labarai

Rigar kariyar Ganduje Ta Tube Tun 29 Ga Mayu, Falana Ya Shaidawa Kotu

Posted onJuly 26, 2023July 26, 2023

Lauyan nan mai fafutukar ƴancin ɗan adam, Femi Falana, ya shaidawa Babbar Kotun Tarayya a Kano cewa rigar kariyar da ke jikin tsohon gwamnan Kano, …

Kano, Labarai

Yadda Kansiloli Suka Dakatar Da Shugaban Karamar Hukuma A Kano

Posted onJuly 25, 2023July 25, 2023

An dakatar da shugaban karamar hukumar Nassarawa, a jihar Kano Hon. Auwalu Lawan Shu’aibu daga aiki har zuwa wani lokaci. Alfijir Labarai ta rawaito dakatar …

DSS, Labarai

DSS ta Sake Damke Dakataccen Gwamnan Bankin Najeriya Emefiele

Posted onJuly 25, 2023July 25, 2023

Jami’an hukumar tsaron farin kaya DSS sun sake cafke dakataccen gwamnan CBN, Godwin Emefiele bayan karkare zaman Kotu. Bayan arangama da jami’an hukumar gidan gyaran …

Labarai, Zamfara

Za’a Karrama Matar Da Ta Tsinci Makudan Kudade A Kasa Mai Tsarki – Amirul Hajji

Posted onJuly 25, 2023July 25, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Amirul hajji na Jihar Zamfara, Alhaji Musa mallaha ya bayyana cewa gwamnatin Jihar Zamfara zata Karrama hajiya A’isha Ibrahim Nahuce wadda …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Talata

Posted onJuly 25, 2023July 25, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa Siya = 858 / Siyarwa …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kwace Tabar Wiwi Mai Nauyin Kilogiram 1,500 A Jihar Kano

Posted onJuly 25, 2023July 25, 2023

“Muna ci gaba da taka-tsan-tsan tare da sadaukar da kai wajen tabbatar da doka da kuma kare al’ummar jihar Kano.” Alfijir Labarai ta rawaito a …

Labarai

Kotu Ta Bada Godwin Emefiele Kan Naira Miliyan 20

Posted onJuly 25, 2023July 25, 2023

Wata babbar kotu da ke zamanta a jihar Legas ta bayar da belin Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya CBN a kan kudi naira …

Labarai

Rundunar Ƴan Sandan Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe

Posted onJuly 25, 2023July 25, 2023

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ba gudu ba ja da baya a yunkurin da ta ke yi na janye “yan sanda da ke ba …

Labarai

Wata Sabuwa! Ƴan bindiga Sun Sace Wani Kasurgumin Boka

Posted onJuly 24, 2023July 24, 2023

Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani shahararren boka ɗan asalin jihar Anambra, mai suna Chinedu Nwangwu a ɗaya daga …

Labarai

An Kama Wasu ‘Yan Bindiga 2 da Ake Zarginsu Da Shirin Ta Da Bam A Gidan Atiku

Posted onJuly 24, 2023July 24, 2023

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tabbatar da cafke wasu mutane biyu da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne a yunkurin su kai mummunan hari …

Labarai

Wasu Dalibai Sun Ragargaza Wani Malami Kan Hana Su Satar Jarrabawa

Posted onJuly 24, 2023July 24, 2023

Akalla wasu dalibai 10 ne aka samu rahoton sun lakada wa malaminsu dukan kawo wuka, saboda hana su satar jarrabawa a Jihar Ogun. Rahotanni na …

Labarai

Yadda ’Yar Shekara 3 Ta Zama Miloniya Daga Zuwa Sayen Burodi

Posted onJuly 23, 2023July 23, 2023

Masu iya magana sun ce ‘Dare daya Allah kan yi Bature”kamar yadda hakan ta faru ga wata ’yar karamar yarinya da ta je sayen burodi …

Labarai

Sunayen Ministoci Da Za’a a Saki Za Su Girgiza Yawancin Yan Najeriya – Majiya

Posted onJuly 23, 2023July 23, 2023

“Za a bayyana jerin sunayen wadanda aka nada a wannan makon, kuma zan iya gaya muku cewa bayanan za su girgiza ‘yan Najeriya da dama. …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Nijeriya Za Tayi Watandar Naira biliyan 907 Ga Gwamnonin Kasar

Posted onJuly 23, 2023July 23, 2023

Gwamnatin Tarayya za ta yi wa kan ta, jihohi da ƙananan hukumomi watandar Naira biliyan 907. Alfijir Labarai ta rawaito hakan ya biyo bayan cire …

Labarai

Kotu Ta Umarci Gwamnatin Kano Ta Biya N2m Ga Mutanen Da Aka yi Yunkurin Rugujewa Gidaje

Posted onJuly 21, 2023July 21, 2023

Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta umurci gwamnatin jihar da sauran wadanda aka yi ƙara, su biya wasu mazauna unguwar Salanta, kudi naira …

Posts pagination

‹ 1 … 140 141 142 143 144 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab