Faransa ta dakatar da ilahirin gudummawar ci gaban kasa da cike gibin kasafin kudi da take bai wa Jamhuriyyar Nijar. Alfijir Labarai ta rawaito wannan …
Faransa ta dakatar da ilahirin gudummawar ci gaban kasa da cike gibin kasafin kudi da take bai wa Jamhuriyyar Nijar. Alfijir Labarai ta rawaito wannan …
Rundunar ƴan sandan jihar Anambra ta tabbatar da sakin wani shahararren bokan nan mai suna Chukwudozie Nwangwu wanda aka fi sani da “Akwa Okuko Tiwaraki” …
Hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce ta fara binciken batan kudaden gwamnati sama da Naira biliyan …
Kungiyar Tarayyar Afirka ta umarci sojojin Nijar su “koma bariki kuma su dawo da gwamnatin tsarin mulki” nan da kwana 15 kwanaki kadan bayan sun …
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta ce jami’an tsaro sun kama wasu mutane uku da ake zargin barayin wayoyin lantarki na …
Tsohon Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana juyin mulkin da aka yi a Jamhuriyar Nijar a matsayin abin da ya fi daukar hankali a ‘yan …
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin masana’antar Kannywood da gidajen Gala a fadin jihar Alfijir Labarai ta rawaito shugaban hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta …
Shugaban rundunar da ke tsaron shugaban Jamhuriyar Nijar Janar Abdourahamane Tchiani, a ayyana kansa a matsayi sabon shugaban kasar. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban rundunar …
Majalisar dattawan Najeriya ta ce zata fara tantance mimistoci 28 da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike mata da sunayen su. Alfijir Labarai ta …
Hukumar kula da harkokin kasuwanci ta ce za ta rufe kamfanoni 100,000 da suka gaza gabatar da kudaden shiga na shekara. Alfijir Labarai ta rawaito …
Sauran sunayen, ba a tabbatar da adadin su nawa ne ba, mai yiwuwa kimanin 12, watakila 13, za a mika wa majalisar a kwanaki masu …
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gayyaci tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, kan takaddamar jirgin saman Nigeria Air. Alfijir Labarai ta rawaito …
Babu wata kasa daya da za ta ci gaba ba tare da sanin makamar aiki ba, musamman ta fuskar inganta harkar sa ido tare da …
Za a yi amfani da cibiyoyi yadda ya kamata wajen magance shaye-shayen miyagun kwayoyi da ‘yan daba, lamarin da ke da matukar damuwa ga mazauna …
Yau aka tura sunayen mutane 28 da za a nada a matsayin ministocin kamar yadda kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya na 1999 ya bukata. Alfijir …
Hambararren shugaban Jamhuriyar Njiar Mohamed Bazoum ya yi amfani da kafar sada zumunta ta yanar gizo a yau alhamis tare da shan alwashin kare kimar …
Rundunar sojojin ƙasa Nijar a ranar Alhamis ta bayyana goyon bayan juyin mulkin da sojoji masu tsaron fadar shugaban kasar suka yi, in da ta …
Bayan dogon jiran da ‘yan Najeriya suka yi, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, a ranar Alhamis, ya gabatar da jerin sunayen ministocin Tinubu …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mata ashirin da uku a gundumar Damaga da ke karamar hukumar Maradun ta jihar …