Jami’an hukumar tsaron farin kaya DSS sun sake cafke dakataccen gwamnan CBN, Godwin Emefiele bayan karkare zaman Kotu.
Bayan arangama da jami’an hukumar gidan gyaran hali, DSS ta yi awon gaba da Mista Emefiele daga harabar Kotu.
Alkali ya bada belin Emefiele kan N20m da kuma wasu sharuɗɗa, ya umarci a tsare shi a gidan yari gabanin cika sharudda.
Sai dai duk da haka, DSS ta sake damƙe tsohon gwamnan babban bankin bayan gama zaman Kotu ranar Talata.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb
Please don’t forget to send me your letters news.
Okay