Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Wata Sabuwa! An Kama Mutune 3 Bisa Laifin Kashe Wani Ɗan Sanda

Posted onAugust 9, 2023August 9, 2023

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu wajen kisan wani dan sanda a kauyen Konkiyel da ke …

Gobara, Labarai

Ibtila’i! Gobara Ta Lalata Tarin Dukiya A Wani Dakin Ajiyar Kaya

Posted onAugust 9, 2023August 9, 2023

Gobara ta kone wani dakin ajiyar kaya a wani bene mai hawa uku da ke lamba 64 Venn Road a Onitsha. Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai, NNPP

Shugaban NNPP Ya Gargaɗi Shugaban APC Na Ƙasa Ganduje Kan Kwankwaso

Posted onAugust 8, 2023August 8, 2023

Jam’iyyar NNPP ta kasa ta gargadi Shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje da cewa hawainiyarsa ta kiyayi ramar dan takararsu na Shugaban Kasa …

Labarai, Zamfara

Sojoji Sun Kwato Mutane 9 Da Aka Yi Garkuwa Da Su Tare Da Kwato Kudin Fansa A Zamfara

Posted onAugust 8, 2023August 8, 2023

Sojoji sun samu nasarar karbo mutane 9 da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su tare da ƙwato kuɗaɗe da makamai a ƙauyen Gadazaima na …

Labarai

Kamfanin Jirgin Azman Ya Dakatar Da Dukkan Ma’aikatansa

Posted onAugust 8, 2023August 8, 2023

Kamfanin ya kuma dakatar da dukkan ma’aikatansa, inda ya tura su hutun dole ba tare da albashi ba. Alfijir Labarai ta rawaito Wata daya bayan …

Labarai

Shugaban Majalisar Dattawa Ya Naɗa Sabbin Wasu Manyan Kwamitin Majalisar

Posted onAugust 8, 2023August 8, 2023

Shugaban majalisar dattawan ya nada shugabannin kwamitocin ne bayan majalisar ta amince da nadin ministoci 45 daga cikin 48 a zaman majalisar na ranar. Alfijir …

Labarai

Tana kasa Tana Dabo! Majalisar Dattawa Taki Tantance El-Rufai Har Yanzu

Posted onAugust 7, 2023August 7, 2023

Majalisar ta ce tana jiran rahoton jami’an tsaro a kan El-Rufai da wasu kafin tabbatar da su a matsayin ministoci. Alfijir Labarai ta rawaito Majalisar …

Labarai, WAEC

Ilmi: Hukumar WAEC Ta Fitar Da Sakamakon Jarabawar 2023

Posted onAugust 7, 2023August 7, 2023

Hukumar shirya jarrabawar Afrika ta yamma WAEC, ta fitar da sakamakon jarabawar kammala makarantun sakandare ta yammacin Afrika ta 2023 (WASSCE). Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onAugust 7, 2023August 7, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 888 / Siyarwa …

Labarai

Matar Shugaban Nijeriya, Oluremi Tinubu Ta Yabawa Farfesa Gwarzo Bisa Karramawar Da Maaun Tayi Mata

Posted onAugust 7, 2023August 8, 2023

Hukumar kula da Jami’ar Maryam Abacha American University ta Nijeriya ta sanya wa ginin makarantar koyon karatun lauya sunan matar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Uwargidan Shugaban Kasa Ta Sanya Wa Babban Dakin Taron Cibiyar Mata Sunan Maryam Abacha

Posted onAugust 7, 2023August 7, 2023

Uwargidan shugaban kasa Oluremi Tinubu, ta sauya sunan babban dakin taron ‘Maryam Babangida National Centre for Women Development’ zuwa sunan Dr. Maryam Abacha, matar tsohon …

Labarai

Tinubu Ya Gana Da Gwamnonin Jihohin Arewa Masu Iyaka Da Jamhuriyar Nijar

Posted onAugust 7, 2023August 7, 2023

An kira taron ne domin jin ta bakin Gwamnonin Arewa ganin cewa wa’adin kwanaki bakwai na sojoji na mayar da shugaban da aka hambare ya …

Labarai

Ba Za Mu Bari Kayan Nijar Ya Shigo Mana Ta Iyaka Ba – Najeriya

Posted onAugust 7, 2023August 7, 2023

Ya zama wajibi su ma shugabannin hukumomin tsaron kasashen su yi aiki tare domin aiwatar da kudirorin da aka amince da su. Gwamnatin Najeriya ta …

Fetur & Gas, Labarai

An Gargaɗi Mambobin Kungiyar Dillalan Fetur Da Iskar Gas Na Arewa Kan Cika Ka’idojin CAC

Posted onAugust 6, 2023August 6, 2023

Kungiyar Dillalan Man Fetur Da Iskar Gas Ta Arewa ta bukaci daukacin mambobinta da su gaggauta mika bayanansu na shekara ga hukumar CAC. Alfijir Labarai …

APC, Labarai

Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa Abdullahi Adamu Ya Sake Afkawa Sabuwar Dambarwa

Posted onAugust 6, 2023August 7, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Adamu ya mallaki wadannan kadarorin ne ba bisa ka’ida ba a lokacin da yake rike da mukamin gwamnan jihar. Alfijir Labarai …

Ganduje, Labarai

Ganduje Ya Bayyana Dalilan Cire Sunan Maryam Shetty Daga Cikin Ministoci

Posted onAugust 6, 2023August 6, 2023

Lokacin da aka bayyana sunanta, mutane sun yi ta ce-ce-ku-ce a kafafen yada labarai, ka san kuma wadannan kafafen na da tasiri sosai. Shugaban jam’iyyar …

Kwallon Kafa, Labarai

SERAP Ta Maka Tinubu Gaban Kuliya Kan Kin fitar Da Bayanan Kashe Biliyan 400

Posted onAugust 6, 2023August 6, 2023

SERAP na neman: “Odar mandamus na umurta tare da tilastawa shugaba Tinubu ya ba da cikakkun bayanai kan tsare-tsaren yadda aka tara kudaden daga cire …

Fire Service, Labarai

Hukumar Kashe Gobara Ta Kano Ta Samu Nasarar Kubutar Da Rayukan Mutane 8 Da Tarin Dukiya A Jihar

Posted onAugust 5, 2023August 5, 2023

Hukumar kashe gobar ta jihar Kano Kar kashin jagorancin Babban Darakta Alh. Hassan Ahmad Muhd ta gudanar da aiyuka a daukacin ofisoshi 28 da hukumar …

Labarai

Aiki Da Hankali: Majalisar Najeriya Ta Ki Amincewa Da Shirin Tura Soji Nijar

Posted onAugust 5, 2023August 5, 2023

Majalisar dattawa ta yi fatali da yunkurin daukar matakin amfani da karfin soji a kan Jamhuriyar Nijar.  Alfijir Labarai ta rawaito Majalisar ta yi kira …

Labarai

Maryam Shetty Ta Magantu Kan Cire Sunanta Daga Jerin Ministoci

Posted onAugust 5, 2023August 5, 2023

Kaddara ce ta sa shugaba Tinubu ya cire sunana daga mukamin da ya bani. Alfijir Labarai ta rawaito Shetty ta bayyana haka ne a wani …

Posts pagination

‹ 1 … 136 137 138 139 140 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab