Sunayen sababbin gomnonin da gomantin Soja ta naɗa kamar haka:- Janaral IBRA BOULAMA Gwamnan jahar Agadez Janaral IRO OUMAROU Gwamnan jahar Dosso Janaral IBRAHIM BAGADOMA …
Sunayen sababbin gomnonin da gomantin Soja ta naɗa kamar haka:- Janaral IBRA BOULAMA Gwamnan jahar Agadez Janaral IRO OUMAROU Gwamnan jahar Dosso Janaral IBRAHIM BAGADOMA …
Shugaban hukumar kula da asibitocin jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya sake dakatar da wani likita a asibitin kwararru na Murtala Muhammad. Alfijir Labarai …
Kungiyoyin Kwadago na NLC da TUC, sun ce zanga-zangar da suka shirya yi a ranar Laraba kan yaki da hauhawar farashin man fetur da sauran …
Majalisar dattawa ta fara tantance sauran mutane 14 da aka nada a matsayin ministoci kamar yadda shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukata tun farko. Alfijir …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
A Ikeja, babban birnin jihar Legas, wani jirgi mai saukar ungulu da har yanzu ba a tantance shi ya fada kan wani gini. Jirgin ya …
Atiku da Obi suna rokon kotu ta soke zaben da kuma ba da umarnin sake zaben shugaban kasa, ban da Tinubu, wanda suke jayayya cewa, …
A wani muhimmin mataki na kafa sabuwar gwamnati, Majalisar Dattawan Najeriya ta fara aikin tantance rukunin farko na Ministoci 28 da Shugaba Bola Tinubu ya …
Babban Sakataren Hukumar Kula da Asibitoci ta Jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya amince da korar manyan jami’an kiwon lafiya na Babban Asibitin Imam …
Daga Aminu Bala Madobi Ma’aikatan gwamnatin jihar Oyo sun kulle kofar shiga sakatariyar jihar, inda suka dage da yin magana da gwamna Seyi Makinde kan …
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya fito gaba gaɗi domin share kukan al’ummar ƙasa musamman dan gane da halin matsi da ake ciki. Alfijir Labarai …
Alkalin babbar kotun gwamnatin tarayya dake Abuja, Peter Mallong, ya rasu. Alfijir Labarai ta rawaito kamfanin dillancin labarai na kasa ya bayyana cewa Alkalin ya …
Dakin taro na Coronation mai dimbin tarihi da ke Kano yana da mahimmaci na musamman a cikin abubuwan tarihi na birnin domin tun da farko …
Matar majigayi Mai Martaba Sarkin Dutse, Hajiya Asiya Nuhu Sanusi ta maka mai martaba Sarkin Dutse, Ahaji Hamim Nuhu Sanusi zuwa kotun daukaka kara ta …
Daga AAminu Bala Madobi Gwamnatin tarayya ta bukaci ‘yan Najeriya da su dauki keke a matsayin wata hanyar zirga-zirgar ababen hawa sakamakon kawar da tallafin …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya koka, inda ya ce barayin da ba a san su ba sun fara shiga harabar …
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta ba da wa’adin kwanaki bakwai ga gwamnatin mulkin soja a Jamhuriyar Nijar da ta mayar da …
Gwamnan jihar Adamawa karkashin jagorancin Gwamnan Ahmadu Umaru Fintiri, ya kafa dokar hana fita na tsawon awa 24 a jihar, biyo bayan fasa Ma’adanar ajiye …
Wasu ‘ya’yan masanaantar finafinai ta Kannywood sun bayyana damuwa kan mutuwar aurarraki biyu – na tsofaffin jarumai Hafsat Idris da Zahra’u Shata. Alfijir Labarai ta …