Alkalin babbar kotun gwamnatin tarayya dake Abuja, Peter Mallong, ya rasu.
Alfijir Labarai ta rawaito kamfanin dillancin labarai na kasa ya bayyana cewa Alkalin ya mutu ne ranar Lahadi a Abuja bayan ya sha fama da rashin lafiya.
Hakazalika magatagar dar kotun, Hassan Amida Sulaiman, shima ya tabbatar da rasuwar tasa a cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai ranar Litinin da safe.


Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb