Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 173805 28826 1787935110717
English

Kaduna: ASUU-KASU Begins Two-Week Warning Strike

Posted onAugust 28, 2026
FB IMG 1787929535619
English

NCDC Steps Up Surveillance to Prevent Cholera, Diphtheria Outbreaks

Posted onAugust 28, 2026
IMG 161136 27826 1787843515332
English

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026

LATEST POSTS

IMG 173805 28826 1787935110717

Kaduna: ASUU-KASU Begins Two-Week Warning Strike

Posted onAugust 28, 2026 English
FB IMG 1787929535619

NCDC Steps Up Surveillance to Prevent Cholera, Diphtheria Outbreaks

Posted onAugust 28, 2026 English
IMG 161136 27826 1787843515332

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026 English
IMG 20260826 WA0178

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026 English
Katsina, Labarai

Gwamnatin Katsina Ta Haramta Hawa Babur Da Dare A Kananan Hukumomi 19

Gwamnatin jihar Katsina ta haramta amfani da baburan hawa dana kasuwanci da dare a fadin kananan hukumomi 19 na jihar a wani mataki na inganta …

By Musa Bestseller
Posted onAugust 28, 2023August 28, 2023
Labarai

Sojojin Nijar Sun Katse Wuta Da Ruwa A Ofishin Jakadancin Faransa

Posted onAugust 28, 2023August 28, 2023

Duk hukumar da aka gano tana bai wa ofishin jakadancin Faransa wadannan abubuwa, za a dauke ta a matsayin “makiyiyar al’umma,” Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai

Irin Illolin Da Takunkumin ECOWAS Ya Fi Yiwa Al’ummar Najeriya Musamman Masu Iyaka Da Nijar

Posted onAugust 28, 2023August 28, 2023

Muna rokon gwamnati da ta gaggauta samar wa ‘yan Najeriya sauki akan matsanancin tsadar abinci da ake fama dashi a kasa Alfijir Labarai ta rawaito …

Kano, Labarai

Ƴan bindiga Sun Sace Jami’in Alhazai A Kano

Posted onAugust 27, 2023August 27, 2023

Wasu yan bindiga sun yi awon-gaba da Sagiru Umar Kofa, jami’in alhazai na ƙaramar hukumar Bebeji a jihar Kano. Alfijir Labarai ta rawaito ƴan bindiga …

Labarai

Ya kamata Tinubu Ya Bayyanawa Ƴan Najeriya Yadda Yayi Digiri Ba Tare Da Yaje Firamare Da Sakandare Ba – Atiku

Posted onAugust 27, 2023August 27, 2023

Kuna so ku tambayiTinubu yadda ya samu wannan nasarar domin mu koya daga hazakarsa. Alfijir Labarai ta rawaito Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, …

Labarai

Mutane 2, Sun Mutu 56 Suka Jikkata A Wata Mummunar Fashewar Iskar Gas

Posted onAugust 27, 2023August 27, 2023

Galibin wadanda suka jikkata ‘yan kwana-kwana ne da suka garzaya tashar domin kashe gobarar daga fashewar farko kafin ta biyun ta faru. Alfijir Labarai ta …

Labarai

Ta’addanci! Wani Mutum Ya Harbe Bakaken Fata A Kasar Amurka

Posted onAugust 27, 2023August 27, 2023

Ana yawan samun kisan mutane ta hanyar amfani da bindiga a Amurka. Alfijir Labarai ta rawaito wani mutum farar fata dauke da wata bindiga mai …

Labarai

Ranar Hausa Kalubalen Da Harshen Hausa Ke Fuskanta A Shafukan Sada Zumunta

Posted onAugust 27, 2023August 27, 2023

Harshen Hausa yana cikin manyan harsunan duniya da suke samun ci-gaba a fannonin fasahar zamani. Amma yana fuskantar rashin hanzari wajen samun karbuwa a sabbin …

