Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

ECOWAS, Labarai

Kungiyar ECOWAS Tayi Amai Ta Lashe Abinta Kan Nijar

Posted onAugust 5, 2023August 5, 2023

Kwamitin tsaro na kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS wanda ya kunshi hafsoshin soja na wasu kasashen yammacin Afirka a ranar Juma’a, ya …

FRSC, Labarai

Hukumar Kiyaye Hadurra Ta Kasa Ta Kori Jami’inta Kan Shiga Zanga-Zangar NLC

Posted onAugust 5, 2023August 5, 2023

Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), reshen jihar Imo, ta kori daya daga cikin jami’anta saboda halartar zanga-zangar da ta gudana a ranar Laraba karkashin …

Labarai

Sanatocin Arewacin Nijeriya Sun Kyamaci Tura Sojoji Jamhuriyar Nijar

Posted onAugust 4, 2023August 4, 2023

Sanata Sumaila ya ce jihohin arewacin Nijeriya bakwai ne ke da matukar kusanci da Jamhuriyar Nijar don haka tura mata sojoji zai yi tasiri ga …

Labarai

Tinubu Ya Nemi Majalisar Dattijai Ta Amince Da Tura Rundunonin Sojoji Kasar Niger

Posted onAugust 4, 2023August 4, 2023

Shugaban kasa Bola Ahamed Tinubu ya aikewa majalisar dattijai shirinsa na aike da rundunonin sojoji Niger domin murkushe wadan da sukai juyin mulki. Alfijir Labarai …

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Canja Sunan Maryam Shetty Daga Jerin Ministocinsa

Posted onAugust 4, 2023August 4, 2023

Maryam Shetty na cikin matasan jam’iyyar APC mai mulkin Nijeriya da suka taka rawa a zaben 2023. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Bola Ahmed Tinubu …

Labarai

Tirka Tirka: Gwamnatin Sojin Nijar Ta Yanke Hulda Da Najeriya Da Wasu Kasashe

Posted onAugust 4, 2023August 4, 2023

Gwamnatin sojin Nijar ta katse huldar diflomasiyya da Najeriya, Togo, Amurka da kuma ta fuskar tsaro da tsohuwar uwargijiyar kasarsu Faransa. Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai

Wata Sabuwa! Jam’iyyar NNPP Na Barazanar Korar Engr Rabiu Kwankwaso

Posted onAugust 4, 2023August 4, 2023

Kungiyar shugabannin jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ta bukaci dan takarar shugaban kasa a zaben da ya gabata, Sanata Rabi’u Kwankwaso ya yi murabus …

APC, Labarai

El-Marzuq Yayi Murabus Daga Mashawarcin APC Kan Harkokin Sharia Ta Kasa Kan Wasu Dalilai

Posted onAugust 3, 2023August 3, 2023

Daga AAminu Bala Madobi Mai baiwa jam’iyyar APC shawara kan harkokin shari’a, Ahmed El-Marzuq, ya yi murabus daga mukaminsa na kwamitin zartaswa na kasa (NWC) …

Labarai

Hukumar Yaki da Cin Hanci Ta Kano Ta Damƙe Tsohon Shugaban KASCO Da Ɗansa Kan Batan Biliyan 4

Posted onAugust 3, 2023August 3, 2023

Hukumar karɓar korafe-korafe da hana cin hanci da rashawa ta jihar Kano (PCACC) ta kama tsohon Manajan Daraktan Kamfanin samar da taki na jihar Kano …

Labarai

CP Na Kano Zai Bada Ladan N300,000 Ga Wanda Ya Fallasa Inda Wasu Ƴan Daba 3 suke

Posted onAugust 3, 2023August 3, 2023

Rundunar Ƴansanda ta jihar Kano ta sanya ladan Naira dubu 100 ga duk wanda ya kamo ko samar da bayani da ya kai ga kamo …

APC, Labarai

Ganduje Ya Zama Sabon Shugaban Jam’iyyar APC Ta Kasa

Posted onAugust 3, 2023August 3, 2023

Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ya tabbatar da zaɓen Dakta Abdullahi Umar Ganduje, tsohon gwamnan jihar Kano, a matsayin sabon shugaban …

Kannywood, Labarai

Hukumar Tace Finafinai Ta Kano Ta Janye Soke Lasisin Yan Kannywood

Posted onAugust 3, 2023August 3, 2023

Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano (KSCB) ta janye dokar nan da ta sakawa‘yan fim kwanakin baya wadda ta soke lasisin dukkan masu yin harkar …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Maka Ƴan Kwadago A Gaban Kuliya Kan Zanga-Zanga 

Posted onAugust 3, 2023August 3, 2023

Gwamnatin Nijeriya ta maka shugabannin Kungiyoyin ne a kotu saboda zanga-zangar da suka jagoranta a ƙasar kan tsare-tsaren gwamnatin da suke zargin sun jefa ’yan …

Labarai, NLC

Mun Dakatar Da Zanga-Zanga Bayan Da Tinubu Ya Tabbatar Da Karin Albashi

Posted onAugust 2, 2023August 2, 2023

NLC da TUC sun sanar da cewa za su tsagaita da zanga-zanga domin su ba gwamnati damar cika alkawuran da ta daukar wa ’yan Najeriya. …

Labarai, Zamfara

Zamfara Za ta Raba Kayan Abinci Don Rage Radadin Matsalar Rayuwa

Posted onAugust 2, 2023August 2, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Gwamnatin jihar Zamfara ta amince da gaggauta rabon kayan abinci a fadin kananan hukumomin 14 a matsayin kayan agaji saboda cire …

Labarai, Zamfara

Gwamnatin Zamfara Zata Fara Aikin Hanyoyin Cikin Garin Gusau

Posted onAugust 2, 2023August 2, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin, Dauda Lawan ta sanya hannu kan wata yarjejeniya na fara aikin hanyoyin cikin gari kashi na …

Labarai

An Bayyana Karashen Sunayen Ministocin Tinubu Har Da Jihar Kano

Posted onAugust 2, 2023August 2, 2023

Tinubu zai nada Matawalle, Lalong, Bagudu da Oyetola da Geidam ministoci Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika sunan Dokta Ahmed …

Kano, Labarai

An Haramtawa Jami an Karota Amfani Da Gora Kuma Zata Fara Kamen Ƴan Adaidaita Masu Amfani Da Gas

Posted onAugust 2, 2023August 2, 2023

Daga Nazifi Kwankwaso Ya bayyana cewa duba da irin haɗarin da gas ɗin ke ɗauke dashi, zai iya fashewa indan ba ayi auneba, hakan zata …

Labarai

Yanzu-Yanzu: Tinubu Ya Aike Wa Majalisa Karin Sunayen Ministoci

Posted onAugust 2, 2023August 2, 2023

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya mika karin sunayen mutanen da yake son nadawa ministoci ga Majalisar Dattawa. Tinubu ya aike wa majalisar sunayen ne a …

Labarai

Yadda Masu Zanga-Zanga Suka Ragargaje Ƙofar Majalisar Dokokin Najeriya

Posted onAugust 2, 2023August 2, 2023

Masu zanga-zangar cire tallafin mai da ƙungiyoyar ƙwadago ta kasa (NLC) ke jagoranta sun ɓalle ƙofar shigar majalisar dokokin Najeriya. Alfijir Labarai ta rawaito rahotanni …

Posts pagination

‹ 1 … 137 138 139 140 141 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab