Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa Karamar Hukumar Makarfi LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya
Jiya Laraba, 08/07/2026
Masara — ₦30,000 zuwa ₦32,000
Masara Ja — ₦32,000 zuwa ₦35,000
Dawa — ₦32,000 zuwa ₦35,000
Dawa Fara — ₦35,000
Dauro — ₦48,000 zuwa ₦52,000
Gero — ₦48,000 zuwa ₦51,000
Wake Fari Manya — ₦105,000 zuwa ₦110,000
Wake Fari Ƙanana — ₦100,000 zuwa ₦105,000
Jan Wake Manya — ₦100,000 zuwa ₦110,000
Jan Wake Ƙanana — ₦90,000 zuwa ₦99,000
Waken Suya Idon Fara — ₦65,000 zuwa ₦70,000
Waken Suya Zafa Sabo — ₦72,000 zuwa ₦75,000
Waken Suya Silba — ₦75,000 zuwa ₦86,000
Shinkafa 2BC — ₦38,000 zuwa ₦42,000
Shinkafa Ƴar Yarima — ₦38,000 zuwa ₦42,000
Alkama — ₦60,000 zuwa ₦70,000
Farashin Barkono
Barkono Cover — ₦25,000 zuwa ₦31,000
Barkono Kimba — ₦35,000 zuwa ₦40,000
Barkono Ɗaurin Lagos — ₦45,000 zuwa ₦55,000
Barkono Ɗan Zagade — ₦25,000 zuwa ₦30,000
Barkono Kimba Tsoho — ₦15,000 zuwa ₦20,000
Farashin barkono ya danganta da inganci da cikon buhu.
Tattasai (Jimbo Bag) — ₦90,000 zuwa ₦120,000
Tattasai (Mai L) — ₦130,000 zuwa ₦150,000
Shambo (Jimbo Bag) — ₦80,000 zuwa ₦100,000
Shambo (Mai L) — ₦120,000
Busasshen Tumatir (Kauɗa)
Ƴar Zariya (Jimbo) — ₦70,000 zuwa ₦75,000 | Mai L — ₦105,000
Ƴar Gamawa (Jimbo) — ₦85,000 | Mai L — ₦105,000
Ƴar Gashuwa (Jimbo) — ₦90,000 zuwa ₦95,000 | Mai L — ₦135,000
Gyada Ta Kuli-Kuli — ₦150,000 zuwa ₦155,000
Gyada Ta Soyu — ₦155,000 zuwa ₦160,000
Shinkafar Tsaba Ta Tuwo — ₦98,000 zuwa ₦120,000
Shinkafar Tsaba Ta Dafawa — ₦95,000 zuwa ₦125,000
Albasa Mai Kwara — ₦45,000 zuwa ₦60,000
Albasa Yaska — ₦40,000 zuwa ₦55,000
Dankali (Babban Buhu Mai L) — ₦50,000 zuwa ₦55,000
Farashin na iya sauyawa gwargwadon inganci da cikon kaya.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t