Kannywood, Labarai

Hukumar Tace Fina-finai Ta Garkame Ofishin Mawakin APC A Kano

Posted onAugust 27, 2023August 27, 2023

Hukumar ta garƙame ofishin mawakin siyasar tare da yin awon gaba da kayan aikinsa. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar tace fina-finai da dab’i ta Jihar …

Labarai

Gudun Katse Musu Tallafin Daula Malamai Sun Ki Gayawa Tinubu Gaskiya – In Ji Mahdi Shehu

Posted onAugust 27, 2023August 27, 2023

kamar yadda suka je Nijar suka bayar da shawarar kar ayi yaƙi, yana kira garesu da su je fadar shugaban ƙasa Bola Tinubu su faɗa …

Labarai, NYSC

Minista Hannatu Musawa Ka Iya Rasa Mukaminta A Wata Sa’insa Da Hukumar NYSC

Posted onAugust 27, 2023August 27, 2023

Hukumar ƴan yi wa ƙasa hidima (NYSC) ta tabbatar da cewa ministar fasaha, al’adu da tattalin arziƙin fikira, yanzu take yin bautar ƙasa. Alfijir Labarai …

APC, Labarai

APC Za Ta Yi Taron Addu’a Don Neman Nasara A Kotu A Kano

Posted onAugust 26, 2023August 26, 2023

Shugabannin jam’iyyar APC na Kano karkashin jagorancin Abdullahi Abbas sun umarci al’ummar Kano da ‘ya’yanta na mazabun 484 da ke Kano da su gudanar da …

Labarai

Ana Wata! An Umarci Sojojin Nijar Su Yi Shirin ko Ta Kwana

Posted onAugust 26, 2023August 26, 2023

Umarnin zai bai wa sojojin damar mayar da martani kan ko wane irin hari a cikin gaggawa. Alfijir Labarai ta rawaito Sojojin da suka yi …

Labarai

Jamhuriyyar Nijar Ta Kuma Musanta Korar Jakadiyar Nijeriya Daga Ƙasar

Posted onAugust 26, 2023August 26, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da sojojin juyin mulki Jamhuriyar Nijar din suka fitar. Domin Samun sauran shirye shiryenmu, …

Labarai

Hukumar EFCC Da CCB Sun Gayyaci Muhyi Magaji Rimin Gado

Posted onAugust 26, 2023August 26, 2023

Hukumar na binciken wani lamari da bukatar samun wasu bayanai daga ofishinku wanda ya zama wajibi. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar Yaki da Masu yi …

Labarai

AROGMA da NNPCL za su haɗa hannu don bunƙasa fannin Iskar Gas A Nijeriya

Posted onAugust 26, 2023August 26, 2023

‘ Ƙungiyar Dillalan Fetur Da Iskar Gas Ta Arewacin Najeriya, Ta Sha Alwashin Haɗa Hannu Da Kamfanin NNPCL Da Masu zuba Jari Na Ƙasashen Waje …

Labarai

Wata Ƴar Sanda Ta Harbe Kanta Da Kanta Har Lahira

Posted onAugust 26, 2023August 26, 2023

A ranar Juma’a ne wata yar sanda ta harbe kanta har lahira a ofishin ‘yan sanda na Kiandutu da ke Thika. Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Asabar

Posted onAugust 26, 2023August 26, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Asabar a Kasuwar Wapa Siya = 908 / Siyarwa …

Labarai

Jamhuriyyar Nijar Ta Fatattaki Jakadun Najeriya Da Na Jamus Daga  kasarta

Posted onAugust 26, 2023August 26, 2023

Wannan dai shi ne dalilin da ma’aikatar ta bayar kan korar takwaransu na kasar Faransa, Sylvain Itte. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin Sojin Nijar ta …

EFCC, Labarai

Hukumar EFCC Ta Cafke Wasu Ƴan Yahoo 23 A Jihar Sokoto

Posted onAugust 26, 2023August 26, 2023

Jami’an hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya (EFCC) sun kama wasu matasa 23 bisa zargin zambatar mutane ta intanet da …

Posts pagination

‹ 1 … 243 244 245 246 247 … 376 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab