Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Shari ar Bidiyon Dala Da Akewa Ganduje Ta Dauki Wani Sabon Salo A Kano

Posted onJuly 21, 2023July 21, 2023

Hukumar Karɓar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano, ta ce fitaccen lauyan nan dan rajin kare hakkin bil’adama, Femi Falana …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Juma’a

Posted onJuly 21, 2023July 21, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Siya = 855/ Siyarwa = …

Labarai

Wata Sabuwa: Gwamna Ya Kori Wasu Sarakunan Gargajiya Guda Shida

Posted onJuly 21, 2023July 21, 2023

Sanarwar ta ci gaba da cewa, “Hukumar ma’aikata ta karamar hukumar ta amince da korar wasu sarakunan gargajiya guda shida Alfijir Labarai ta rawaito gwamnatin …

Labarai

Gwamnatin Kano Ta Dakatar Da Shugabannin Makarantu Uku (Principals)

Posted onJuly 21, 2023July 21, 2023

Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da wasu shugabannin makarantun Sakandare uku nan take saboda sun kasa aiki. Alfijir Labarai ta rawaito Makarantun …

Labarai

Sarkin Kano Ya Bukaci Hakimai Da Dagatai Da Masu Unguwanni Su Marawa Yunkurin Hukumar Tsaro Baya

Posted onJuly 20, 2023July 20, 2023

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci Hakimai da dagatai da masu unguwarni su marawa yunkurin Hukumar tsaro ta cikin al’umma baya …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Mayar Da Martani Kan Murabus Din Alkalin Kotun daukaka

Posted onJuly 20, 2023July 20, 2023

Kotun daukaka kara da ke Abuja ta musanta rahotannin da ke cewa wani mamba a kwamitin mutum biyar na kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa, …

Labarai

Najeriya Ta Samu Tallafin Dala Miliyan 9 Don Yin Allurar Riga Kafin COVID-19

Posted onJuly 20, 2023July 20, 2023

Najeriya ta samu tallafin CAD9.3 miliyan daga kungiyar Global Initiative for Vaccine Equity (CanGIVE) don bunkasa isar da allurar rigakafin COVID-19 da karfafa tsarin kiwon …

Labarai

Gwamnan Kano Ya Sake Naɗa Shugabannin Wasu Ma’aikatun Lafiya

Posted onJuly 20, 2023July 20, 2023

Gwamnan jihar kano Abba Kabir ya sake nadin shugabannin wasu ma’aikatu da Hukumomin lafiya a jihar. Alfijir Labarai ta rawaito hakan na kunshe ne cikin …

Labarai

Wani Ɗan Kato Da Gora Ya Auri Wata Baturiya Da Su Ka Hadu A Shafin Sada Zumunta

Posted onJuly 20, 2023July 20, 2023

Wani matashi mai suna Hamman Joda Isa ya auri wata baturiya da a ke kira Diana Maria Lugunborg, an dai sha shagalin bikin masoyan ne …

Labarai

Tinubu Ya Aikawa Majalisa Sunayen Waɗanda Yake Neman Naɗawa Ƙarin Mukamai

Posted onJuly 19, 2023July 19, 2023

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya rubutawa majalisar dattawa wasikar neman amincewar wasu mambobin kwamitin gudanarwa na hukumar raya arewa maso gabas. Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai

Tinubu Ya Ba Da Umarni  Sake Nazari Kan Shirin Tallafin N8,000

Posted onJuly 19, 2023July 19, 2023

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci da a yi duban tsanaki kan batun baiwa ‘yan kasar mutum miliyan 12 tallafin naira dubu takwas kowanne a …

Business, Labarai

Kamfanin Man Jirgin Sama , Octavus Ya Musanta Zargin Siyarwa Max Air Gurbataccen Mai

Posted onJuly 19, 2023July 19, 2023

Octavus Petroleum Limited ya musanta zargin da ake yi masa na sayar da gurbataccen man jirgi ga kamfanin sufurin jiragen na Max Air Limited. Alfijir …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano Ya Ayyana Hutun Sabuwar Shekarar Musulunci Ta 1445

Posted onJuly 18, 2023July 18, 2023

Sarkin Musulmi, kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana Larabar a matsayin ranar daya ga watan Almuharram na sabuwar …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Talata

Posted onJuly 18, 2023July 18, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa Siya = 825 / Siyarwa …

Labarai

Farashin Man Fetur Ya Ƙara Tashi Gwauron Zabi A Najeriya

Posted onJuly 18, 2023July 18, 2023

Farashin litar man fetur ya tashi a sassa daban-daban na Najeriya a safiyar yau Talata. Alfijir Labarai ta rawaito masu ababen hawa a arewaci da …

Labarai

Gwamnatin Kano Ta Fara Binciken Zargin Karkatar Da Sama Da Bilyan N100

Posted onJuly 18, 2023July 18, 2023

Hukumar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, ta ce an fara bincike kan zargin karkatar da sama da kudaden kananan …

Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Ke Ƙara Tashin Gwauron Zabi A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onJuly 17, 2023July 17, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa   1. Dollar zuwa Naira Siya …

Labarai

Sanata Kyari Ya Zama Shugaban Riƙo Na Jam’iyyar APC

Posted onJuly 17, 2023July 17, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa shiyyar Arewa Sanata Abubakar Kyari, ya karbi ragamar shugabancin jam’iyyar ta kasa bayan tabbatar da …

Labarai

Gudummawa Da Gwagwarmayar Sanata Abdulaziz Yari A Siyasar Najeriya

Posted onJuly 17, 2023July 17, 2023

Daga Ahmad Jega Sanata Abdulaziz Yari, fitaccen jigo daga jihar Zamfara, a kwanakin baya ya fito kanun labarai yayin da ya tsaya takarar neman kujerar …

Labarai

Ba Sharholiya Zamu Yi Da Kuɗin Da Muka Ware Wa Kanmu Ba – Ƴan Majalisar Najeriya

Posted onJuly 17, 2023July 17, 2023

Daga Abdu Ado K/Naisa Ƴan Majalisar wakilan Najeriya sun fara mayar da martani dangane da sukar da ake musu ta warewa kansu Naira biliyan 70 …

Posts pagination

‹ 1 … 141 142 143 144 145 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab