Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa
- Dollar zuwa Naira
Siya = 858 / Siyarwa = 867
- Pounds zuwa Naira
Siya = 1100 Siyarwa = 1300
- Yuro zuwa Naira
Siye = 930/ Siyarwa = 950
- Riyals zuwa Naira
Siye = 220
/ Siyarwa = 250
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1200 / Siyarwa = 1350
- Yan Zuwa Naira
Siye = 110 /Siyarwa = 150
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb