Da Ɗumi Ɗuminsa! Juyin Mulki Ya Tabbata A Jamhuriyar Nijar

A dazu-dazun nan wasu sojojin Nijar sun karanta sanarwa a kafar Talabijin din kasa RTN, tare da tattabar da kifar da gwamnatin Bazum

A sanarwar sun kafa dokar hana fita sun rufe iyakokin kasar na sama da kasa sun kuma rusa duk wasu hukumomin da ke karkashin mulkin farar hula a Nijar

Ƙarin Bayani na nan tafe….

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb

One Reply to “Da Ɗumi Ɗuminsa! Juyin Mulki Ya Tabbata A Jamhuriyar Nijar”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *