Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa Karamar Hukumar Makarfi LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya Jiya Laraba, 08/07/2026 Masara — ₦30,000 zuwa ₦32,000Masara …
Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa Karamar Hukumar Makarfi LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya Jiya Laraba, 08/07/2026 Masara — ₦30,000 zuwa ₦32,000Masara …
Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Kano ta bayyana cewa har yanzu ba ta sanar da kudin na gani ina so aikin Hajjin 2027 ba saboda …
Mazauna yankunan Yandodo, Mai-Allo, Oromi, Mariri, Yargana da Tsamiya Babba da ke ƙananan hukumomin Nassarawa, Kumbotso da Gezawa a Jihar Kano sun yi kira ga …
An samu wata taƙaddama da cece-kuce a Majalisar Wakilan Tarayya a yau ranar Laraba bayan wasu ‘yan majalisar sun yi sabani kan wani ƙuduri da …
Hukumar Kula da Ayyukan ‘Yan Sanda (PSC) ta sallami manyan jami’an ‘yan sanda hudu daga aiki, tare da ɗaukar matakan ladabtarwa kan wasu jami’ai 31 …
Babbar kotun tarayya da ke Maitama a Abuja ta ba da umarnin ƙwace wasu kadarori biyar mallakin tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, wanda ke …
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta gudanar da bincike kan manyan kamfanonin fasaha na duniya da suka haɗa da Meta, X (Twitter), Alphabet da kuma …
Wani mamakon ruwan sama da ya ɗauki sama da awa gada ya haddasa ambaliya a sassa daban-daban na birnin, ciki har da Dan Masara, hanyar …
Hukumar Kula da Harkokin Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta tilasta wa wani alƙalin Kotun Shari’a ritaya bayan bincike ya same shi da laifin karɓar …
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta musanta zargin cewa ta kashe sama da Naira tiriliyan 8 a wajen kasafin kuɗin shekarar 2026, tana mai cewa babu wata …
Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta NGELZARMA, JIHAR YOBE Da Kasuwar DANDUME, ƘARAMAR HUKUMAR DANDUME, JIHAR KATSINAA ranar Asabar, 04/07/2026 Masara — ₦34,000 zuwa …
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wata tsohuwa ‘yar Najeriya mazauniyar Birtaniya mai shekara 67, Mary Yetunde Barek, …
Babban Kwamandan rundunar Alhaji Shehu Rabiu ne ya bayyana hakan yayin zantawar sa da manema labarai a yammacin wannan rana. Yana me bayyana wasu daga …
Iyalin Marigayi Alhaji Muhammad Sabo Na Gayyatar Ƴan Uwa Da Abokan Arziki Zuwa Wajen Auren Yar Marigayi Aminu Muhammad Sabo Daractan Kamfanin Sarauniya Fim Dake …
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta Kama wani Mai suna Bala Haruna Kazaure bisa Zarginsa da kokarin Safarar ‘Yan mata Zuwa Kasashen Larabawa. Mataimakin Kwamandan …
An gurfanar da Ali Hayatu Hotoro a gaban Kotun Shari’ar Musulunci mai lamba ta ɗaya da ke Kofar Kudu, ƙarƙashin jagorancin Alƙali Shamsuddin Ado Abdullahi …
Babban Bankin Najeriya, CBN, ya soke lasisin aiki na ƙananan bankunan Microfinance Bank guda 46 daga ranar 1 ga watan Yuli, 2026. Bankin ya bayyana …
Jami’an Hukumar Tsaro ta Ƙasa (DSS) sun kama tsohon Ministan Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji, a safiyar yau Laraba a filin jirgin sama na Akanu …
Aminu Bala Madobi. Rahotannin da Jaridar Alfijir Labarai ta bankado sun bayyana cewa wani mutum mai suna Prince Adeniyi Matthew ana zarginsa da ƙirƙirar wata …