Kwamitin Tsaftace Ayyukan Yan Masana’antar Kannywood Sun Yi Nasarar Rufe Guraren Shirya Fina-finai Uku Da Kama Diraktoci Biyu, Da Wasu Jarumai Da Kuma Sauran Wadanda …
Category: Kannywood
Daga Aminu Bala Madobi Jarumar fina-finan Kannywood Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa duk da tana jin daɗin hulɗa da jarirái da yara kanana kuma suna …
A Juma’ar nan, 5 ga watan Yuli, 2024, jarumar TikTok, Sayyadda Sadiya Haruna, za ta amarce a karo na bakwai da angonta Babagana Audu Grema …
Jaruma Hadiza Gabon ta sa ankama jarumi Zaharadden sani a jihar kaduna, Rahotanni sun bayyana cewa yanzu haka suna Police station a can jihar kadunan. …
Allah ya yiwa mahaifiyar tsohon Shugaban Kungiyar masu Shirya Fina finai ta Jihar Kano, Alhaji Sa’idu Isah Gwanja, wadda kuma ita ce kishiyar mahaifiyar mawaki …
Allah ya yiwa Jarumar Kannywood FATIMA USMAN wadda aka fi sani da (FATI SLOW), Rasuwa. Muna Addu’ar Allah Ya Jikanta Ya Gafarta Mata Kurakuranta, Yasa …
Kamfanonin Amart Entertainment da kannywood Enterprises LTD da Hajiya Aisha Tijjani sun Maka hukumar tace Fina-Finai da jihar kano da shugaban hukumar Abba El-Mustapha a …
An haifi fitacciyar ‘yar Kannywood, marigayiya Sarau Gidado da ake yi wa lakabi da Daso, a ranar 17 ga watan Janairu 1968, a birnin Kano. …
Allah ya yiwa jarumar kannywood Saratu Gidado Daso Rasuwa Allah jikan Saratu yai mata gafara ya bawa iyalai da Yan uwa hakurin rashinta. Idan mutuwarmu …
Rahama Sadau za ta yi aiki ciki ne a kwamitin kula da sashen sanya hannun jari a dandalin kirkira na zamani wato Investment in Digital …
Biyo bayan korafe-korafen da al’umma keyi a kan shirya fina-finan dake nuna fadan Daba da harkar Daudu a jahar Kano. Shugaban Hukumar tace fina-finai da …
Rundunar Yan sandan Nigeria, shiya ta daya dake kula Kano da Jigawa, wato Zone 1 Kano, ta gurfanar da jarumar fina-finan Hausar Kanywood , mai …
A shirye-shiryen ta na shigowar watan Azumin Ramadana, Hukumar tace Fina-finai da Dab’i ta jahar Kano ta bada umarnin kulle dukkannin gidajen Galar dake fadin …
Aisha Salisu Koki Ina Nan Da Raina Ban Mutu Ba! Addu arku Nake Nema Kawai Alfijir labarai ta rawaito bayan wata jita-jitar da ake ta …
Adam A Zango ya bayyana dalilin da ya ja baya a harkar Kannywood Alfijir labarai ta rawaito Fitaccen mawaki kuma jarumin Kannywood Adam A Zango …
Allah Ya Yiwa Jarumar Kannywood Rasuwa wato Fatima Sa’id da aka fi sani da BINTU a shirin Dadinkowa mai dogon zango na tashar Arewa24 ta …
Yadda Yan Masana antar Kannywood suka gudanar da gagarumin bikin karrama jarumi Ali Nuhu a matsayin sabon shugaban Hukumar Fina-Finai ta Najeriya. An gudanar da …
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai. Tsira da aminci su tabbata ga Manzon tsira Annabi Muhammadu S.A.W.Ina mai godiya ga Allah S.W.T da ya …
Su Tubeless sun tayar da hatsaniya har da barazanar dukan jami’an tsaron da suka je wurin. Alfijir labarai ta rawaito Hukumar Tace Finafinai da Dab’i …
Shugaban jam’iyyar APC na Nigeria, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana rasuwar fitaccen Daraktan Fina-finan Kannywood, Aminu Surajo Bono a matsayin rashi ga harkokin nishadi …