Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

IMG 102720 29626 1782725313262
Kano, Labarai

Wasu Batagari sun ragargaza motar da ake kai jarumar Kannywood Halisa Muhammad zuwa asibiti

Posted onJune 29, 2026June 29, 2026

Wasu mutane wadanda ba a san ko su waye ba sun farfasa motar da tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa Muhammad, take amfani da ita wajen zuwa …

Screenshot 20240302 154602 com.android.chrome edit 2469728761081
Kano, Labarai

Jami’ar Bayero Kano ta shiga jerin manyan jami’o’in duniya na shekarar 2026.

Posted onJune 29, 2026June 29, 2026

Wannan na zuwa ne bayan da kasar ta kafa wani tarihi a fannin ilimin  jami’o’i in da 24 suka samu gurbi a jerin manyan jami’o’in …

IMG 180130 28626 1782666108439
DSS, Labarai

DSS ta biya wani mutumi diyyar N3m bayan kuskuren kama shi kan zargin alaƙa da ta’addanci

Posted onJune 28, 2026June 28, 2026

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta saki wani manomi ɗan asalin Jihar Kaduna, tare da wanke shi daga zargin alaƙa da ƙungiyar Boko …

FB IMG 1778588658214
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya raba kyautar filaye ga masu rike da mukami su 300

Posted onJune 27, 2026June 27, 2026

Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta yi aiki tukuru domin tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu da jam’iyyar APC a …

FB IMG 1782564682358
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Katin ɗan ƙasa ya tona asirin kwamandojin Boko Haram 7 da suka dawo daga aikin Hajji – in Ji Minista

Posted onJune 27, 2026June 27, 2026

Ministan harkokin cikin gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa tsarin tantance bayanan ’yan ƙasa na Hukumar NIMC ya taimaka wajen cafke wasu mutane bakwai …

FB IMG 1782507445990
Kano, Labarai

Kwalliya ta biya kuɗin sabulu: Mahalarta taron ASCON sun yabawa masu shirya taron bisa kulawa ta musamman da suke ba su.

Posted onJune 26, 2026June 27, 2026

Editor Mahalarta taron ASCON anan kano sun yaba da yadda masu ruwa da tsaki na Hukumar ASCON bisa zakulo ƙwararru kuma gogaggun masana domin horas …

FB IMG 1717835308108
Current Affairs, Labarai

Ibtila’i: ’Yan bindiga sun ƙone wata makaranta bayan sun karɓi harajin N10m a Neja

Posted onJune 26, 2026June 26, 2026

Wasu ’yan bindiga sun ƙone wata makarantar firamare da ke garin Dekara a Ƙaramar Hukumar Borgu ta Jihar Neja, duk da cewa sun karɓi harajin …

FB IMG 1780944564348
EFCC, Labarai

EFCC Ta Fara Binciken Dan Kasuwar Canjin Kudi Da Amurka Ta Kakaba Wa Takunkumi a Legas

Posted onJune 25, 2026June 25, 2026

Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC) ta bayyana cewa tun kafin gwamnatin Amurka ta kakaba takunkumi kan wani mai sana’ar canjin …

FB IMG 1782325828518
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Tsaro: Majalisar dattawa ta amince da kudirin kafa ƴansandan jihohi

Posted onJune 24, 2026June 24, 2026

Majalisar dattawan Najeriya ta amince da kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kafa rundunar ‘yansandan jihohi a fadin ƙasar. Sanatoci sun amince da …

FB IMG 1723959647845
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta dakatar da wani babban kusa a ma’aikatar ruwa bayan samun sa da barna

Posted onJune 23, 2026June 23, 2026

Ma’aikatar Albarkatun Ruwa, Muhalli da Sauyin Yanayi ta jihar Kano ta dakatar da manajan tsarin ruwa na yankin Thomas da Ghari. Kwamishinan Ma’aikatar Albarkatun Ruwa, …

IMG 200618 22626 1782155193276
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Peter Obi Ya Caccaki Shugaba Tinubu Kan Rashin Iya Mulki

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya yi murabus daga mukaminsa, yana mai cewa matsalolin …

FB IMG 1782152949864
Labarai, Saudi Arabia

Labari Mai Dadi: Kasar Saudiyya ta ƙaddamar da rabon tallafin kayan abinci na bana

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026

Ofishin Jakadancin Masarautar Saudiyya da ke Abuja, ta hannun Cibiyar Agaji da Tallafin Jinƙai ta Sarki Salman (KSrelief), tare da haɗin gwiwar Hukumar Ba da …

IMG 20260622 WA0381
Kano, Labarai

Let The Records Speak: Comrade Mohammed Garba, Comrade Waiya And The Future of Kano’s Information Ministry

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026

By Tijjani Sarki Recent calls for the reappointment of Hon. Muhammad Garba as Commissioner for Information and Internal Affairs has sparked debate in Kano State. …

IMG 093116 22626 1782117100613
Labarai

Amurka da Iran sun kammala tattaunawa a matakin ƙoli a Switzerland, a cewar masu shiga tsakani

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026

Ministan Harkokin Wajen Iran ya jinjina wa sabon ci-gaba da aka samu a tattaunawar Switzerlan, yana nuni da sabbin matakan tsagaita wuta a Lebanon, yayin …

FB IMG 1782068342445
Labarai

JAMB Ta Soke Shirye-shiryen Digiri na Haɗin Gwiwa a Kwalejojin Ilimi

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026

Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a ta Najeriya (JAMB), tare da umarnin Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya, ta sanar da dakatar da karɓar sabbin ɗalibai a shirye-shiryen …

IMG 194654 21626 1782067635188
Kano, Labarai

PRP ta zargi Kwankwaso da saye fom ɗin takarar jam’iyyarta domin hana waɗanda suka cancanta tsayawa takara

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026

Masu Ruwa da Tsaki na Jam’iyyar PRP na shiyyar Arewa maso Yamma ya zargi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ƙoƙarin mallake tikitin takarar jam’iyyun siyasa …

IMG 120335 21626 1782039829007
Gwamnatin Kano, Labarai

Martanin Kwamishina Waiya Ga AVM Ibrahim Umar Kan Zargin Gwamnatin Kano Da Badakala

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026

Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, ya kalubalanci AVM Ibrahim Umar (ritaya), tsohon Kwamishinan Harkokin Tsaro na Cikin Gida da …

IMG 155758 20626 1781967490246
Labarai, Sokoto

Ibtila’i! Bom da ake zargin na yan ta’adda ne ya kashe sojoji a Sakkwato

Posted onJune 20, 2026June 20, 2026

Sojojin sun gamu da ajalinsu a hanyarsu ta zuwa kai wa al’ummar Bargaja dauki sakamakon harin da ’yan ta’adda suka kai a cikin talatainin dare… …

FB IMG 1781964953358
Labarai, Nigerian Army

Labari Mai Dadi: Sojojin Najeriya sun ceto mutane 22 da aka sace a Sokoto

Posted onJune 20, 2026June 20, 2026

Dakarun rundunar Operation FANSAN YAMMA sun ceto mutane 22 da aka sace tare da dakile wasu yunkurin garkuwa da mutane a kananan hukumomin Sabon Birni …

FB IMG 1752685346814
Kano, Labarai

Kotun majistiri a kano tayi umarnin bayyanar Aliyu Ibrahim Haidar a gabanta kan zarginsu da siyar da gonar bogi

Posted onJune 19, 2026June 19, 2026

Kotun majistiri mai lamba 6 karkashin mai sharia Umma Kurawa, kotun kuma duba da rashin ladabi da wanda ake kara yayi mata saboda yana daure …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 … 263 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab